Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

An Kai Shugaban Kasar Venezuela Kotu
Published: January 5, 2026 at 8:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kai Shugaban Kasar Venezuela Kotu
Published: January 5, 2026 at 8:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Kai Shugaban Kasar Venezuela KotuPublished: January 5, 2026 at 8:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hambarraren shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro ya bayyana a gaban wata babbar kotu ta kasar Amurka da ke unguwar Manhattan a birnin New York ranar Litinin don fuskantar tuhumur da Amurka ta ke masa na safarar miyagun kwayoyi, bayan da cafkoshi da Donald Trump ya yi ya bada mamaki, ya kuma karkada zukatan shugabannin duniya,…

Ci Gaba Da Karatu “An Kai Shugaban Kasar Venezuela Kotu” »

Amurka

An Kai Hari Kan Masu Hakar Ma’adanai A Kasar Mali
Published: January 5, 2026 at 8:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kai Hari Kan Masu Hakar Ma’adanai A Kasar Mali
Published: January 5, 2026 at 8:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Kai Hari Kan Masu Hakar Ma’adanai A Kasar MaliPublished: January 5, 2026 at 8:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wasu da ake zargin ‘yan ta’adda ne sun kai farmaki wajen hakar ma’adanin gwal na Morila a kasar Mali karshen makon da ya wuce, inda suka kona kayayyakin aikin, kuma suka yi garkuwa da ma’aikatan gurin guda bakwai, kamar yadda wani jami’i a ma’aikatar ma’adanai ta kasar ya shaidawa kamfanin dillacin labarai na Reuters ranar…

Ci Gaba Da Karatu “An Kai Hari Kan Masu Hakar Ma’adanai A Kasar Mali” »

Tsaro

An Hana Yada Rahotannin Siyasa A Kasar Uganda
Published: January 5, 2026 at 8:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Hana Yada Rahotannin Siyasa A Kasar Uganda
Published: January 5, 2026 at 8:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Hana Yada Rahotannin Siyasa A Kasar UgandaPublished: January 5, 2026 at 8:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Litinin gwamnatin Uganda ta ce ta haramta yada rahotannin zanga-zanga, ko ‘ya mutsi da tada hankali kai tsaye a kafafen yada labarai, kafin gudanar da zabe, inda shugaba Yoweri Museveni ke neman zarcewa a mulkin da ya shafe shekaru 40 yana kai. Hukumomi sun tare daruruwan masu goyon bayan ‘yan hamayya kafin zaben da…

Ci Gaba Da Karatu “An Hana Yada Rahotannin Siyasa A Kasar Uganda” »

Tsaro

Gwamnatin Gombe Ta Dauki Sabbin Matakan Tsaro
Published: January 5, 2026 at 8:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Gombe Ta Dauki Sabbin Matakan Tsaro
Published: January 5, 2026 at 8:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Gombe Ta Dauki Sabbin Matakan TsaroPublished: January 5, 2026 at 8:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Gombe, ƙarƙashin jagorancin Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya ta ɗauki wassu sabin matakan tsaro masu ƙarfi don ƙarfafawa da inganta tsaro a faɗin jihar. Babban Lauyan Gwamnatin jihar kuma Kwamishinan Shari’a Barista Zubairu Muhammad Umar ne ya sanar da waɗannan matakai jim kaɗan bayan da Gwamna Inuwa Yahaya ya jagoranci babban taron Majalisar Tsaro…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Gombe Ta Dauki Sabbin Matakan Tsaro” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Tsaro

Hukumar Zabe A Najeriya Ta Cigaba Da Rijistar Katin Zabe
Published: January 5, 2026 at 6:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar Zabe A Najeriya Ta Cigaba Da Rijistar Katin Zabe
Published: January 5, 2026 at 6:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar Zabe A Najeriya Ta Cigaba Da Rijistar Katin ZabePublished: January 5, 2026 at 6:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya wato (INEC) ta sake dawo da yin rajistar masu zaɓe na dindindin a faɗin Najeriya, inda hakan ke nuna fara zango na biyu na aikin. INEC ta ce an dawo da aikin ne bayan kammala zangon farko da ya ƙare a ranar 10 ga Disamba, 2025. Hukumar takara…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar Zabe A Najeriya Ta Cigaba Da Rijistar Katin Zabe” »

Labarai

‘Yan-Ta’adda Sun Yi Ma Wasu Mutane Yankan Rago A Jihar Neja
Published: January 5, 2026 at 3:24 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on January 5, 2026 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on ‘Yan-Ta’adda Sun Yi Ma Wasu Mutane Yankan Rago A Jihar Neja
Published: January 5, 2026 at 3:24 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
‘Yan-Ta’adda Sun Yi Ma Wasu Mutane Yankan Rago A Jihar NejaPublished: January 5, 2026 at 3:24 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Akalla Mutane 37 ne aka kashe ta hanyar yi masu yankan rago a Jihar Nejan Najeriya. Rahotanni daga kauyen kasuwar Daji dake yankin karamar Hukumar Borgu na nuna cewa wasu mahara da ake zaton mayakan lakurawa ne ko kuma Boko Haram bayan kashe wadan nan mutane sun kuma yi garkuwa da wasu mutanen da dama….

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan-Ta’adda Sun Yi Ma Wasu Mutane Yankan Rago A Jihar Neja” »

Labarai

Manchester United Ta Sallami Ruben Amorim
Published: January 5, 2026 at 11:36 AM | By: Bala Hassan

Posted on January 5, 2026 By Bala Hassan No Comments on Manchester United Ta Sallami Ruben Amorim
Published: January 5, 2026 at 11:36 AM | By: Bala Hassan
Manchester United Ta Sallami Ruben AmorimPublished: January 5, 2026 at 11:36 AM | By: Bala Hassan

Ruben Amorim ya bar matsayinsa na Babban Kocin ƙungiyar Kwallon Kafa ta Manchester United. An nada Ruben a watan Nuwamba na 2024 kuma ya jagoranci kungiyar zuwa wasan karshe na UEFA Europa League a Bilbao watan Mayu inda ta zo na biyu bayan Tottenham ta doke ta 1-0. Yanzu haka ƙungiyar ta Manchester United tana…

Ci Gaba Da Karatu “Manchester United Ta Sallami Ruben Amorim” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Kauran Gwandu Zai Inganta Wutan Lantarki A Kebbi
Published: January 5, 2026 at 11:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kauran Gwandu Zai Inganta Wutan Lantarki A Kebbi
Published: January 5, 2026 at 11:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kauran Gwandu Zai Inganta Wutan Lantarki A KebbiPublished: January 5, 2026 at 11:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Kebbi, Dr. Nasir Idris (Kauran Gwandu), ya amince da fitar da naira miliyan 650 domin sayewa da girke na’urar wutar lantarki mai karfin 15MVA, da nufin inganta samar da lantarki a fadin jihar. Sakataren Gwamnatin jihar, Alhaji Yakubu Bala Tafida, ne ya bayyana hakan a ranar Juma’a yayin ganawa da manema labarai a…

Ci Gaba Da Karatu “Kauran Gwandu Zai Inganta Wutan Lantarki A Kebbi” »

Siyasa

Ana Jimamin Mutuwar Giwa Mai Shekaru Kusan 60 A Kasar Kenya
Published: January 5, 2026 at 5:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 5, 2026

Posted on January 5, 2026January 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ana Jimamin Mutuwar Giwa Mai Shekaru Kusan 60 A Kasar Kenya
Published: January 5, 2026 at 5:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 5, 2026
Ana Jimamin Mutuwar Giwa Mai Shekaru Kusan 60 A Kasar KenyaPublished: January 5, 2026 at 5:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 5, 2026

Al’ummar kasar Kenya suna jimamin mutuwar wani namijin giwa da yayi suna a kasar, mai haure babba, wanda kuma jimawar da yayi a raye ta zamo abar misali da kokarin da kasar ke yi na kare giwaye daga mafarautan dake kashe su don cire musu haure. Wannan giwa mai suna Craig, wanda ya mutu ranar…

Ci Gaba Da Karatu “Ana Jimamin Mutuwar Giwa Mai Shekaru Kusan 60 A Kasar Kenya” »

Sauran Duniya

Kasar Botswana Na Samun Kudaden Shiga Da Lu’ulu’u
Published: January 5, 2026 at 5:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 5, 2026

Posted on January 5, 2026January 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Botswana Na Samun Kudaden Shiga Da Lu’ulu’u
Published: January 5, 2026 at 5:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 5, 2026
Kasar Botswana Na Samun Kudaden Shiga Da Lu’ulu’uPublished: January 5, 2026 at 5:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 5, 2026

Kasar Botswana tana shirin bude ofishin jakadanci a kasar Rasha, kuma ta gayyaci masu zuba jari na Rasha da su hada kai da ita wajen hakar ma’adinai da duwatsun daiman a kasar. Kamfanin dillancin labaran Rasha na TASS ya ambaci ministan harkokin wajen Botswana, Phenyo Butale, yana fadin cewa kasarsa ta fi kowacce tasirin zuba…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Botswana Na Samun Kudaden Shiga Da Lu’ulu’u” »

Labarai

Posts pagination

Previous 1 … 32 33 34 … 78 Next

Sabbin Labarai

  • Kasar Malawi Ta Kaddamar Da Rigakafin Shan Inna
  • Amurka Zata Aika Jiragen Yaki Biyu Gabas Ta Tsakiya
  • Magajin Garin Istanbul Dake Kurkuku Ya Bukaci A Gudanar Da Zabe
  • Hukumar Hakar Ma’adanai A Kasar Zambiya Ta Dakatar Da Ayyukanta
  • Shugaban Kare Hakkin Dan Adam Na Majalisar Dinkin Duniya Yace RSF Sun Aikata Zalunci

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Mayakan RSF Sun Zafafa Kai Hare Hare Da Jirgi Maras Matuki A Sudan Labarai
  • Kungiyar Kwadago Ta NLC Ta Gudanar Da Zanga-Zanga Bisa Matsalar Tsaro Tsaro
  • Shugaban Amurka Zai Sake Aika Jirgin Yaki Gabas Ta Tsakiya Amurka
  • Ruwan Sama Yayi Ajalin Daruruwan Mutane A Afirka Ta Kudu Afrika
  • Shirin Kwace Iyakar Greenland Da Shugaba Trump Yakeyi Yabawa Kasashen Turai Mamaki Amurka
  • Motsepe, Daga 2028 AFCON Zata Sauya Daga Shekaru Biyu Zuwa Hudu Wasanni
  • Masu Goyon Bayan Palasdinawa Sunyi Gangamin Zanga Zanga A Australia Labarai
  • Gwamnatin Bauchi Ta Amince Domin Inganta Kasuwancin Nama A Jihar Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.