Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Hare Hare A Kasar Congo Ya Jikkata Mutane Da Dama
Published: March 11, 2026 at 8:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hare Hare A Kasar Congo Ya Jikkata Mutane Da Dama
Published: March 11, 2026 at 8:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hare Hare A Kasar Congo Ya Jikkata Mutane Da DamaPublished: March 11, 2026 at 8:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hare-haren da jiragen yaki marasa matuka suka kai birnin Goma da ke gabashin Kongo a ranar Laraba, inda suka kashe akalla mutane uku ciki har da wani ma’aikacin agaji dan kasar Faransa, wanda shi ne hari na farko da aka kai a birnin tun bayan da ‘yan tawayen AFC/M23 suka kwace birnin a bara, a…

Ci Gaba Da Karatu “Hare Hare A Kasar Congo Ya Jikkata Mutane Da Dama” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Duk Da Rauni Daya Samu Sakamakon Hari Mojtaba Khameni Yafara Aiki
Published: March 11, 2026 at 8:14 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Duk Da Rauni Daya Samu Sakamakon Hari Mojtaba Khameni Yafara Aiki
Published: March 11, 2026 at 8:14 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Duk Da Rauni Daya Samu Sakamakon Hari Mojtaba Khameni Yafara AikiPublished: March 11, 2026 at 8:14 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Sabon jagoran addinin Iran da aka nada Mojtaba Khamenei ya samu rauni kadan, amma yana ci gaba da gudanar da aikinsa, kamar yadda wani jami’in Iran ya shaida wa kamfanin dillancin labarai na Reuters a ranar Laraba bayan da gidan talabijin din kasar ya bayyana shi a matsayin wanda yaki ya raunata. Iraniyawa ba su…

Ci Gaba Da Karatu “Duk Da Rauni Daya Samu Sakamakon Hari Mojtaba Khameni Yafara Aiki” »

Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Iran Ta Bukaci Duniya Ta Shirya Domin Fuskantar Tsadan Mai
Published: March 11, 2026 at 7:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Iran Ta Bukaci Duniya Ta Shirya Domin Fuskantar Tsadan Mai
Published: March 11, 2026 at 7:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Iran Ta Bukaci Duniya Ta Shirya Domin Fuskantar Tsadan MaiPublished: March 11, 2026 at 7:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Iran ta sanar da cewar duniya ta shirya don kuwa farashin gangar danyen mai daya sai ta kai dalar Amurka $200 a dai-dai lokacin da dakarunta suka kai hari kan jiragen ruwa na kasuwanci a ranar Laraba a tekun Gulf da aka katange. Har ila yau Iran ta yi luguden wuta kan Isra’ila da wasu…

Ci Gaba Da Karatu “Iran Ta Bukaci Duniya Ta Shirya Domin Fuskantar Tsadan Mai” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Koriya Ta Arewa Ya Goyi Bayan Iran Wajen Zaben Sabon Jagora Mojtaba Khameni
Published: March 11, 2026 at 8:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Koriya Ta Arewa Ya Goyi Bayan Iran Wajen Zaben Sabon Jagora Mojtaba Khameni
Published: March 11, 2026 at 8:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Koriya Ta Arewa Ya Goyi Bayan Iran Wajen Zaben Sabon Jagora Mojtaba KhameniPublished: March 11, 2026 at 8:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Laraba, koriya ta arewa ta bayyana goyon bayanta ga jama’ar Iran dangane da zaben sabon shugaban addinin kasar, Mojtaba Ali Khameni, wanda aka zaba ranar Litinin, ya gaji mahaifinsa, wanda aka kashe a farkon fara yakin hadin guiwar Amurka da Isra’ila, kamar yadda wata kafar yada labaran kasar ta fada. Haka nan ma’aikatar harkokin…

Ci Gaba Da Karatu “Koriya Ta Arewa Ya Goyi Bayan Iran Wajen Zaben Sabon Jagora Mojtaba Khameni” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Ukraine Ta Tura Tawagar Kwarerru Zuwa Kasashen Larabawan Domin Basu Kariya
Published: March 11, 2026 at 8:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ukraine Ta Tura Tawagar Kwarerru Zuwa Kasashen Larabawan Domin Basu Kariya
Published: March 11, 2026 at 8:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ukraine Ta Tura Tawagar Kwarerru Zuwa Kasashen Larabawan Domin Basu KariyaPublished: March 11, 2026 at 8:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ukraine ta tura wata tawagar kwararru zuwa Qatar, da hadaddiyar daular larabawa, da Saudiyya, domin su taimaka musu su kare haren haren da Iran take kai musu, inji shugaban Ukraine Vladimir Zelensky a bayani da yayi ranar talata. Kasashe da suke yankin Gulf, sunyi amfani da makamai masu linzami masu tsada domin kakkabo jiragen yaki…

Ci Gaba Da Karatu “Ukraine Ta Tura Tawagar Kwarerru Zuwa Kasashen Larabawan Domin Basu Kariya” »

Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Iran Ta Kama Wasu ‘Yan Leken Asiri
Published: March 11, 2026 at 8:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Iran Ta Kama Wasu ‘Yan Leken Asiri
Published: March 11, 2026 at 8:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Iran Ta Kama Wasu ‘Yan Leken AsiriPublished: March 11, 2026 at 8:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ahalinda ake ciki kuma, Iran ta kama mutane da dama ciki har da wani dan kasar ketare kan zargin suna yi wa “makiyan” kasar leken asiri, kamar yadda ma’aikatar tsaron kasar ta fada ranar talata, a dai dai lokacin da ake ci gaba da yakin hadin guiwar da Amurka da Isra’ila suka kaddamar kan kasar….

Ci Gaba Da Karatu “Iran Ta Kama Wasu ‘Yan Leken Asiri” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Hukumar Zabe Ta Saukaka Gudanar Da Rijistar Katin Zabe A Najeriya
Published: March 11, 2026 at 8:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar Zabe Ta Saukaka Gudanar Da Rijistar Katin Zabe A Najeriya
Published: March 11, 2026 at 8:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar Zabe Ta Saukaka Gudanar Da Rijistar Katin Zabe A NajeriyaPublished: March 11, 2026 at 8:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa tace ta saukaka wa al’umma hanyoyin yin rajistan katin zabe ta hanya binsu har inda suke don yi musu rajista, gabanin babban zabe mai zuwa a shekarar badi. Kwamishinan hukumar zabe ta kasa a jihar Filato, Muhammad Abubakar Sadiq yace matasa na da damar yin rajistan cikin sauki….

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar Zabe Ta Saukaka Gudanar Da Rijistar Katin Zabe A Najeriya” »

Labarai, Najeriya, Siyasa

‘Yan Bindiga A Mali Sun Kashe Direbobin Manyan Motoci
Published: March 11, 2026 at 8:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Bindiga A Mali Sun Kashe Direbobin Manyan Motoci
Published: March 11, 2026 at 8:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Bindiga A Mali Sun Kashe Direbobin Manyan MotociPublished: March 11, 2026 at 8:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsagera ‘yan Bindiga a Mali masu alaka da al-Qeada sun kashe direbobin manyan motocin dakon mai 10 da yaran gidan su biyu, yayinda suke balaguro a yankin Kayes da yake yammacin Mali a karshen watan daya, kamar yadda Kungiyar kare hakkin Bil’adama Human Rights Watch ta fada a ranar talata. Kungiyar da ake kira Jama’at…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Bindiga A Mali Sun Kashe Direbobin Manyan Motoci” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Wata Biyu Najeriya Bata Bada Lasisin Shigo Da Mai Daga Ketare Ba
Published: March 11, 2026 at 8:24 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Wata Biyu Najeriya Bata Bada Lasisin Shigo Da Mai Daga Ketare Ba
Published: March 11, 2026 at 8:24 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Wata Biyu Najeriya Bata Bada Lasisin Shigo Da Mai Daga Ketare BaPublished: March 11, 2026 at 8:24 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wata biyu a jere, Najeriya bata bada lasisin shigo da man fetur daga ketare ba, yayinda hukumomin kasar suka fara aiki da dokar kasar data ce Najeriya zata bada izinin a shigo da mai daga ketare ne kawai idan ta fuskanci karanci a cikin gida. Alkaluma daga hukumomin kula da harkokin mai na kasar sun…

Ci Gaba Da Karatu “Wata Biyu Najeriya Bata Bada Lasisin Shigo Da Mai Daga Ketare Ba” »

Labarai, Najeriya, Tsaro

Shugaban Majalisar Tarayyar Turai Yace Rasha Tana Cin Ribar Yakin Gabas Ta Tsakiya
Published: March 11, 2026 at 4:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Majalisar Tarayyar Turai Yace Rasha Tana Cin Ribar Yakin Gabas Ta Tsakiya
Published: March 11, 2026 at 4:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Majalisar Tarayyar Turai Yace Rasha Tana Cin Ribar Yakin Gabas Ta TsakiyaPublished: March 11, 2026 at 4:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Da yai magana kan rikicin na gabas ta tsakiya, shugaban majalisar tarayyar turai, Antonio Costa, ya fada ranar talata cewa Rasha ce take cin ribar yakin da ake yi a gabas ta tsakiya, ganin farashin mai ya tashi, kuma ya kauda hankali daga yakin da take da Ukraine. “Zuwa yanzu dai kasa daya ce ta…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Majalisar Tarayyar Turai Yace Rasha Tana Cin Ribar Yakin Gabas Ta Tsakiya” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 32 33 34 … 131 Next

Sabbin Labarai

  • Barayin Waya Sun Yanke Yatsun Hannu Guda Biyu Da Gefen Kunne A Bauchi
  • Gwamnatin Najeriya Ta Samar Da Wuta Mai Aiki Da Hasken Rana A Jami’ar ADUSTECH
  • Hukumar EFCC Ta Kama Dan Kasuwa A Kamaru
  • Al’ummar Jihar Nasarawa Suna Cecekuce Bisa Tsaida Aliyu Wadada Takarar Gwamna
  • Gwamnatin Tarayya Tayi Baje Kolin Nasarorin Tinubu

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kocin Zambia Na Mata Ba Lafiya Labarai
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • An Watse A Tattaunawar Tsakanin Rasha Da Ukraine Batare Da Cimma Matsaya Ba Labarai
  • Rundunar Sojin Najeriya Ta Kubutar Da Wasu Mutane 31 Da Aka Yi Garkuwa Dasu Afrika
  • Shugaban Koriya Ta Arewa Ya Gabatar Da Gwajin Makami Mai Linzami Afrika
  • Majalisar Dattawar Najeriya Ta Amince Da Tura Sakamakon Zabe Ta Intanet Labarai
  • Farfesa Inuwa Ja’afaru Yakarbi Ragamar Shugabancin Jami’ar Kashere Labarai
  • Wasu Lauyoyi Sunyi Murabus Yayin Gudanar Da Wata Shari’a A Kasar Amurka Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.