Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Iran Ta Tsagaita Kai Hare Hare Makwabta
Published: March 7, 2026 at 7:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Iran Ta Tsagaita Kai Hare Hare Makwabta
Published: March 7, 2026 at 7:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Iran Ta Tsagaita Kai Hare Hare MakwabtaPublished: March 7, 2026 at 7:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Iran ta tsagaita kai hare-hare kan kasashen dake makwabtaka da ita, idan dai ba su suka kai mata hari ba. Fadar gwamnatin Tehran ta aike da sakon bada hakuri ga makwabtan nata game da hare-haren da ta kai musu, a kokarin ta na goge fushin da makwabtan nata na kasashen tekun fasha suka yi kan…

Ci Gaba Da Karatu “Iran Ta Tsagaita Kai Hare Hare Makwabta” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Shugaban Amurka Ya Ya Bukaci Iran Ta Mika Wuya
Published: March 7, 2026 at 10:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Amurka Ya Ya Bukaci Iran Ta Mika Wuya
Published: March 7, 2026 at 10:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Amurka Ya Ya Bukaci Iran Ta Mika WuyaPublished: March 7, 2026 at 10:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump a ranar jumma’a ya bukaci Iran tayi saranda kawai ba tare da wani sharadi ba, mataki da ka iya ruruta rikicin mako daya bayan da Amurka da Isra’ila suka kaddamar yaki kan kasar, wanda fadin hakan zai sa ayi wahala na kawo karshen fadan cikin sauri. Mr. Trump ya furta hakan…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Amurka Ya Ya Bukaci Iran Ta Mika Wuya” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

An Kaiwa Sojojin Ghana Hari A Lebanon
Published: March 7, 2026 at 10:35 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kaiwa Sojojin Ghana Hari A Lebanon
Published: March 7, 2026 at 10:35 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Kaiwa Sojojin Ghana Hari A LebanonPublished: March 7, 2026 at 10:35 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

An kaiwa bataliyan sojojin Ghana da take aikin kiyaye zaman lafiya na MDD a Lebanon hari da makami mai linzami, har sojojin kasar 2 suka sami munanan raunuka, kamar yadda rundunar sojojin Ghana ta fada a cikin wani bayani data fitar. An jefa Lebanon cikin yakin da ake yi a gabas ta tsakiya, bayanda Hezbollah…

Ci Gaba Da Karatu “An Kaiwa Sojojin Ghana Hari A Lebanon” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

‘Yan Bindiga Sun Jikkata Mutane A Arewacin Kasar Benin
Published: March 7, 2026 at 10:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Bindiga Sun Jikkata Mutane A Arewacin Kasar Benin
Published: March 7, 2026 at 10:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Bindiga Sun Jikkata Mutane A Arewacin Kasar BeninPublished: March 7, 2026 at 10:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A Benin ’yan bindiga sun kashe sojoji 15 suka jikkata wasu biyar a wani sansanin soja dake arewacin kasar,kamar yadda wani Kakakin sojan kasar ya fada ranar Juma’a, yayinda tarzoma take kara bazuwa a kasashe da suke yammacin Afirka. ‘Yan Bindiga masu alaka da al-Qeada da ISIS suna ci gaba da kai hare hare akan…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Bindiga Sun Jikkata Mutane A Arewacin Kasar Benin” »

Afrika, Labarai, Tsaro

Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka Ta Saka Takunkumi Visa Ga Wasu ‘Yan Rwanda
Published: March 7, 2026 at 10:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka Ta Saka Takunkumi Visa Ga Wasu ‘Yan Rwanda
Published: March 7, 2026 at 10:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka Ta Saka Takunkumi Visa Ga Wasu ‘Yan RwandaPublished: March 7, 2026 at 10:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ma’aikatar harkokin wajen Amurka ta aza takunkumi visa kan wasu manyan jami’an gwamnati a Rwanda saboda rawar da suke takawa wajen ruruta rikici a gabashin jamhuriyar demokuradiyyar kwango, kamar yadda ministan harkoin wajen Amurka Marco Rubio ya fada a cikin wata sanarwa.

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya

Harin Iran A Kasar Saudiya Ya Haifar Da Tattaunawa Tsakanin Shugabanni
Published: March 7, 2026 at 4:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Harin Iran A Kasar Saudiya Ya Haifar Da Tattaunawa Tsakanin Shugabanni
Published: March 7, 2026 at 4:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Harin Iran A Kasar Saudiya Ya Haifar Da Tattaunawa Tsakanin ShugabanniPublished: March 7, 2026 at 4:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

PM Britaniya Keir Starmer yayi magana da Yeriman Saudiyya mai jiran gado Mohammed bn Salman, bayanda Iran ta kaiwa saudiyyan hari, yayinda rikici yake kara bazuwa a yankin, kamar yadda fadar gwamnatin Britaniyan ta fada ranar jumma’a. “An tura karin jiragen yaki, da masu saukar ungulu, da kuma jirgin ruwa mai dakon jiragen yaki zuwa…

Ci Gaba Da Karatu “Harin Iran A Kasar Saudiya Ya Haifar Da Tattaunawa Tsakanin Shugabanni” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

An Kaiwa Sojojin Ghana Hari Da Makami Mai Linzami
Published: March 7, 2026 at 4:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kaiwa Sojojin Ghana Hari Da Makami Mai Linzami
Published: March 7, 2026 at 4:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Kaiwa Sojojin Ghana Hari Da Makami Mai LinzamiPublished: March 7, 2026 at 4:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

An kaiwa bataliyan sojojin Ghana da take aikin kiyaye zaman lafiya na MDD a Lebanon hari da makami mai linzami, har sojojin kasar 2 suka sami munanan raunuka, kamar yadda rundunar sojojin Ghana ta fada a cikin wani bayani data fitar. An jefa Lebanon cikin yakin da ake yi a gabas ta tsakiya, bayanda Hezbollah…

Ci Gaba Da Karatu “An Kaiwa Sojojin Ghana Hari Da Makami Mai Linzami” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Kasar Ghana Zata Sauya Inda Take Kai Sarrafa Gwal
Published: March 6, 2026 at 10:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Ghana Zata Sauya Inda Take Kai Sarrafa Gwal
Published: March 6, 2026 at 10:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Ghana Zata Sauya Inda Take Kai Sarrafa GwalPublished: March 6, 2026 at 10:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin kasar Ghana na shirin sauya shekar inda take aikewa da gwal dinta don sarrafa shi, idan aka ci gaba da samun tsaiko wajen tashin jiragen sama zuwa Hadaddiyar Daular Larabawa, a cewar wasu majiyoyi biyu dake da masaniya kan abun, yayin da rikicin Iran ya bankado yadda Afirka take dogaro da Dubai a harkar…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Ghana Zata Sauya Inda Take Kai Sarrafa Gwal” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

‘Yan Bindiga Sun Hallaka Sojoji 15 Da Wasu Fararen Hula A Benin
Published: March 6, 2026 at 10:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Bindiga Sun Hallaka Sojoji 15 Da Wasu Fararen Hula A Benin
Published: March 6, 2026 at 10:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Bindiga Sun Hallaka Sojoji 15 Da Wasu Fararen Hula A BeninPublished: March 6, 2026 at 10:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

‘Yan bindiga sun hallaka sojoji 15, suka kuma jikkata wasu 5 a wani sansanin soji a arewacin Jamhuriyar Benin, a cewar wani mai magana da yawun sojojin a ranar Jumu’a. ‘Yan bindiga dake da alaqa da kungiyar ‘yan ta’adda ta Al-Qa’idah da ISIS, suna kara kai hare-hare iyakokin kasashen Niger, Benin da Nigeria, inda suka…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Bindiga Sun Hallaka Sojoji 15 Da Wasu Fararen Hula A Benin” »

Afrika, Labarai, Tsaro

Hukumomi A Kasar Syri Lanka Suna Kokarin Fidda Jirgin Yakin Iran Daga Kasar
Published: March 6, 2026 at 10:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumomi A Kasar Syri Lanka Suna Kokarin Fidda Jirgin Yakin Iran Daga Kasar
Published: March 6, 2026 at 10:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumomi A Kasar Syri Lanka Suna Kokarin Fidda Jirgin Yakin Iran Daga KasarPublished: March 6, 2026 at 10:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumomi a Sri Lanka sun ce a ranar Jumu’a zasu raka wani jirgin yakin ruwa na Iran zuwa Tasha, kuma zasu kwashe ma’aikatan jirgin su 208 zuwa wani sansani. Wannan ya biyo kwana 2 bayan da jirgin ruwan Amurka ya nutsar da wani jirgin yakin Iran a wajen. Shugaban kasar Sri Lanka, Anura Kumara Dissanayake,…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumomi A Kasar Syri Lanka Suna Kokarin Fidda Jirgin Yakin Iran Daga Kasar” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 35 36 37 … 131 Next

Sabbin Labarai

  • Barayin Waya Sun Yanke Yatsun Hannu Guda Biyu Da Gefen Kunne A Bauchi
  • Gwamnatin Najeriya Ta Samar Da Wuta Mai Aiki Da Hasken Rana A Jami’ar ADUSTECH
  • Hukumar EFCC Ta Kama Dan Kasuwa A Kamaru
  • Al’ummar Jihar Nasarawa Suna Cecekuce Bisa Tsaida Aliyu Wadada Takarar Gwamna
  • Gwamnatin Tarayya Tayi Baje Kolin Nasarorin Tinubu

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Iran Zata Kai Hari Tashar Makamashin Ruwa A Gulf Afrika
  • Bangladesh Tasamu Rangwamen Harajin Da Amurka Ta Kakaba Mata Labarai
  • Libya Ta Kulla Yarjejeniya Da Kasashen Faransa Da Amurka Afrika
  • CAF Ta Fara Binciken Rikicin Bayan Wasa Tsakanin Algeria Da Najeriya Wasanni
  • Gobara Mafi Muni Cikin Shekaru 60 A Hong Kong Ta Hallaka Rayuka Sauran Duniya
  • Fiye Da Mutane Miliyan Hudu Suna Fuskantar Barazanar Yunwa A Somaliya Sauran Duniya
  • Yan Najeriya na ci gaba da maida martani akan sabuwar dokar zabe da majalisar Dattawan kasar ta Amince dashi Najeriya
  • Burkina Faso: Mun Kama Sojojin Najeriya da Jirgin Yaki Bisa Shigowa Ba Bisa Ka’ida Ba Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.