Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Babu Alamar Tsagaita Wuta A Yakin Gabas Ta Tsakiya
Published: March 16, 2026 at 8:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Babu Alamar Tsagaita Wuta A Yakin Gabas Ta Tsakiya
Published: March 16, 2026 at 8:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Babu Alamar Tsagaita Wuta A Yakin Gabas Ta TsakiyaPublished: March 16, 2026 at 8:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Yanzu yaki tsakanin Amurka, Isra’ila da Iran ya shiga mako na uku, ba tare da wata alama karara ta tsagaita shi ba, abinda yayi sanadiyyar rufe mashigin ruwa na Hormuz, inda ta nan ne ake jigilar Kashi 20 cikin 100 na man fetur da gas na duniya. Wannan yasa farashin man fetur da sauran makamashi…

Ci Gaba Da Karatu “Babu Alamar Tsagaita Wuta A Yakin Gabas Ta Tsakiya” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

‘Yan Ta’adda Sun Kashe Sojoji A Kauyen Wanka Jihar Filato
Published: March 16, 2026 at 8:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Ta’adda Sun Kashe Sojoji A Kauyen Wanka Jihar Filato
Published: March 16, 2026 at 8:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Ta’adda Sun Kashe Sojoji A Kauyen Wanka Jihar FilatoPublished: March 16, 2026 at 8:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Al’ummar kauyen Wanka dake karamar hukumar Kanam a Jihar Filato sun nemi hukumomi su kai musu dauki, bayan watsewarsu daga kauyen, biyo bayan kisan sojoji da ‘yan banga da ‘yan ta’adda suka yi a karshen makon jiya. Garin Wanka, wanda ke yankin Garga a karamar hukumar Kanam a jihar Filato, na makwabtaka da karamar hukumar…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Ta’adda Sun Kashe Sojoji A Kauyen Wanka Jihar Filato” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Sarkin Musulmi Ya Ziyarci Shugaba Bola Tinubu
Published: March 16, 2026 at 9:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sarkin Musulmi Ya Ziyarci Shugaba Bola Tinubu
Published: March 16, 2026 at 9:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sarkin Musulmi Ya Ziyarci Shugaba Bola TinubuPublished: March 16, 2026 at 9:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Majalisar Kolin Harkokin addinin Musulunci a Najeriya kuma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar III, ya kai ziyara ga Shugaban Kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu a fadar Gwamnati dake Abuja ranar Lahadi. Mai ba Shugaban Kasa shawara kan harkokin yada labarai, Bayo Onanuga, ne ya bayyana hakan a wani sako da ya wallafa a…

Ci Gaba Da Karatu “Sarkin Musulmi Ya Ziyarci Shugaba Bola Tinubu” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Uncategorized

Boko Haram Ta Kai Hari Maiduguri Cikin Dare
Published: March 16, 2026 at 8:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 16, 2026

Posted on March 16, 2026March 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Boko Haram Ta Kai Hari Maiduguri Cikin Dare
Published: March 16, 2026 at 8:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 16, 2026
Boko Haram Ta Kai Hari Maiduguri Cikin DarePublished: March 16, 2026 at 8:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 16, 2026

Da misalin ƙarfe 12:15am mazauna birnin Maiduguri su ka fara jin ƙarar fashewar wani abu mai kama da ƙarar bomb sabida ba bu wanda zai iya tabbatar wa amma daga bisani an hango jirgin Sojin saman Najeriya na shawagi a sararin samaniya. Bayan tuntubar wasu mazauna Maidugurin, sun shaida cewa ana kyautata zaton cewa hari…

Ci Gaba Da Karatu “Boko Haram Ta Kai Hari Maiduguri Cikin Dare” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Jagoran Adawar Uganda Bobi Wine Ya Fice Daga Kasar
Published: March 16, 2026 at 8:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jagoran Adawar Uganda Bobi Wine Ya Fice Daga Kasar
Published: March 16, 2026 at 8:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jagoran Adawar Uganda Bobi Wine Ya Fice Daga KasarPublished: March 16, 2026 at 8:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jagoran ‘yan adawar Uganda Bobi Wine ya ce ya bar kasar na wani dan lokaci bayan ya shafe watanni biyu yana boye sakamakon zaben shugaban kasar da aka gudanar a watan Janairu tsakanin shi da shugab Yoweri ‌Museveni, wanda ya dade yana mulkin kasar. Wine, wanda ainihin sunansa Robert Kyagulanyi, ya ki amincewa da sakamakon…

Ci Gaba Da Karatu “Jagoran Adawar Uganda Bobi Wine Ya Fice Daga Kasar” »

Afrika, Labarai, Siyasa

Ranar Lahadi Anyi Zaben Shugaban Kasa A Congo
Published: March 16, 2026 at 7:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ranar Lahadi Anyi Zaben Shugaban Kasa A Congo
Published: March 16, 2026 at 7:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ranar Lahadi Anyi Zaben Shugaban Kasa A CongoPublished: March 16, 2026 at 7:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A Jamhuriyar Congo an kada kuri’a a zaben shugaban kasa ranar Lahadi, wanda ake sa ran zai tsawaita wa’adin mulkin shugaba Denis Sassou Nguesso, daya daga cikin shugabannin Afirka da suka fi dadewa akan karagar mulki, duk kuwa da cewar mutane basu fito da yawaba don kada kuri’unsu. Sassou na fuskantar wani kalubale daga abokan…

Ci Gaba Da Karatu “Ranar Lahadi Anyi Zaben Shugaban Kasa A Congo” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Za’a Jima Ana Fama Da Tsadar Farashin Mai
Published: March 16, 2026 at 7:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Za’a Jima Ana Fama Da Tsadar Farashin Mai
Published: March 16, 2026 at 7:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Za’a Jima Ana Fama Da Tsadar Farashin MaiPublished: March 16, 2026 at 7:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsadar Farashin man fetur na iya tsawaita, yayin da yakin Amurka da Isra’ila ya shiga mako na uku, lamarin da ke jefa ababen more rayuwa cikin hadari tare da rufe mashigin Hormuz a cikin matsala mafi girma a duniya. Hukumar kula da makamashi ta kasa da kasa jiya Lahadi ta ce sama da ganga miliyan…

Ci Gaba Da Karatu “Za’a Jima Ana Fama Da Tsadar Farashin Mai” »

Afrika, Amurka, Labarai, Siyasa, Tsaro

Akwai Bukatar Nazari Game Da Dangantakar Iran Da Kasashen Gulf
Published: March 16, 2026 at 7:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Akwai Bukatar Nazari Game Da Dangantakar Iran Da Kasashen Gulf
Published: March 16, 2026 at 7:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Akwai Bukatar Nazari Game Da Dangantakar Iran Da Kasashen GulfPublished: March 16, 2026 at 7:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Dangantakar Iran da kasashen yankin Gulf, za ta bukaci yin nazari mai zurfi dangane da yakin da Amurka da Isra’ila ke yi kan Iran, tare da takaita karfin ikon kasashen ta yadda yankin zai samu ci gaba, in ji jakadan Tehran a Saudiyya jiya Lahadin. Ambasada Alireza Enayati da aka tambaye shi ko ya damu…

Ci Gaba Da Karatu “Akwai Bukatar Nazari Game Da Dangantakar Iran Da Kasashen Gulf” »

Amurka, Labarai, Tsaro

Jami’ai Daga Amurka Sunce Yakin Amurka Da Iran Zaizo Karshe
Published: March 16, 2026 at 5:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jami’ai Daga Amurka Sunce Yakin Amurka Da Iran Zaizo Karshe
Published: March 16, 2026 at 5:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jami’ai Daga Amurka Sunce Yakin Amurka Da Iran Zaizo KarshePublished: March 16, 2026 at 5:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jami’an Amurka da ke mayar da martani kan rashin tabbas na tattalin arziki kan hauhawar farashin man fetur, a ranar Lahadi sun yi hasashen cewa, yakin Amurka da Isra’ila zai kawo karshe nan da makwanni, kuma za a samu raguwar farashin makamashi, duk kuwa da ikirarin da Iran din ta yi na cewa tana nan…

Ci Gaba Da Karatu “Jami’ai Daga Amurka Sunce Yakin Amurka Da Iran Zaizo Karshe” »

Amurka, Labarai, Tsaro

An Gudanar da Taron Kwana Biyu kan Tsarin Sa Ido da Tantance Ayyukan AGILE a Jihar Gombe 
Published: March 15, 2026 at 4:21 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Gudanar da Taron Kwana Biyu kan Tsarin Sa Ido da Tantance Ayyukan AGILE a Jihar Gombe 
Published: March 15, 2026 at 4:21 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Gudanar da  Taron Kwana Biyu kan Tsarin Sa Ido da Tantance Ayyukan AGILE a Jihar Gombe Published: March 15, 2026 at 4:21 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A wani yunƙuri na kafa tubali mai ƙarfi wajen sa-ido da tantance ayyukan shirin AGILE, Shirin AGILE na jihar Gombe tare da haɗin gwiwar kamfanin Taruscom International sun gudanar da horon kwana biyu kan ƙirƙirar tsarin Dashboard na sa-ido da tantance ayyuka, tare da horaswa a aikace kan amfani da manhajar Kobo Toolbox. Da take…

Ci Gaba Da Karatu “An Gudanar da Taron Kwana Biyu kan Tsarin Sa Ido da Tantance Ayyukan AGILE a Jihar Gombe ” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Rediyo

Posts pagination

Previous 1 … 28 29 30 … 131 Next

Sabbin Labarai

  • Ga Fili Ga Doki Dambarwar APC Da ADC
  • Barayin Waya Sun Yanke Yatsun Hannu Guda Biyu Da Gefen Kunne A Bauchi
  • Gwamnatin Najeriya Ta Samar Da Wuta Mai Aiki Da Hasken Rana A Jami’ar ADUSTECH
  • Hukumar EFCC Ta Kama Dan Kasuwa A Kamaru
  • Al’ummar Jihar Nasarawa Suna Cecekuce Bisa Tsaida Aliyu Wadada Takarar Gwamna

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Masar Ta Kayyade Farashin Buradi A Kasar Afrika
  • Makarantun Allo Zasu Yi Gogayya Da Na Boko Labarai
  • Baba Buhari Yayi Zargin Ansaka Masa Na’urar Tsaro Labarai
  • Jam’iyyar ADC Ta Karbi Peter Obi Da Wasu Manyan ‘Yan-Siyasa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • A Kowacce Rana Kasar China Tana Sayan Danyen Mai Ganga Dubu 600 Daga Kasar Venezuela Amurka
  • Kimanin Mutane 200 Ne Suka A Mutu A Wani Harin Jirgin Yakin Sojin Najeriya Afrika
  • Kasar Faransa Ta Karyata Cire Afirka Ta Kudu Daga G7 Afrika
  • Ambaliyar Ruwan Sama Yayi Ajalin Mutum 13 A Malawi Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.