Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Farashin Mai Ya Doshi Dala 100 Kowacce Ganga
Published: April 11, 2026 at 11:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Farashin Mai Ya Doshi Dala 100 Kowacce Ganga
Published: April 11, 2026 at 11:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Farashin Mai Ya Doshi Dala 100 Kowacce GangaPublished: April 11, 2026 at 11:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Farashin mai ya doshi dala dari kan ko wace gangar mai, saboda fargabar za’a fuskanci kassarawar mai daga Saudiyya, da kuma karancin mai da zai bi ta mashigin ruwa na Hormuz, duk da haka farashin man zai fadi sosai a farashinsa a mako mako, zuwa farashi da aka yi cikinsa cikin watan Yuni, ganin da…

Ci Gaba Da Karatu “Farashin Mai Ya Doshi Dala 100 Kowacce Ganga” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sana'o'i, Sauran Duniya

Shugaban Lebanon Ya Nemi Gudanar Da Shawarwari Kai Tsaye
Published: April 11, 2026 at 11:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Lebanon Ya Nemi Gudanar Da Shawarwari Kai Tsaye
Published: April 11, 2026 at 11:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Lebanon Ya Nemi Gudanar Da Shawarwari Kai TsayePublished: April 11, 2026 at 11:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Lebanon, Joseph Aoun, ya nemi da kasar ta gudanar da shawarwari kai tsaye da daddiyar abokiyar gabarta Isra’ila, tun bayan da yaki ya barke wata guda da ya shige, a cikin wata dayan ne Isra’ila ta tilastawa ‘yan kasar lebanon fiye da milyan daya barin muhallansu, ta rusa wani sashe na Beiruit, wanda ya…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Lebanon Ya Nemi Gudanar Da Shawarwari Kai Tsaye” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Mataimakin Shugaban Amurka Ya Sauka A Islamabad Domin Tattaunawa
Published: April 11, 2026 at 11:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 11, 2026

Posted on April 11, 2026April 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Mataimakin Shugaban Amurka Ya Sauka A Islamabad Domin Tattaunawa
Published: April 11, 2026 at 11:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 11, 2026
Mataimakin Shugaban Amurka Ya Sauka A Islamabad Domin TattaunawaPublished: April 11, 2026 at 11:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 11, 2026

Lokacin da mataimakin shugaban Amurka JD Vance ya sauka a Islamabad domin shawarwari yau Asabar, da jami’an Iran, hakan zai cika burin shugabannin Iran da suka rage, wadanda su ne suka nemi mataimaki shugaban na Amurka ya jagoranci shawarwarin kawo karshen yakin, kamar yadda majiyoyi da dama wadanda suke da masanaiya dangane da shawarwarin ska…

Ci Gaba Da Karatu “Mataimakin Shugaban Amurka Ya Sauka A Islamabad Domin Tattaunawa” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Iran Tace Dole A Tsagaita Wuta A Lebanon Kafun Fara Shawarwari
Published: April 11, 2026 at 11:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Iran Tace Dole A Tsagaita Wuta A Lebanon Kafun Fara Shawarwari
Published: April 11, 2026 at 11:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Iran Tace Dole A Tsagaita Wuta A Lebanon Kafun Fara ShawarwariPublished: April 11, 2026 at 11:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ranar  juma’a Iran tace tilas a sakamarta kadarorinta, kuma a tsagaita wuta a Lebanon, kamun ta fara shawarwari da Washington, mataki da ya jefa zaman sulhu da za’a fara yau Asabar, cikin rashin tabbas. Kakakin majalisar dokokin kasar Mohammed Baqeer Qaibaf ya fada a shafinsa a dandalin X cewa, wadannan bukatu biyu dama an…

Ci Gaba Da Karatu “Iran Tace Dole A Tsagaita Wuta A Lebanon Kafun Fara Shawarwari” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Hari Da Jirgi Marar Matuki Ya Kashe Mutane Da Dama A Darfur
Published: April 10, 2026 at 10:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 10, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hari Da Jirgi Marar Matuki Ya Kashe Mutane Da Dama A Darfur
Published: April 10, 2026 at 10:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hari Da Jirgi Marar Matuki Ya Kashe Mutane Da Dama A DarfurPublished: April 10, 2026 at 10:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani hari da aka kai da jirgi mara matuki na drone a yankin Darfur na kasar Sudan ranar Laraba. ya kashe a kalla fararen hula 30 da suka hada da mata da yara, a yayin da suke halartar wani bikin aure, a cewar ofishin Majalisar Dinkin Duniya a jiya Alhamis. Mai magana da yawun sakatare…

Ci Gaba Da Karatu “Hari Da Jirgi Marar Matuki Ya Kashe Mutane Da Dama A Darfur” »

Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Ana Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa A Djibouti Yau Juma’a
Published: April 10, 2026 at 10:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 10, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ana Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa A Djibouti Yau Juma’a
Published: April 10, 2026 at 10:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ana Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa A Djibouti Yau Juma’aPublished: April 10, 2026 at 10:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Djibouti zata gudanar da zaben shugaban kasa a yau Jumu’a, inda ake ganin shugaba mai ci a yanzu Isma’il Omer Guelleh zai lashe, ya ci gaba da mulkin da ya shafe shekaru 27 yana kai, bayan da majalisar kasar ta soke dokar data kayyade shekarun masu tsayawa takara, wadda da akwai ta zata haramta…

Ci Gaba Da Karatu “Ana Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa A Djibouti Yau Juma’a” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Farashin Man Fetur Yakara Tashi
Published: April 10, 2026 at 10:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 10, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Farashin Man Fetur Yakara Tashi
Published: April 10, 2026 at 10:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Farashin Man Fetur Yakara TashiPublished: April 10, 2026 at 10:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

farashin man fetur ya kara tashi a yau Jumu’a bayan da aka shiga damuwa kan samun man daga Saudiyya, yayin da kuma ake ci gaba da garkame mashigin ruwa na Hormuz ga Mafiya yawan jiragen dakon mai. Harin da aka kai kan cibiyar mai ta Saudiyya ta rage adadin man da ake tacewa da kusan…

Ci Gaba Da Karatu “Farashin Man Fetur Yakara Tashi” »

Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Kasuwannin Hannun Jari Sun Farfado
Published: April 10, 2026 at 10:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 10, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasuwannin Hannun Jari Sun Farfado
Published: April 10, 2026 at 10:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasuwannin Hannun Jari Sun FarfadoPublished: April 10, 2026 at 10:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasuwannin hannun jari a nahiyar Asiya sun fara da nasara a safiyar a yau Jumu’a, amma kuma sun yi kasa bayan da ‘yan kasuwa ke tantamar dorewar yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin Amurka da Iran a wannan makon, da kuma zullumi kan tattaunawar wanzar da zaman lafiya tsakanin Isra’ila da Lebanon. Masu saka hannun jari sun…

Ci Gaba Da Karatu “Kasuwannin Hannun Jari Sun Farfado” »

Afrika, Labarai, Sana'o'i

Mayakan Boko Haram Da ISWAP Sun Kai Hari Cikin Dare
Published: April 10, 2026 at 9:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 10, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Mayakan Boko Haram Da ISWAP Sun Kai Hari Cikin Dare
Published: April 10, 2026 at 9:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Mayakan Boko Haram Da ISWAP Sun Kai Hari Cikin DarePublished: April 10, 2026 at 9:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A Najeriya gamayyar mayakan kungiyar Boko Harama da ISWAP sun kai hari na hadin baki cikin dare kan sansanoni daban daban a jihar Barno, har suka kashe wani janar da wasu sojojin kasar, kamar yadda wasu majiyoyin soji suka fada ranar Ahamis. Helkwatar mayakan kasar, sunce mayakan sun kai hari kan wata cibiyar sojoji da…

Ci Gaba Da Karatu “Mayakan Boko Haram Da ISWAP Sun Kai Hari Cikin Dare” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Birtaniya Zata Hana Jiragen Ruwan Rasha Wucewa
Published: April 10, 2026 at 9:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 10, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Birtaniya Zata Hana Jiragen Ruwan Rasha Wucewa
Published: April 10, 2026 at 9:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Birtaniya Zata Hana Jiragen Ruwan Rasha WucewaPublished: April 10, 2026 at 9:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Britaniya ta tura dakarunta na ruwa domin hana jiragen ruwan Rasha masu tafiya karkashin ruwa yanke woyoyi da bututu-bututu da suke karkashin ruwa, Ingila tace jirgen ruwan na Rasha sun zauna a ruwayen da suke ciki da kewayen Ingila fiye da wata daya a farkon shekaran nan, kamar yadda ministan tsaron kasar John Healey ya…

Ci Gaba Da Karatu “Birtaniya Zata Hana Jiragen Ruwan Rasha Wucewa” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 29 30 31 … 156 Next

Sabbin Labarai

  • Alejandro Balde Na Dab Da Komawa Manchester United Daga Barcelona
  • Kocin Newcastle Matthias Ya Ce Lewis Hall Ba Zai Koma Manchester United Ba
  • Dan Wasan Baya Na Chelsea, Disasi, Zai Yi Gwajin Lafiyarsa A Crystal Palace
  • Gwamnan Gombe Ya Taya Sarkin Musulmi Murnar Cika Shekaru 70, Ya Yi Masa Addu’ar Ƙarin Lafiya Da Tsawon Rai
  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Sabon Ma’aikacin Tsaro Ne Ya Kashe Amurkawa Amurka
  • Amurka Zata Kara Tura Sojoji Gabas Ta Tsakiya Afrika
  • Najeriya: Ta Aiwatar Da Tsarin Ba Aiki Ba Albashi Ga Ma’aikata Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Kasar China Ta Daina Bada Bashi Da Dalar Amurka Sai Da Kudin Kasar Yuan Labarai
  • Isra’ila Ta Kai Hari Cibiyar Makamashin Nukiliyar Iran Afrika
  • Hawan Gidan Gwamnati A Jihar Gombe Afrika
  • Domin Inganta Tsaro Najeriya Ta Sayi Jiragen Yaki A Kasar Italiya Tsaro
  • Trump Zai Sasanta Tsakanin Masar Da Habasha Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.