Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Shugaban Amurka Donald Trump Yace Amurka Zata Kai Babban Farmaki Iran
Published: March 14, 2026 at 4:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Amurka Donald Trump Yace Amurka Zata Kai Babban Farmaki Iran
Published: March 14, 2026 at 4:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Amurka Donald Trump Yace Amurka Zata Kai Babban Farmaki IranPublished: March 14, 2026 at 4:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Donald Trump yace Amurka zata kai farmaki mai tsanani kan Iran “makon da yake zuwa,” jim kadan bayan da ya dage takunkumi kan sayen mai daga Rasha na tsawon kwanaki 30, da nufin saukaka farashin mai da yayi tashin goron zabbi, sakamakon hare-haren hadin guiwar da Amurka da Isra’ila suka kaddamr kan Iran. Farashin…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Amurka Donald Trump Yace Amurka Zata Kai Babban Farmaki Iran” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Yunkurin Samar Da ‘Yan Sandan Jihohi Na Kara Kankama A Najeriya
Published: March 13, 2026 at 8:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Yunkurin Samar Da ‘Yan Sandan Jihohi Na Kara Kankama A Najeriya
Published: March 13, 2026 at 8:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Yunkurin Samar Da ‘Yan Sandan Jihohi Na Kara Kankama A NajeriyaPublished: March 13, 2026 at 8:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Yunkurin samadda ‘yan sandan jihohi na kara kankama a Najeriya, tun bayan da sufeta janar na ‘yan sandan Najeriya, Olatunji Disu ya kaddamar da wani komiti mai mutane takwas da zai duba yadda za’a aiwatar da ‘yan sandan jihohi a Najeriya. Sufetan janar na ‘yan sandan wanda ya jaddada cewa babu gudu babu ja da…

Ci Gaba Da Karatu “Yunkurin Samar Da ‘Yan Sandan Jihohi Na Kara Kankama A Najeriya” »

Labarai

An Gargaɗi Mazauna Maiduguri Su Guji Yaɗa Labaran Ƙarya
Published: March 13, 2026 at 5:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Gargaɗi Mazauna Maiduguri Su Guji Yaɗa Labaran Ƙarya
Published: March 13, 2026 at 5:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Gargaɗi Mazauna Maiduguri Su Guji Yaɗa Labaran ƘaryaPublished: March 13, 2026 at 5:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An Gargaɗi Mazauna Maiduguri Su Guji Yaɗa Labaran Ƙarya Daga Adamu Aliyu Ngulde, Maiduguri An gargaɗi mazauna birnin Maiduguri da su guji wallafawa da kuma yaɗa labaran ƙarya a kafofin sadarwar zamani domin kauce wa haifar da tashin hankali a cikin al’umma. Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar ’yan sandan Jihar Borno, ASP Nahum Kenneth…

Ci Gaba Da Karatu “An Gargaɗi Mazauna Maiduguri Su Guji Yaɗa Labaran Ƙarya” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Gwamnatin Trump Tana Cigaba Da Korar Baki Daga Amurka
Published: March 13, 2026 at 8:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Trump Tana Cigaba Da Korar Baki Daga Amurka
Published: March 13, 2026 at 8:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Trump Tana Cigaba Da Korar Baki Daga AmurkaPublished: March 13, 2026 at 8:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Eswatini ta ce ta samu karin mutane hudu da aka kora daga kasar Amurka ranar Alhamis, wanda ya kai adadin zuwa akalla mutum 19 yayin da gwamnatin Trump ke ci gaba da yaki da bakin haure. Biyu daga cikin sabbin ‘yan gudun hijirar sun fito ne daga Somalia, daya daga Sudan, daya kuma daga Tanzaniya….

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Trump Tana Cigaba Da Korar Baki Daga Amurka” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Gwamnatin Amurka Na Kokarin Watsi Da Tsohuwar Dokar Jones
Published: March 13, 2026 at 8:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Amurka Na Kokarin Watsi Da Tsohuwar Dokar Jones
Published: March 13, 2026 at 8:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Amurka Na Kokarin Watsi Da Tsohuwar Dokar JonesPublished: March 13, 2026 at 8:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Trump na tunanin yin watsi da dokar Jones da ta dade a karnin, a wani  takaitaccen lokaci don tabbatar da makamashi da jigilar kayayyaki na iya tafiya cikin walwala tsakanin tashoshin jiragen ruwa na Amurka, sakatariyar yada labarai Karoline Leavitt ta fada a jiya Alhamis, a wani yunkuri na yakar matsalar samar da kayayyaki…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Amurka Na Kokarin Watsi Da Tsohuwar Dokar Jones” »

Labarai

Iran Tabada Tabbacin Cigaba Da Rufe Mashigar Hormuz
Published: March 13, 2026 at 8:01 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Iran Tabada Tabbacin Cigaba Da Rufe Mashigar Hormuz
Published: March 13, 2026 at 8:01 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Iran Tabada Tabbacin Cigaba Da Rufe Mashigar HormuzPublished: March 13, 2026 at 8:01 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Iran ta bada tabbacin ci gaba da yaki tare da rufe mashigin Hormuz a matsayin abin da za ta iya kaiwa ga Amurka da Isra’ila, in ji sabon Jagoran juyin juya halin Musulunci Mojtaba Khamenei a ranar Alhamis a cikin kalaman farko da aka danganta shi da shi tun bayan da ya gaji mahaifinsa da…

Ci Gaba Da Karatu “Iran Tabada Tabbacin Cigaba Da Rufe Mashigar Hormuz” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Amurka Da Kasashen Yamma Suna Cigaba Da Kai Ruwa Rana Akan Nukiliyar Iran
Published: March 13, 2026 at 7:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Da Kasashen Yamma Suna Cigaba Da Kai Ruwa Rana Akan Nukiliyar Iran
Published: March 13, 2026 at 7:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Da Kasashen Yamma Suna Cigaba Da Kai Ruwa Rana Akan Nukiliyar IranPublished: March 13, 2026 at 7:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ranar Alhamis Amurka da kasashen Yamma sun kai ruwa rana da Rasha da China a kan shirin nukiliyar Iran, yayin da Washington ta nemi Majalisar Dinkin Duniya ta kara tabbatar da yakin da ta kaddamar kan Iran makonni biyu da suka gabata. A wani taro na mambobi 15 na kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Da Kasashen Yamma Suna Cigaba Da Kai Ruwa Rana Akan Nukiliyar Iran” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Kasar Ghana Ta Bayyana Fataucin Bayi A Matsayin Babban Laifi
Published: March 12, 2026 at 10:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 13, 2026

Posted on March 12, 2026March 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Ghana Ta Bayyana Fataucin Bayi A Matsayin Babban Laifi
Published: March 12, 2026 at 10:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 13, 2026
Kasar Ghana Ta Bayyana Fataucin Bayi A Matsayin Babban LaifiPublished: March 12, 2026 at 10:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 13, 2026

Kasar Ghana tayi niyyar gabatar da shawara ga Majalisar Dinkin Duniya na kudurin amincewa da fataucin bayi zuwa kasashen yamma a matsayin laifi mafi muni a tarihin dan Adam, da kuma kira da a biya diyya. Ghana na sa ran samun goyon baya sosai duk da turjiya daga Turai. Kasar ta yammacin Afirka na shirin…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Ghana Ta Bayyana Fataucin Bayi A Matsayin Babban Laifi” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Masar Ta Kayyade Farashin Buradi A Kasar
Published: March 12, 2026 at 10:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 13, 2026

Posted on March 12, 2026March 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Masar Ta Kayyade Farashin Buradi A Kasar
Published: March 12, 2026 at 10:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 13, 2026
Masar Ta Kayyade Farashin Buradi A KasarPublished: March 12, 2026 at 10:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 13, 2026

Kasar Masar ta kayyade farashin burodi a gidajen burodi masu zaman kan su domin ta ragewa ‘yan kasar radadin hauhawar farashin kaya sakamakon yakin Iran. Tashin farashin kayayyaki yana kara tsamari sakamakon hauhawar farashin man fetur saboda yakin. Wannan ya sa Masar dole ta kara kudin man fetur, kuma masu nazari sun ce farashin zirga-zirga…

Ci Gaba Da Karatu “Masar Ta Kayyade Farashin Buradi A Kasar” »

Afrika, Labarai, Sana'o'i

An Kara Wa’adin Zaman Kurkuku A Senegal Ga Masu Auren Jinsi
Published: March 12, 2026 at 7:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kara Wa’adin Zaman Kurkuku A Senegal Ga Masu Auren Jinsi
Published: March 12, 2026 at 7:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Kara Wa’adin Zaman Kurkuku A Senegal Ga Masu Auren JinsiPublished: March 12, 2026 at 7:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Senegal ta kara wa’adin zaman kurkuku daga shekaru 5 zuwa 10 ga duk wanda aka kama yana mu’amala da jinsi daya, kuma ta haramta duk wata harka ta luwadi. Dokar ta samu goyon bayan ‘yan majalisa su 135. Wannan doka na daya daga cikin alkawuran da gwamnati mai ci ta shugaban kasa Bassirou Diomaye…

Ci Gaba Da Karatu “An Kara Wa’adin Zaman Kurkuku A Senegal Ga Masu Auren Jinsi” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Posts pagination

Previous 1 … 30 31 32 … 131 Next

Sabbin Labarai

  • Ga Fili Ga Doki Dambarwar APC Da ADC
  • Barayin Waya Sun Yanke Yatsun Hannu Guda Biyu Da Gefen Kunne A Bauchi
  • Gwamnatin Najeriya Ta Samar Da Wuta Mai Aiki Da Hasken Rana A Jami’ar ADUSTECH
  • Hukumar EFCC Ta Kama Dan Kasuwa A Kamaru
  • Al’ummar Jihar Nasarawa Suna Cecekuce Bisa Tsaida Aliyu Wadada Takarar Gwamna

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kasar Morocco Ta Kwashe ‘Yan Kasar Daga Sassan Ambaliyar Ruwa Afrika
  • Shugaba Trump Yayi Barazanar Tarwatsa Cibiyar Makamashin Iran Amurka
  • ‘Yan Sandan Habasha Sun Kama Dubban Albarusai Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnan Gombe Yace An Sace Yara 48 A Jihar Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Samar Da Albarkatun Mai Ya Ragu A Iraq Afrika
  • Ahmed Musa, Yayi Ritaya A ƙwallon ƙasa Da ƙasa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Kotu A Birnin Tarayya Abuja Ta Bada Belin Tsohon Minista Abubakar Malami Najeriya
  • CAF, Zata Ci Tarar Wasu Kasashe AFCON 2025 Wasanni
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.