Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Sarkin Kagarko Ya Rasu Yana Da Shekaru 110
Published: January 8, 2026 at 3:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sarkin Kagarko Ya Rasu Yana Da Shekaru 110
Published: January 8, 2026 at 3:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sarkin Kagarko Ya Rasu Yana Da Shekaru 110Published: January 8, 2026 at 3:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Allah Ya yi wa Mai Martaba Sarkin Kagarko Alhaji Sa’ad Abubakar rasuwa a yau Alhamis. Ya rasu yana mai shekara 110. Za a gudanar da jana’izar sa a gobe Juma’a bayan Sallar Juma’ah a Masallacin kofar Fadar sa dake Kagarko, jihar Kaduna a Najeriya. Basaraken Ya Rasu bayan fama jinya a Wani asibiti a Kaduna.

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

An tura tsohon ministan Ilimin Nijar gidan yari saboda zargin aikata fyade ga wata daliba.
Published: January 8, 2026 at 1:38 PM | By: Mustapha Nasiru Batsari | Updated: January 8, 2026

Posted on January 8, 2026January 8, 2026 By Mustapha Nasiru Batsari No Comments on An tura tsohon ministan Ilimin Nijar gidan yari saboda zargin aikata fyade ga wata daliba.
Published: January 8, 2026 at 1:38 PM | By: Mustapha Nasiru Batsari | Updated: January 8, 2026

Hukumomi a Jamhuriyar Nijar sun cafke tsofon ministan ilimi mai zurfi PhD Mamadou Djibo sakamakon zargin yi wa wata daliba fyade. Tuni a ka wuce da shi gidan yari a ci gaba da binciken wannan al’amari da ta farfado da mahawwara game da cin zarafi mata a makarantu. Wakilin GTA Hausa Amurka ke Magana Souley…

Ci Gaba Da Karatu “An tura tsohon ministan Ilimin Nijar gidan yari saboda zargin aikata fyade ga wata daliba.” »

Afrika

Amurka Ta Kama Tsohon Ministan Kudin Kasar Ghana
Published: January 8, 2026 at 1:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Ta Kama Tsohon Ministan Kudin Kasar Ghana
Published: January 8, 2026 at 1:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Ta Kama Tsohon Ministan Kudin Kasar GhanaPublished: January 8, 2026 at 1:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Dama dai tun a watan Junairun shekarar da ta gabata ne tsohon ministan kuɗaɗen Ghana, Ken Ofori-Atta ya tsere daga Accra zuwa Amurka da sunan neman lafiya. Tsohon ministan wanda gwamnatin Accra ta zarge shi da badaƙalar maƙudan kuɗaɗe, har ma ta ce ya tsere daga ƙasar ne saboda gudun fuskantar shari’a, ya nemi tsawaita…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Ta Kama Tsohon Ministan Kudin Kasar Ghana” »

Afrika, Amurka

Majalisar Dokokin Rivers Zata Tsige Fubara
Published: January 8, 2026 at 12:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Majalisar Dokokin Rivers Zata Tsige Fubara
Published: January 8, 2026 at 12:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Majalisar Dokokin Rivers Zata Tsige FubaraPublished: January 8, 2026 at 12:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Majalisar Dokokin Jihar Rivers, tafara shirin tsige Gwamna Fubara. Majalisar dokokin jihar Rivers ta fara aiwatar da matakan tsige Gwamnan jihar, Siminalayi Fubara, inda ta kaddamar da shirin tsige shi ne a zaman majalisa na ranar Alhamis. ’Yan majalisar suna zargin Gwamna Fubara da aikata manyan laifuka

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Amurka Ta Kwace Jirgin Mai Mallakar Rasha
Published: January 7, 2026 at 7:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Ta Kwace Jirgin Mai Mallakar Rasha
Published: January 7, 2026 at 7:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Ta Kwace Jirgin Mai Mallakar RashaPublished: January 7, 2026 at 7:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Amurka ta tabbatar da ƙwace wani jirgin dakon man fetur da ke ɗauke da tutar ƙasar Rasha, bisa zargin karya dokokin takunkumin da aka kakabawa Moscow. Rahotanni sun bayyana cewa jami’an tsaron ruwan Amurka ne suka mamaye jirgin a cikin teku, inda suka karbe iko da shi bisa zargin yana jigilar danyen mai ba…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Ta Kwace Jirgin Mai Mallakar Rasha” »

Amurka

Martanin Wasu ‘Yan Najeriya Ga Ministan Labarai Bisa Korar Dadiminsa
Published: January 7, 2026 at 6:32 PM | By: Mustapha Nasiru Batsari | Updated: January 8, 2026

Posted on January 7, 2026January 8, 2026 By Mustapha Nasiru Batsari No Comments on Martanin Wasu ‘Yan Najeriya Ga Ministan Labarai Bisa Korar Dadiminsa
Published: January 7, 2026 at 6:32 PM | By: Mustapha Nasiru Batsari | Updated: January 8, 2026
Martanin Wasu ‘Yan Najeriya Ga Ministan Labarai Bisa Korar DadiminsaPublished: January 7, 2026 at 6:32 PM | By: Mustapha Nasiru Batsari | Updated: January 8, 2026

Masu ruwa da tsaki akan Lamurran siyasa sun fara maida Martani akan matakin da Ministan Labaran Najeriya da wayar da kan Jama,a Idris Malagi na korar daya daga cikin ma,aikatansa saboda dalilai na siyasa. Da tsakiayar ranar wannan larabace dai mataimakin na musamman akan yada Labarai ga Minista Malagi Malam Rani,u Ibrahim ya fitar da…

Ci Gaba Da Karatu “Martanin Wasu ‘Yan Najeriya Ga Ministan Labarai Bisa Korar Dadiminsa” »

Najeriya

An Kama Maharan Bom Din Maiduguri
Published: January 7, 2026 at 5:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kama Maharan Bom Din Maiduguri
Published: January 7, 2026 at 5:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Kama Maharan Bom Din MaiduguriPublished: January 7, 2026 at 5:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Sojoji sun kama ƙarin mutane 8 da ake zargi da hannu a harin bam na masallacin Borno Sojojin rundunar Operation Hadin Kai sun kama ƙarin mutane takwas da ake zargi da hannun su a harin bam da wani mai tayar da kai ya kai a wani masallaci da ke Maiduguri, jihar Borno. Wannan na zuwa…

Ci Gaba Da Karatu “An Kama Maharan Bom Din Maiduguri” »

Tsaro

Kotu Ta Bada Belin Abubakar Malami Bisa Wasu Sharruda
Published: January 7, 2026 at 9:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 7, 2026

Posted on January 7, 2026January 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kotu Ta Bada Belin Abubakar Malami Bisa Wasu Sharruda
Published: January 7, 2026 at 9:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 7, 2026
Kotu Ta Bada Belin Abubakar Malami Bisa Wasu SharrudaPublished: January 7, 2026 at 9:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 7, 2026

Kotu ta bayar da belin Abubakar Malami, dansa da matarsa akan naira miliyan N500 kowanen su. Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta bayar da belin tsohon Antoni Janar na Tarayyar Najeriya, Abubakar Malami (SAN), tare da ɗansa Abubakar Abdulaziz Malami da kuma matarsa Bashir Asabe. A hukuncin da alkalin kotun, Emeka Nwite, ya yanke…

Ci Gaba Da Karatu “Kotu Ta Bada Belin Abubakar Malami Bisa Wasu Sharruda” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Tsofin Shugabanin Kasa Sun Karbi Bakoncin Hafsan Sojin Najeriya
Published: January 6, 2026 at 8:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 7, 2026

Posted on January 6, 2026January 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tsofin Shugabanin Kasa Sun Karbi Bakoncin Hafsan Sojin Najeriya
Published: January 6, 2026 at 8:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 7, 2026
Tsofin Shugabanin Kasa Sun Karbi Bakoncin Hafsan Sojin NajeriyaPublished: January 6, 2026 at 8:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 7, 2026

Babban hafsan sojin ƙasan Najeriya, Laftanar Janar Waidi Shaibu, ya kai ziyarar girmamawa ga tsofaffin shugabannin ƙasa, Janar Ibrahim  Badamasi Babangida da Janar Abdulsalami Abubakar, tare da ziyartar Gwamnatin jihar Neja, domin ƙarfafa haɗin gwiwar farar hula da sojoji da inganta tsaro. Ziyarorin, da suka gudana a Minna, sun nuna ƙudirin rundunar sojin ƙasa na…

Ci Gaba Da Karatu “Tsofin Shugabanin Kasa Sun Karbi Bakoncin Hafsan Sojin Najeriya” »

Tsaro

An Gano Wasu Boma Bomai Da Aka Binne A Jihar Neja
Published: January 6, 2026 at 10:54 AM | By: Mustapha Nasiru Batsari | Updated: January 7, 2026

Posted on January 6, 2026January 7, 2026 By Mustapha Nasiru Batsari No Comments on An Gano Wasu Boma Bomai Da Aka Binne A Jihar Neja
Published: January 6, 2026 at 10:54 AM | By: Mustapha Nasiru Batsari | Updated: January 7, 2026
An Gano Wasu Boma Bomai Da Aka Binne A Jihar NejaPublished: January 6, 2026 at 10:54 AM | By: Mustapha Nasiru Batsari | Updated: January 7, 2026

Jami,an Tsaron Nigeria sun Samu Nasarar kawar da Wasu Manyan Boma Bomai guda Uku da Ake zaton Yan ta’addan Daji ne Suka Binne su a Jihar Neja. Rahotanni Daga Yankin kauyen Ganaru a gundumar Zugurma ta karamar Hukumar Mashegu na nuna cewa an Binne Boma Bomai ne akan hanyar Zuwa Wani Daji da ake kira…

Ci Gaba Da Karatu “An Gano Wasu Boma Bomai Da Aka Binne A Jihar Neja” »

Najeriya

Posts pagination

Previous 1 … 31 32 33 … 79 Next

Sabbin Labarai

  • Dan Gudun Hijira Tarique Rahman Ya Kusa Zama Shugaban Kasa
  • Rundunar Sojin Amurka Zasu Kaiwa Iran Hari
  • An Gano Gawar Dan Yawon Bude Ido A Kasar Chadi
  • Kasar Malawi Ta Kaddamar Da Rigakafin Shan Inna
  • Amurka Zata Aika Jiragen Yaki Biyu Gabas Ta Tsakiya

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • An Kashe Mutane 7 A Unguwar Dorayi Dake Kano Najeriya
  • Kauran Gwandu Zai Inganta Wutan Lantarki A Kebbi Siyasa
  • An Kama Wani Da Abubuwan Fashewa A Zamfara Najeriya
  • Wasan Dambe Ya Dau Sabon Salo A Jihar Inugu Wasanni
  • Ana Cigaba Da Kai Kayan Agaji Kasar Morocco Sakamakon Tsananin Hunturu Afrika
  • Gwamnonin Arewa “Mun Amince Da Samar Da ‘Yan Sandan Jihohi” Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamna Ododo Ya Gargadi Sarakunan Gargajiya Najeriya
  • “Hotuna” An Sako Daliban Makarantar St. Mary’s Su 100 Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.