Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gwamna Inuwa Yahaya Ya Amince Da Gyaran Fadar Sarkin Gombe Afrika
  • Ƙungiyoyin Ƙwadago Sun Ce Albashin ₦70,000 Ya Gaza Biyan Bukatun Ma’aikata Afrika
  • NUJ Gombe Ta Ƙarfafa Bin Ɗa’a A Aikin Jarida, Ta Kaddamar Da Kwamitin Ladabtarwa Afrika
  • Hukumar UBRBDA Ta Fara Raba Kayan Noma A Gombe, Yobe Da Borno Amurka
  • Masu Ruwa Da Tsaki Sun Buƙaci Ƙarin Tallafi Ga Iyaye Mata Masu Shayarwa A Gombe Afrika

Amurka Da Kasashen Yamma Suna Cigaba Da Kai Ruwa Rana Akan Nukiliyar Iran
Published: March 13, 2026 at 7:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ranar Alhamis Amurka da kasashen Yamma sun kai ruwa rana da Rasha da China a kan shirin nukiliyar Iran, yayin da Washington ta nemi Majalisar Dinkin Duniya ta kara tabbatar da yakin da ta kaddamar kan Iran makonni biyu da suka gabata.

A wani taro na mambobi 15 na kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya, wanda Amurka ke jagoranta a wannan watan, Rasha da China sun yi rashin nasara wajen hana tattaunawa kan kwamitin da aka kafa don sa ido da kuma aiwatar da takunkumin da Majalisar Dinkin Duniya ta kakabawa Iran. Inda suka gaza samun kuri’u masu yawa, sun dai samu kuri’u 11 na Rashin amincewa China da Rasha suka kada kuri’u -2 na kin amincewa.

Da yake jawabi ga majalisar, wakilen Amurka a Majalisar Dinkin Duniya Mike Waltz ya zargi Moscow da Beijing da neman kare Tehran ta hanyar toshe ayyukan da ake kira kwamitin 1737.

Waltz ya ce, “Ya kamata dukkan kasashe mambobin Majalisar Dinkin Duniya su aiwatar da takunkumin hana shigo da makamai masu linzami kan Iran, da haramta safarar makamai masu linzami, da kuma saka danba a kadarorin hada-hadar kudi.”

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Kasar Ghana Ta Bayyana Fataucin Bayi A Matsayin Babban Laifi
Next Post: Iran Tabada Tabbacin Cigaba Da Rufe Mashigar Hormuz

Karin Labarai Masu Alaka

Nuhu Ribadu Ya Mika Dalibai 100 da Aka Ceto Ga Gwamnatin Jihar Neja Labarai
Kasar Amurka Da Denmark Suna Rikici Akan Iyakar Greenland Amurka
Sanata Sa’idu Alkali Ya Kaurace Wa Zaben Fidda Gwani Afrika
ECOWAS Da AU Sun Nuna Damuwa Kan Juyin Mulki A Guinea-Bissau Afrika
Iran Tace Farisa Zata Kai Hari Kan Mayakan Amurka Amurka
‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane A Kauyuka Dake Yammacin A Najeriya Najeriya

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Gwamna Inuwa Yahaya Ya Amince Da Gyaran Fadar Sarkin Gombe
  • Ƙungiyoyin Ƙwadago Sun Ce Albashin ₦70,000 Ya Gaza Biyan Bukatun Ma’aikata
  • NUJ Gombe Ta Ƙarfafa Bin Ɗa’a A Aikin Jarida, Ta Kaddamar Da Kwamitin Ladabtarwa
  • Hukumar UBRBDA Ta Fara Raba Kayan Noma A Gombe, Yobe Da Borno
  • Masu Ruwa Da Tsaki Sun Buƙaci Ƙarin Tallafi Ga Iyaye Mata Masu Shayarwa A Gombe

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Ministan Harkokin Wajen Najeriya Yayi Murabus Afrika
  • ‘Yan Sanda A Gombe Sun Kama Barayin Shanu Tsaro
  • Farashin Mai Ya Ragu A Kasuwar Duniya Amurka
  • Hukumar Tsaron Teku A Libya Tafara Janye Jirgi Mai Dauke Da Iskar Gas Labarai
  • Taron Masu Mu’amala Da Kafar Facebook A Kano Afrika
  • Rikicin Gabas Ta Tsakiya Ya Haifar Da Tsadar Man Fetur A Najeriya Afrika
  • Tsohon Dan-Takarar Gwamnan PDP A Gombe Ya Shiga ADC Siyasa
  • Bayan Shekaru Biyar, Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Gano Motar da Aka Sace A Fatakwal Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.