Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Darajar Kudin Afirka Ta Kudu Ya Tashi
Published: January 2, 2026 at 12:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Darajar Kudin Afirka Ta Kudu Ya Tashi
Published: January 2, 2026 at 12:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Darajar Kudin Afirka Ta Kudu Ya TashiPublished: January 2, 2026 at 12:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A Afirka ta kudu darajar kudin kasar da ake kira Rand ya tashi da kamar kashi 13 ckin dari a bara idan aka kwatanta da dalar Amurka, wanda ya nuna karin da darajar kudin kasar ya samu cikin shekaru 16 kan dalar Amurka, a dai dai lokacin da darajar kudin Amurka yake faduwa. Ana alakanta…

Ci Gaba Da Karatu “Darajar Kudin Afirka Ta Kudu Ya Tashi” »

Afrika

Jirgin Ruwa Ya Kife A Yammacin Kasar Gambiya
Published: January 2, 2026 at 12:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 2, 2026

Posted on January 2, 2026January 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jirgin Ruwa Ya Kife A Yammacin Kasar Gambiya
Published: January 2, 2026 at 12:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 2, 2026
Jirgin Ruwa Ya Kife A Yammacin Kasar GambiyaPublished: January 2, 2026 at 12:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 2, 2026

Kasar Gambia ta ceto mutane 96, da gawarwakin wasu mutane bakwai, bayan jirgin ruwa dauke da fiye da bakin haure 200 ya kife a yammacin kasar, kamar yadda ma’aikatar tsaron Gambia ta fada a cikin wata sanarwa data bayar ranar Alhamis. Ma’aikatar ta kara da cewa ana ci gaba da aikin ceto. Wannan shine mummunar…

Ci Gaba Da Karatu “Jirgin Ruwa Ya Kife A Yammacin Kasar Gambiya” »

Labarai

Jamhuriyar Congo Zata Cigaba Da Fitar Da Ma’adanai
Published: January 1, 2026 at 11:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 2, 2026

Posted on January 1, 2026January 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jamhuriyar Congo Zata Cigaba Da Fitar Da Ma’adanai
Published: January 1, 2026 at 11:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 2, 2026
Jamhuriyar Congo Zata Cigaba Da Fitar Da Ma’adanaiPublished: January 1, 2026 at 11:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 2, 2026

Jamhuriyar Demokradiyar Congo zata bari a ci gaba da fitar da ma’adanin cobalt a iya adadin da aka kayyade na watanni uku na karshen shekarar 2025, har zuwa karshen watan Maris na sabuwar shekara, a cewar hukumar lura da hakar ma’adanai ta kasar, lokacin da aka ja da shirye-shiryen sabon tsarin raba adadin ma’adanen. Congo…

Ci Gaba Da Karatu “Jamhuriyar Congo Zata Cigaba Da Fitar Da Ma’adanai” »

Afrika

Mali Da Burkina Faso Za Su Haramta Wa Amurkawa Izinin Shiga Ƙasashen Su
Published: January 1, 2026 at 10:44 AM | By: Bala Hassan

Posted on January 1, 2026 By Bala Hassan No Comments on Mali Da Burkina Faso Za Su Haramta Wa Amurkawa Izinin Shiga Ƙasashen Su
Published: January 1, 2026 at 10:44 AM | By: Bala Hassan
Mali Da Burkina Faso  Za Su Haramta Wa Amurkawa Izinin Shiga Ƙasashen SuPublished: January 1, 2026 at 10:44 AM | By: Bala Hassan

Kasashen Mali da Burkina Faso sunce za su hana Amurkawa izinin shiga kasashen su, martani kan irin wannnan matakai da gwamnatin Trump ta bada sanarwa akai a farkon watan Disemban 2025. A cikin sanarwar da ma’aikatun harkokin kasashen wajen biyu suka bayar daban-daban a daren  litinin, kasashen biyu da suke Afirka ta yamma sunce suna…

Ci Gaba Da Karatu “Mali Da Burkina Faso Za Su Haramta Wa Amurkawa Izinin Shiga Ƙasashen Su” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Tinubu Yace Zayyi Hadaka Da Kasashen Duniya Domin Kawo Karshen Rashin Tsaro.
Published: January 1, 2026 at 10:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu Yace Zayyi Hadaka Da Kasashen Duniya Domin Kawo Karshen Rashin Tsaro.
Published: January 1, 2026 at 10:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tinubu Yace Zayyi Hadaka Da Kasashen Duniya Domin Kawo Karshen Rashin Tsaro.Published: January 1, 2026 at 10:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatin sa za ta ƙara zurfafa haɗin gwiwa da ƙasashen yankin da na duniya a shekarar 2026, domin kawar da dukkan barazanar tsaro da ke barazana ga rayuka, dukiyoyi da kuma cikakken ikon ƙasar Najeriya. Shugaban ya bayyana hakan ne a jawabin saƙon sabuwar shekarar 2026 da…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu Yace Zayyi Hadaka Da Kasashen Duniya Domin Kawo Karshen Rashin Tsaro.” »

Najeriya

Guinea An Zabi Madugun Sojojin Da Suka yi Juyin Mulki Mamady A Shugaban Ƙasar,
Published: January 1, 2026 at 10:31 AM | By: Bala Hassan

Posted on January 1, 2026 By Bala Hassan No Comments on Guinea An Zabi Madugun Sojojin Da Suka yi Juyin Mulki Mamady A Shugaban Ƙasar,
Published: January 1, 2026 at 10:31 AM | By: Bala Hassan
Guinea An Zabi Madugun Sojojin Da Suka yi Juyin Mulki  Mamady A Shugaban Ƙasar,Published: January 1, 2026 at 10:31 AM | By: Bala Hassan

 Ƙasar Guinea kuma an zabi Mamady Doumbuya, madugun sojojin da suka yi juyin mulki a zaman shugaban kasa, kamar yadda kwarya-kwaryar sakamakon zabe da aka bayyana jiya talata, mataki da ya kammala shirin maido da kasar kan turbar demokuradiyya, ga kasar dake Afirka ta yamma da Allah Ya yiwa albarkar karfe.  Tsohon kwamandan dakaru na…

Ci Gaba Da Karatu “Guinea An Zabi Madugun Sojojin Da Suka yi Juyin Mulki Mamady A Shugaban Ƙasar,” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

‘Yansandan Uganda Sun Tsare ‘Yar Fafutukar Kare Hakkin Bil’adama Sarah Bireete
Published: January 1, 2026 at 10:15 AM | By: Bala Hassan

Posted on January 1, 2026 By Bala Hassan No Comments on ‘Yansandan Uganda Sun Tsare ‘Yar Fafutukar Kare Hakkin Bil’adama Sarah Bireete
Published: January 1, 2026 at 10:15 AM | By: Bala Hassan
‘Yansandan Uganda Sun Tsare  ‘Yar Fafutukar  Kare Hakkin Bil’adama Sarah BireetePublished: January 1, 2026 at 10:15 AM | By: Bala Hassan

A halinda ake ciki kuma a Uganda, yansandan kasar sun bada sanarwar cewa sun tsare wata ‘yar fafutuka mai rajin kare hakkin Bil’adama Sarah  Bireete, a lokacinda gwamnatin shugaba Yuweri Museveni wacce ta juma tana mulkin kasar, ta na fada da matakan murkushe ‘yan adawa da masu sukar lamirinta, gabannin zaben kasar da za yi…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yansandan Uganda Sun Tsare ‘Yar Fafutukar Kare Hakkin Bil’adama Sarah Bireete” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Putin, Sakon Sabuwar Shekara Ya Jinjinawa Dakarun Rasha Da Suke Yaki A Ukraine
Published: January 1, 2026 at 9:58 AM | By: Bala Hassan | Updated: January 2, 2026

Posted on January 1, 2026January 2, 2026 By Bala Hassan No Comments on Putin, Sakon Sabuwar Shekara Ya Jinjinawa Dakarun Rasha Da Suke Yaki A Ukraine
Published: January 1, 2026 at 9:58 AM | By: Bala Hassan | Updated: January 2, 2026
Putin, Sakon Sabuwar Shekara Ya Jinjinawa Dakarun Rasha Da Suke Yaki A UkrainePublished: January 1, 2026 at 9:58 AM | By: Bala Hassan | Updated: January 2, 2026

Shugaban Rasha Vldimir Putin, a jawabinsa na sabuwar shekara ta talabijin, yayi amfani da damar wajen jinjinawa dakarun kasar da suke yaki a Ukraine, yana mai karfafa musu guiwar cewa yayi imanin za su sami galaba a yakin da yake nunawa a zaman ko a mutu ko a rayu, a fafatawa da Rasha take yi…

Ci Gaba Da Karatu “Putin, Sakon Sabuwar Shekara Ya Jinjinawa Dakarun Rasha Da Suke Yaki A Ukraine” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Farashin Mai A Kasuwannin Duniya Yayi ƙasa Kadan
Published: January 1, 2026 at 9:40 AM | By: Bala Hassan

Posted on January 1, 2026 By Bala Hassan No Comments on Farashin Mai A Kasuwannin Duniya Yayi ƙasa Kadan
Published: January 1, 2026 at 9:40 AM | By: Bala Hassan
Farashin Mai A Kasuwannin Duniya Yayi ƙasa KadanPublished: January 1, 2026 at 9:40 AM | By: Bala Hassan

Farashin mai a kasuwannin duniya yayi kasa kadan, waddaa yake nuna farashin mai yayi kasa da kamar kashi 15 cikin dari a shekaran nan da ta kare, saboda zaton za’a sami  kwantai, sakamakon   karin haraji kan cinikayya, karin mai da kunigyar kasashe masu arzikin mai OPEC suke fitarwa, da kuma takunkumin da aka azawa Rasha,…

Ci Gaba Da Karatu “Farashin Mai A Kasuwannin Duniya Yayi ƙasa Kadan” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Farashin Gangar Mai Yayi Gagarumar Fadi A Kasashen Duniya
Published: January 1, 2026 at 6:57 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Farashin Gangar Mai Yayi Gagarumar Fadi A Kasashen Duniya
Published: January 1, 2026 at 6:57 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Farashin Gangar Mai Yayi Gagarumar Fadi A Kasashen DuniyaPublished: January 1, 2026 at 6:57 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Farashin man fetur ya fadi ranar Laraba, kuma an samu asarar kusan kashi 20 cikin 100, a yayin da sa rai da ake yi na samun man da yawa ya karu, a shekarar da ta ga yake-yake, karin kudin kayayyakin shiga, karin mai daga kasashe masu arzikin mai na OPEC da sauran su, da kuma…

Ci Gaba Da Karatu “Farashin Gangar Mai Yayi Gagarumar Fadi A Kasashen Duniya” »

Labarai

Posts pagination

Previous 1 … 36 37 38 … 78 Next

Sabbin Labarai

  • Amurka Zata Aika Jiragen Yaki Biyu Gabas Ta Tsakiya
  • Magajin Garin Istanbul Dake Kurkuku Ya Bukaci A Gudanar Da Zabe
  • Hukumar Hakar Ma’adanai A Kasar Zambiya Ta Dakatar Da Ayyukanta
  • Shugaban Kare Hakkin Dan Adam Na Majalisar Dinkin Duniya Yace RSF Sun Aikata Zalunci
  • Hukumar Zaben Najeriya Ta Sanar Da Ranar Zaben Shugaban Kasa

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Mayakan RSF A Sudan Suna Sace Kananan Yara A Lokacin Yake-Yaken Kasar Afrika
  • Cutar Kurkunu Ta Kusa Zamowa Tarihi A Duniya Amurka
  • Jami’ar Tarayya A Gombe Ta Karyata Harin ‘Yan Bindiga Najeriya
  • Tsarin Haraji Mai Cike Da Ayoyin Tambaya Na Shirin Fara Aiki Labarai
  • Farashin Zinari Yayi Tashin Gwauron Zabi Amurka
  • Harin Da Israela Ta Kai Gaza Yayi Ajalin Mutane 27 Da Yara Uku Labarai
  • ‘Yan Bindiga Sun Kashe Dan Gaddafi A Gidansa Dake Kasar Libya Afrika
  • Mala Buni: Zai Jagoranci Kwamitin Sassanci Na Jam’iyar APC Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.