Sakamakon Yakin Gabas Ta Tsakiya Kowacce Gangar Mai Ta Haura Dala 100
A yau abinda ke faruwa game da yakin Amurka, Isra’ila da Iran, kudin man fetur ya haura dala 100 kowacce ganga saboda ci gaba da kulle mashigin ruwa na Hormuz da Iran ke yi, tare da kuma far ma duk wani jirgi da ya nemi wucewa ta wajen. Sannan Iran din kuma ta dau alwashin…
Ci Gaba Da Karatu “Sakamakon Yakin Gabas Ta Tsakiya Kowacce Gangar Mai Ta Haura Dala 100” »

