Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Kimanin Ganga Miliyan 40 Na Danyen Albarkatun Mai Yayi Kwantai A Kasashen Afirka Ta Yamma
Published: December 18, 2025 at 7:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 18, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kimanin Ganga Miliyan 40 Na Danyen Albarkatun Mai Yayi Kwantai A Kasashen Afirka Ta Yamma
Published: December 18, 2025 at 7:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kimanin Ganga Miliyan 40 Na Danyen Albarkatun Mai Yayi Kwantai A Kasashen Afirka Ta YammaPublished: December 18, 2025 at 7:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Danyen man fetur dake fitowa daga Afirka ta Yamma yana yin kwantai a kasuwannin mai na duniya, yayin da dillalai suke neman masu sayen man da za a yi lodi daga 26 ga watan nan na Disamba har zuwa watan janairu. Dillalai da masana a wannan fannin sunce yawan danyen man fetur na Najeriya da…

Ci Gaba Da Karatu “Kimanin Ganga Miliyan 40 Na Danyen Albarkatun Mai Yayi Kwantai A Kasashen Afirka Ta Yamma” »

Afrika

Kasar Afirka Ta Kudu Ta Tsare Wasu Amurkawa
Published: December 18, 2025 at 7:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 18, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Afirka Ta Kudu Ta Tsare Wasu Amurkawa
Published: December 18, 2025 at 7:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Afirka Ta Kudu Ta Tsare Wasu AmurkawaPublished: December 18, 2025 at 7:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Amurka ta yi tur da tsare wasu jami’an ta da kasar Afirka ta Kudu ta yi, wadanda aka ce su na aikin ba da tallafi ga turawan Afirka ta kudu jinsin Afrikaner. Wani jami’in hukumar kula da shige da ficen baki ta Amurka ya fadawa kamfanin dillancin labaran reuters cewa an tsare wasu jami’an hukumar…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Afirka Ta Kudu Ta Tsare Wasu Amurkawa” »

Amurka

Burkina Faso Ta Sako ‘Yan Najeriya 11
Published: December 18, 2025 at 7:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 18, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Burkina Faso Ta Sako ‘Yan Najeriya 11
Published: December 18, 2025 at 7:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Burkina Faso Ta Sako ‘Yan Najeriya 11Published: December 18, 2025 at 7:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Burkina Faso ta saki mayakan Najeriya su 11 wadanda ta tsare fiye da mako guda da ya shige, a bayan da jirginsu yayi saukar gaggawa. Ministan harkokin wajen Najeriya, Yusuf Tuggar, ya fada ranar alhamis cikin wata sanarwa ta kafar X cewa an warware batun matuka jirgin saman yakin Najeriya da mutanen dake cikin jirgin…

Ci Gaba Da Karatu “Burkina Faso Ta Sako ‘Yan Najeriya 11” »

Najeriya

Tinubu Ya Nada Shugabannin Hukumar NERC
Published: December 18, 2025 at 5:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 18, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu Ya Nada Shugabannin Hukumar NERC
Published: December 18, 2025 at 5:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tinubu Ya Nada Shugabannin Hukumar NERCPublished: December 18, 2025 at 5:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Tinubu ya tabbatar da naɗin shugabannin Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Ƙasa (NERC) Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da sake naɗa sabon kwamitin gudanarwa na Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Ƙasa (NERC), biyo bayan tabbatar da su da Majalisar Dattawa ta yi a ranar 16 ga Disamba. A cikin sanarwar…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu Ya Nada Shugabannin Hukumar NERC” »

Najeriya

Taron Sulhu Tsakanin Addinai Mabanbanta Na Arewacin Najeriya
Published: December 18, 2025 at 3:32 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 18, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Taron Sulhu Tsakanin Addinai Mabanbanta Na Arewacin Najeriya
Published: December 18, 2025 at 3:32 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Taron Sulhu Tsakanin Addinai Mabanbanta Na Arewacin NajeriyaPublished: December 18, 2025 at 3:32 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Ganin yadda rabuwar kawunan al-uma da banbance banbance awarewacin Najeriya ke kara rura wutar matsalar tsaro ya sa kungiyoyin yankin hada wata sabuwar kungiyar sulhu da sasanta juna domin hada kan al-umar yankin da nufin magance matsalolin tsaro da tattalin arziki da riki tsakin al-umomin yankin baki daya. Sabuwar kungiyar sulhu da hada kawunan al-uma…

Ci Gaba Da Karatu “Taron Sulhu Tsakanin Addinai Mabanbanta Na Arewacin Najeriya” »

Labarai

Najeriya Ta Mika Koke Ga FIFA Tana Zargin DR Congo Ta Sanya ‘Yan Wasan Da Basu Cancantaba
Published: December 18, 2025 at 10:22 AM | By: Bala Hassan

Posted on December 18, 2025 By Bala Hassan No Comments on Najeriya Ta Mika Koke Ga FIFA Tana Zargin DR Congo Ta Sanya ‘Yan Wasan Da Basu Cancantaba
Published: December 18, 2025 at 10:22 AM | By: Bala Hassan
Najeriya Ta Mika Koke Ga FIFA Tana Zargin DR Congo Ta Sanya ‘Yan Wasan Da Basu CancantabaPublished: December 18, 2025 at 10:22 AM | By: Bala Hassan

Najeriya ta yi zargin cewa Jamhuriyar Dimokuradiyyar Congo ta sanya ‘yan wasa marasa cancanta a gasar cin kofin duniya Najeriya ta mika takardar koke ga FIFA tana zargin Jamhuriyar Dimokuradiyyar Congo ta sanya ‘yan wasa da basu cancantaba a wasan neman gurbin shiga gasar cin kofin duniya ta Afirka a shekara mai zuwa, in ji…

Ci Gaba Da Karatu “Najeriya Ta Mika Koke Ga FIFA Tana Zargin DR Congo Ta Sanya ‘Yan Wasan Da Basu Cancantaba” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Wasanni

Tsohon Dan-Takarar Gwamnan PDP A Gombe Ya Shiga ADC
Published: December 18, 2025 at 9:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 18, 2025

Posted on December 18, 2025December 18, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tsohon Dan-Takarar Gwamnan PDP A Gombe Ya Shiga ADC
Published: December 18, 2025 at 9:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 18, 2025
Tsohon Dan-Takarar Gwamnan PDP A Gombe Ya Shiga ADCPublished: December 18, 2025 at 9:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 18, 2025

Ɗan takarar gwamnan jihar Gombe na jam’iyyar PDP a zaɓen 2023, Muhammad Jibrin Barde, ya fice daga PDP zuwa jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) gabanin zaɓen 2027. Dan Barde ya bayyana hakan a daren ranar Talata a gidansa, inda ya nuna katin zamowa mamba na ADC, yana mai cewa ya dawo ne domin sabunta rajistar…

Ci Gaba Da Karatu “Tsohon Dan-Takarar Gwamnan PDP A Gombe Ya Shiga ADC” »

Siyasa

Burkina Faso Ta Sako Jami’an Rundunar Sojin Saman Najeriya 11 Da Aka Tsare
Published: December 18, 2025 at 7:12 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 18, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Burkina Faso Ta Sako Jami’an Rundunar Sojin Saman Najeriya 11 Da Aka Tsare
Published: December 18, 2025 at 7:12 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Burkina Faso Ta Sako Jami’an Rundunar Sojin Saman Najeriya 11 Da Aka TsarePublished: December 18, 2025 at 7:12 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Burkina Faso ta saki jami’an Rundunar Sojin Sama ta Najeriya 11 da aka tsare. Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da sakin wani jirgin saman Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF) da kuma jami’ansa 11 da aka tsare a ƙasar Burkina Faso, bayan da jirgin ya yi saukar gaggawa. Mai magana da yawun Ma’aikatar Harkokin Waje,…

Ci Gaba Da Karatu “Burkina Faso Ta Sako Jami’an Rundunar Sojin Saman Najeriya 11 Da Aka Tsare” »

Tsaro

Shugaba Saied Yana Cigaba Da Samun Goyon Bayan Al’ummar Kasar Tunisiya
Published: December 18, 2025 at 6:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 18, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Saied Yana Cigaba Da Samun Goyon Bayan Al’ummar Kasar Tunisiya
Published: December 18, 2025 at 6:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Saied Yana Cigaba Da Samun Goyon Bayan Al’ummar Kasar TunisiyaPublished: December 18, 2025 at 6:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Magoya bayan shugaba Kais Saied na Tunisia sun yi gangami a babban birnin kasar ranar Laraba, inda suke kiran ‘yan adawa da maciya amana, biyo bayan zanga-zanga da aka yi ta yi a tituna a makonnin baya bayannan da ke nuni da karin tsami a banbance banbancen siyasa. Wannan gangami na ‘yan adawar siyasa, ya…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Saied Yana Cigaba Da Samun Goyon Bayan Al’ummar Kasar Tunisiya” »

Afrika, Labarai

Kudaden Shigan Kasar Namibia Ya Bunkasa Saboda Tashin Farashin Gwal
Published: December 18, 2025 at 6:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 18, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kudaden Shigan Kasar Namibia Ya Bunkasa Saboda Tashin Farashin Gwal
Published: December 18, 2025 at 6:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kudaden Shigan Kasar Namibia Ya Bunkasa Saboda Tashin Farashin GwalPublished: December 18, 2025 at 6:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A karon farko, kudaden shiga da ake samu daga wasu ma’adanai ya zarce na diamond a Namibia, a cewar sashen hakar ma’adanai ta kasar, a inda hauhawar farashin gwal da na uranium suka kara ingiza kudaden da ake samu. A da diamond ke bada babbar gudummawa wajen cika asusun kasar da kudi, inda ya kai…

Ci Gaba Da Karatu “Kudaden Shigan Kasar Namibia Ya Bunkasa Saboda Tashin Farashin Gwal” »

Labarai

Posts pagination

Previous 1 … 50 51 52 … 77 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnatin Sokoto Tabada Umarnin Biyan Albashin Watan Feburairu
  • Jihar Gombe Ta Saka Hannu Kan Yarjejeniya Da Kamfanonin Tunisiya
  • Anyi Sallar Rokon Ruwa A Saudiya
  • Rundunar ‘Yan Sanda Sun Ceto Wani Daga Hannun Masu Garkuwa
  • Rasha Takai Mummunan Hari Birnin Kyiv

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Kasar Amurka Tabada Tabbacin Bawa Ukraine Tsaron Shekarun 15 Amurka
  • CAF Ta Dakatar Da Kocin Senegal Pape Thiaw Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya: Ta Aiwatar Da Tsarin Ba Aiki Ba Albashi Ga Ma’aikata Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Amurka Da Najeriya Sunyi Hadakar Inganta Asibiticin Kiristoci Amurka
  • Mutane Biyu Sun Rasa Rayukansu A Hatsarin Da Ya Rutsa Da Antothy Joshua Najeriya
  • Jihar Borno Ce Tayi Nasara A Gasan Karatun Al Qur’ani Na Kasa Najeriya
  • Maharan Bindiga Sun Kashe Mutane 12 Masu Hakar Ma’adanai A Jihar Filato Labarai
  • Jirgin Sama Ya Fadi A Kano Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.