Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Inuwa Ya Bukaci A Kara Zuba Jari A Ilimin Sana’o’i Domin Samar Wa Matasa Aikin Yi Afrika
  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya Afrika
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91 Afrika
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu Afrika
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika

Gwamnatin Trump Tana Cigaba Da Korar Baki Daga Amurka
Published: March 13, 2026 at 8:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Eswatini ta ce ta samu karin mutane hudu da aka kora daga kasar Amurka ranar Alhamis, wanda ya kai adadin zuwa akalla mutum 19 yayin da gwamnatin Trump ke ci gaba da yaki da bakin haure.

Biyu daga cikin sabbin ‘yan gudun hijirar sun fito ne daga Somalia, daya daga Sudan, daya kuma daga Tanzaniya. Wadanda aka kora a baya, wadanda suka isa a watan Yulin bara, sun hada da ‘yan kasashen Vietnam, Cuba, Laos da Yemen.

Lauyan wasu daga cikin waccan kungiyar ta farko, Alma David, ya shaida wa kamfanin dillacin labarai na Reuters cewa wani dan kasar Cambodia, Pheap Rom, ya kamata a dawo da shi gida, na biyu da za a sake shi bayan an mayar da wani mutum Jamaica a bara.

Gwamnatin shugaban Amurka Donald Trump ta biya karamar kasar da ke kudancin Afirka dala miliyan 5.1 domin karbarsu.

“A bisa ga wannan yarjejeniyar al’ummar kasar sun sake karbar wani rukunin ‘yan kasashe hudu daga Amurka,” in ji sanarwar da gwamnatin Eswatini, wata cikakkiyar masarautu da Sarki Mswati III ke mulki.

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Post navigation

Previous Post: Gwamnatin Amurka Na Kokarin Watsi Da Tsohuwar Dokar Jones
Next Post: An Gargaɗi Mazauna Maiduguri Su Guji Yaɗa Labaran Ƙarya

Karin Labarai Masu Alaka

Shugabar Kungiyar Cinikayya Ta Duniya Ta Bukaci Kasashe Su Gyara Harkokin Cinikayya Afrika
Netanyahu Yayi Gaggawar Amincewa Da Kasafin Kudin Kasar Afrika
Yaki Ta Sararin Samaniya Ya Cigaba Tsakanin Amurka, Isra’ila Da Iran Afrika
An Kama Tsohon Jakadan Birtaniya A Amurka Peter Mandelson Amurka
Sojoji Zasu Taimakawa ‘Yan Sanda Wajen Yaki Da Mugayen Ayyuka Labarai
Tawagar IMF Tana Kasar Kenya Domin Tattauna Bada Lamuni Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Inuwa Ya Bukaci A Kara Zuba Jari A Ilimin Sana’o’i Domin Samar Wa Matasa Aikin Yi
  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kasar Israela Zata Gina Sansani A Gaza Afrika
  • Gangamin Wayar Da Kai Don Kawo Karshen Cin Zarafin Jinsi A Jihar Gombe Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Rivers: ‘Yan Majalisa 16 Sun Canza Sheka Zuwa APC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Sojoji Sunkai Farmaki Gidan Dan Adawa A Kasar Uganda Bobi Wine Afrika
  • Maulidi: Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana Ranar Hutu Afrika
  • Hukumar NDLEA Ta Lalata Gonakin Wiwi A Ekiti Afrika
  • Gwamnatin Najeriya Tana Saka Ido Akan Matsalolin Gabas Ta Tsakiya Afrika
  • Za’ayi Auren Zawarawa Dubu Uku A Kano Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.