Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Fadar Sarkin Musulmi: Talata Ne 1 Ga Watan Sha’aban Na 1447AH
Published: January 20, 2026 at 8:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Fadar Sarkin Musulmi: Talata Ne 1 Ga Watan Sha’aban Na 1447AH
Published: January 20, 2026 at 8:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Fadar Sarkin Musulmi: Talata Ne 1 Ga Watan Sha’aban Na 1447AHPublished: January 20, 2026 at 8:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Azumin Ramadan saura wata ɗaya, bayan da Sarkin Musulmi ya ayyana Talata 20 ga Janairu a matsayin ɗaya ga watan Sha’aban 1447AH Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci a Nijeriya (NSCIA), ya ayyana Talata 20 ga watan Janairu, 2026, a matsayin rana ta farko ta…

Ci Gaba Da Karatu “Fadar Sarkin Musulmi: Talata Ne 1 Ga Watan Sha’aban Na 1447AH” »

Najeriya

Talauci Ya Ragu A Tsakanin Al’ummar Jihar Jigawa
Published: January 20, 2026 at 7:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Talauci Ya Ragu A Tsakanin Al’ummar Jihar Jigawa
Published: January 20, 2026 at 7:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Talauci Ya Ragu A Tsakanin Al’ummar Jihar JigawaPublished: January 20, 2026 at 7:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Jigawa ta bayyana cewa ta samu raguwar matakin talauci da kashi 15 cikin 100 a fadin jihar, sakamakon matakan bunkasa tattalin arziki da ta dauka a baya-bayan nan. Gwamnatin ta ce wannan nasara na nuna yadda shirye shiryenta ke fara haifar da da mai ido. Gidan Rediyon jihar Jigawa ya rawaito cewa Gwamnan…

Ci Gaba Da Karatu “Talauci Ya Ragu A Tsakanin Al’ummar Jihar Jigawa” »

Siyasa

Gwamnatin Kano Zata Dauki Mataki Game Da Kisan Dorayi
Published: January 20, 2026 at 7:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Kano Zata Dauki Mataki Game Da Kisan Dorayi
Published: January 20, 2026 at 7:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Kano Zata Dauki Mataki Game Da Kisan DorayiPublished: January 20, 2026 at 7:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta jagoranci shigar da ƙara kan kisan gillar da aka yi wa wata matar aure da ƴ aƴanta shida a unguwar Dorayi Chiranchi da ke birnin Kano, lamarin da ya jefa al’ummar jihar cikin alhini da girgiza. Gwamnatin ta bayyana kisan a matsayin mummunan aiki na rashin tausayi da…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Kano Zata Dauki Mataki Game Da Kisan Dorayi” »

Tsaro

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Ya Gana Da Shugaba Tinubu
Published: January 19, 2026 at 9:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Ya Gana Da Shugaba Tinubu
Published: January 19, 2026 at 9:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Ya Gana Da Shugaba TinubuPublished: January 19, 2026 at 9:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamna Abba na ganawa da Tinubu a yayin da yake shirin sauya sheƙa zuwa APC Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf a yanzu haka na ganawa da shugaban ƙasa Tinubu a fadar shugaban ƙasa dake Abuja kamar yadda jaridar Daily Trust ta rawaito. Gwamnan sanye da jar hula da babbar riga ya isa fadar shugaban…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Ya Gana Da Shugaba Tinubu” »

Siyasa

Hukumar DSS Ta Sake Kama Abubakar Malami
Published: January 19, 2026 at 8:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar DSS Ta Sake Kama Abubakar Malami
Published: January 19, 2026 at 8:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar DSS Ta Sake Kama Abubakar MalamiPublished: January 19, 2026 at 8:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jami’an DSS sun kama tsohon ministan ne jim kadan da barin Gidan Gyaran Hali na Kuje, bayan kammala sharuddan belin sa. Manema labarai sun ruwaito cewa tsohon Babban Lauyan yana fuskantar sabon bincike daga hukumar tsaron farin kaya. An gano cewa jami’an Hukumar EFCC sun samu makamai a gidan Malami da ke Kebbi yayin wani…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar DSS Ta Sake Kama Abubakar Malami” »

Labarai

CAF Ta Dakatar Da Kocin Senegal Pape Thiaw
Published: January 19, 2026 at 7:23 PM | By: Bala Hassan | Updated: January 19, 2026

Posted on January 19, 2026January 19, 2026 By Bala Hassan No Comments on CAF Ta Dakatar Da Kocin Senegal Pape Thiaw
Published: January 19, 2026 at 7:23 PM | By: Bala Hassan | Updated: January 19, 2026
CAF Ta Dakatar Da Kocin Senegal Pape ThiawPublished: January 19, 2026 at 7:23 PM | By: Bala Hassan | Updated: January 19, 2026

Hukumar Kwallon Kafa ta Afirka (CAF) ta dakatar da kocin Senegal Pape Thiaw bayan ya yi abin da bai dace ba a wasan karshe na AFCON 2025 tsakanin Senegal da Morocco masu masaukin baki. Kwamitin ladabtarwa na CAF ya sami Thiaw da laifin karya dokokin gasar bayan ya umarci ‘yan wasansa da su fice daga…

Ci Gaba Da Karatu “CAF Ta Dakatar Da Kocin Senegal Pape Thiaw” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Wasanni

Shugaban Amurka Donald Trump Ya Jadda da Kudirinsa Da Kwace Iyakar Greenland
Published: January 19, 2026 at 5:55 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Amurka Donald Trump Ya Jadda da Kudirinsa Da Kwace Iyakar Greenland
Published: January 19, 2026 at 5:55 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Amurka Donald Trump Ya Jadda da Kudirinsa Da Kwace Iyakar GreenlandPublished: January 19, 2026 at 5:55 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce, abin da ya kara masa kaimi wajen son mallake tsibirin Greenland shine rashin samun Nobel Price na zamn lafiya da ya yi. Inda ya ce yanzu tunanin sa bai ta’allaka a zaman lafiya kawai ba, yayin da rikici kan Greenland ke neman hura wutar rikicin yakin kasuwanci tsakanin Amurka…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Amurka Donald Trump Ya Jadda da Kudirinsa Da Kwace Iyakar Greenland” »

Amurka

Dakarun Gwamnatin Kasar Sham Tayi Mamaya Zuwa Gabashin Kasar
Published: January 19, 2026 at 5:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Dakarun Gwamnatin Kasar Sham Tayi Mamaya Zuwa Gabashin Kasar
Published: January 19, 2026 at 5:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Dakarun Gwamnatin Kasar Sham Tayi Mamaya Zuwa Gabashin KasarPublished: January 19, 2026 at 5:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Dakarun gwamnatin kasar Sham sun kame lardukan da ke arewaci da gabashin kasar gam bayan ficewar dakarun kurdawa cikin gaggawa, a wani yanayi da ya bada mamaki, wanda kuma ya kara karfafa mulkin shugaba Ahmed al-Sharaa. Dakarun kurdawa sun yarda da ficewa daga yankunan Aleppo, da suka dade suna rike da madafun ikon su, har…

Ci Gaba Da Karatu “Dakarun Gwamnatin Kasar Sham Tayi Mamaya Zuwa Gabashin Kasar” »

Labarai

Sojin Kasar Congo Da ‘Yan Tawaye Sun Kara Shiga Yankin Uvira
Published: January 19, 2026 at 5:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 19, 2026

Posted on January 19, 2026January 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sojin Kasar Congo Da ‘Yan Tawaye Sun Kara Shiga Yankin Uvira
Published: January 19, 2026 at 5:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 19, 2026
Sojin Kasar Congo Da ‘Yan Tawaye Sun Kara Shiga Yankin UviraPublished: January 19, 2026 at 5:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 19, 2026

Sojojin kasar Congo da wasu dakarun ‘yan tawaye masu marawa gwamnati baya sun kara shigowa yankin gabashin garin Uvira, a cewar mazauna garin ranar Litinin, wata daya kacal bayan da ‘yan tawayen M23, da Rwanda ke marawa baya suka mamaye garin, abin da ya wargaza kokarin kawo zaman lafiya da shugaban Amurka Donald Trump ke…

Ci Gaba Da Karatu “Sojin Kasar Congo Da ‘Yan Tawaye Sun Kara Shiga Yankin Uvira” »

Labarai, Tsaro

Sojin Saman Najeriya Sunyi Gagarumar Nasara A Yankin Borno
Published: January 19, 2026 at 5:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sojin Saman Najeriya Sunyi Gagarumar Nasara A Yankin Borno
Published: January 19, 2026 at 5:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sojin Saman Najeriya Sunyi Gagarumar Nasara A Yankin BornoPublished: January 19, 2026 at 5:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Sojojin sama a Nigeria sun yin nasarar lalata jiragen kwale-kwale 10, tare da hallaka ‘yan ta’adda 40, dake shirin kai hare-hare a jihar Borno, a cewar sojojin a jihar ranar Lahadi. Wannan na daya daga cikin samamen da sojojin ke kaiwa yankunan da ke kewaye da kogin Chadi don dakile shirin ‘yan ta’adda. Mai magana…

Ci Gaba Da Karatu “Sojin Saman Najeriya Sunyi Gagarumar Nasara A Yankin Borno” »

Najeriya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 23 24 25 … 79 Next

Sabbin Labarai

  • Kasar Saudiya Zatayi Gwajin Noman Dabino A Kano
  • Channels TV: Ta Yi Rashin Hazikin Dan Jarida Mr Khani
  • Usman Maiyama Ne Gwarzon Kamun Kifin Argungu Bana
  • INEC: Akwai Yiwuwar Dage Zaben 2027 Saboda Azumi
  • Ganduje Ya Nisanta Kansa Da Batan Dadiyata

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Gwamnonin Arewa “Mun Amince Da Samar Da ‘Yan Sandan Jihohi” Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Jam’iyyar ADC Ta Karbi Peter Obi Da Wasu Manyan ‘Yan-Siyasa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Za’a Gurfanar Da Sojojin Da Ake Zargi Da Yunkurin Juyin Mulki Najeriya
  • Kamfanin Hakar Ma’adanai Na Kasar Kanada Ya Cigaban Da Aikinsa Labarai
  • Magoya Bayan Dan Hamayya A Afirka Ta Kudu Sun Hallara A Kotu Afrika
  • Tinubu: Sojojin Mu Sun Yi Rawar Gani Don Kare Demokuraɗiyya A Jamhuriyar Binin Labarai
  • ‘Yan Bindiga Sun Kashe Dan Gaddafi A Gidansa Dake Kasar Libya Afrika
  • Hukumar CAC Zata Dakatar da POS Mara Rijista a Kasar Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.