Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Majalisa Ta Sanya Baki Akan Rikici Tsakanin Dangote Da Hukumar Albarkatun Mai
Published: December 16, 2025 at 7:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 16, 2025

Posted on December 16, 2025December 16, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Majalisa Ta Sanya Baki Akan Rikici Tsakanin Dangote Da Hukumar Albarkatun Mai
Published: December 16, 2025 at 7:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 16, 2025
Majalisa Ta Sanya Baki Akan Rikici Tsakanin Dangote Da Hukumar Albarkatun MaiPublished: December 16, 2025 at 7:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 16, 2025

Majalisar wakilan tarayyar Najeriya ta jefa kuri’ar amincewa da sanya baki wajen binciken rikicin da ya barke a tsakanin hukumar kula da jigila da tace danyen man fetur ta Najeriya da matatar mai ta Dangote, a sanadiyyar munakisar bayar da lasisin shiga da tataccen mai cikin kasar, da kuma kayyade farashinsa, yayin da ake zargin…

Ci Gaba Da Karatu “Majalisa Ta Sanya Baki Akan Rikici Tsakanin Dangote Da Hukumar Albarkatun Mai” »

Najeriya

Dangote Ya Bukaci ICPC Ta Binciki Shugaban NMDPRA
Published: December 16, 2025 at 7:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 16, 2025

Posted on December 16, 2025December 16, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Dangote Ya Bukaci ICPC Ta Binciki Shugaban NMDPRA
Published: December 16, 2025 at 7:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 16, 2025
Dangote Ya Bukaci ICPC Ta Binciki Shugaban NMDPRAPublished: December 16, 2025 at 7:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 16, 2025

Attajirin dan kasuwa kuma Shugaban Rukunin Kamfanonin Dangote, Dakta Aliko Dangote, ya kai ƙara gaban Hukumar ICPC yana neman a binciki Manajan Darakta Hukumar sanya ido kan hada-hadar Albarkatun Man fetur (NMDPRA), Farouk Ahmed, bisa zargin cin hanci da rashawa da rayuwa sama da ƙarfin albashin ma’aikacin gwamnati. Dangote ya yi zargin cewa Ahmed ya…

Ci Gaba Da Karatu “Dangote Ya Bukaci ICPC Ta Binciki Shugaban NMDPRA” »

Najeriya, Sana'o'i

Baba Buhari Yayi Zargin Ansaka Masa Na’urar Tsaro
Published: December 16, 2025 at 7:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 16, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Baba Buhari Yayi Zargin Ansaka Masa Na’urar Tsaro
Published: December 16, 2025 at 7:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Baba Buhari Yayi Zargin Ansaka Masa Na’urar TsaroPublished: December 16, 2025 at 7:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Fatima Buhari, ‘yar marigayi tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, ta bayyana cewa mahaifinta ya taɓa zargin ana sa ido a asirce kan ofishinsa a Fadar Shugaban Ƙasa. Ta ce wannan ya sa a wasu lokuta suke sadarwa ta hanyar rubuta saƙonni maimakon magana. An bayyana hakan ne a cikin sabon littafi mai taken From Soldier…

Ci Gaba Da Karatu “Baba Buhari Yayi Zargin Ansaka Masa Na’urar Tsaro” »

Labarai

Ganduje: Mun Janye Shirin Kafa Hisbah Mai Zaman Kanta A Kano
Published: December 16, 2025 at 6:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 16, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ganduje: Mun Janye Shirin Kafa Hisbah Mai Zaman Kanta A Kano
Published: December 16, 2025 at 6:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ganduje: Mun Janye Shirin Kafa Hisbah Mai Zaman Kanta A KanoPublished: December 16, 2025 at 6:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya janye shirin da ya yi na kafa wata Hisbah mai zaman kanta da ake kira Hisbah Fisabilillahi a Jihar Kano. An bayyana wannan mataki ne cikin wata sanarwa da wani jigo a jam’iyyar APC a Kano, Dr. Baffa Babba Dan Agundi, ya fitar tare da sanya…

Ci Gaba Da Karatu “Ganduje: Mun Janye Shirin Kafa Hisbah Mai Zaman Kanta A Kano” »

Najeriya

Gwamnan Jihar Kebbi Ya Amince Da Kasafin Kudi Mai Sauya Fasali Da Karfafa Rayuwar Al’umma
Published: December 16, 2025 at 5:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 16, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnan Jihar Kebbi Ya Amince Da Kasafin Kudi Mai Sauya Fasali Da Karfafa Rayuwar Al’umma
Published: December 16, 2025 at 5:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnan Jihar Kebbi Ya Amince Da Kasafin Kudi Mai Sauya Fasali Da Karfafa Rayuwar Al’ummaPublished: December 16, 2025 at 5:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan Jihar Kebbi, Kwamared Dokta Nasir Idris, Kauran Gwandu, ya rattaba hannu kan Dokar Kasafin Kuɗi ta shekarar 2026, wadda aka yi wa lakabi da “Kasafin Sauya Fasali da Ƙarfafa Al’umma”, lamarin da ya mayar da kasafin ya zama doka. An gudanar da bikin sanya hannu a ranar Talata a Fadar Gwamnati da ke Birnin…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnan Jihar Kebbi Ya Amince Da Kasafin Kudi Mai Sauya Fasali Da Karfafa Rayuwar Al’umma” »

Labarai, Najeriya

Domin Inganta Tsaro Najeriya Ta Sayi Jiragen Yaki A Kasar Italiya
Published: December 16, 2025 at 5:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 16, 2025

Posted on December 16, 2025December 16, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Domin Inganta Tsaro Najeriya Ta Sayi Jiragen Yaki A Kasar Italiya
Published: December 16, 2025 at 5:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 16, 2025
Domin Inganta Tsaro Najeriya Ta Sayi Jiragen Yaki A Kasar ItaliyaPublished: December 16, 2025 at 5:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 16, 2025

 Najeriya na shirin karɓar jiragen yaƙi M-346 guda 24 daga ƙasar Italiya, a matsayin mafi girman sayen jiragen soji da aka taɓa yi a Afirka ta Yamma. Daman rundunar Sojin Saman Najeriya ta kulla yarjejeniya da kamfanin tsaro na Italiya, Leonardo, a watan Nuwamba 2023, wadda rahotanni suka ce ta kai kimanin euro biliyan 1.2….

Ci Gaba Da Karatu “Domin Inganta Tsaro Najeriya Ta Sayi Jiragen Yaki A Kasar Italiya” »

Tsaro

Aisha Buhari Ta Bayyana Irin Kalubalen Da Ta Fiskanta Sakamakon Biyewa Jita-Jita
Published: December 16, 2025 at 4:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 16, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Aisha Buhari Ta Bayyana Irin Kalubalen Da Ta Fiskanta Sakamakon Biyewa Jita-Jita
Published: December 16, 2025 at 4:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Aisha Buhari Ta Bayyana Irin Kalubalen Da Ta Fiskanta Sakamakon Biyewa Jita-JitaPublished: December 16, 2025 at 4:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Buhari har kulle dakinsa ya dinga yi saboda ya yadda da jita-jitar cewa zan kashe shi  Inji Aisha Buhari Aisha Buhari, matar marigayi tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, ta ce mijinta ya fara kulle ɗakinsa bayan jita-jitar da ta bazu a Aso Rock cewa tana shirin kashe shi. Tsohuwar Uwargidan Shugaban Ƙasar ta ce Buhari…

Ci Gaba Da Karatu “Aisha Buhari Ta Bayyana Irin Kalubalen Da Ta Fiskanta Sakamakon Biyewa Jita-Jita” »

Labarai

Majalisar Tarayya Ta Amince Da Mutane Uku A Matsayin Jakadun Kasashen Waje
Published: December 16, 2025 at 3:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 16, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Majalisar Tarayya Ta Amince Da Mutane Uku A Matsayin Jakadun Kasashen Waje
Published: December 16, 2025 at 3:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Majalisar Tarayya Ta Amince Da Mutane Uku A Matsayin Jakadun Kasashen WajePublished: December 16, 2025 at 3:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da nadin mutum uku da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gabatar mata domin zama jakadun Najeriya a ƙasashen waje. Waɗanda aka tabbatar sun haɗa da: Aminu Muhammad Dalhatu daga Jihar Jigawa da Lateef Kayode Kolawole Are daga Jihar Ogun sai kuma Emmanuel Ayodele Oke, CFR daga Jihar Oyo. Majalisar…

Ci Gaba Da Karatu “Majalisar Tarayya Ta Amince Da Mutane Uku A Matsayin Jakadun Kasashen Waje” »

Labarai

An Gudanar Da Addu’oi Ga Mutane 16 Da ‘Yan Bindiga Suka Kashe a Australiya
Published: December 16, 2025 at 3:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 16, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Gudanar Da Addu’oi Ga Mutane 16 Da ‘Yan Bindiga Suka Kashe a Australiya
Published: December 16, 2025 at 3:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Gudanar Da Addu’oi Ga Mutane 16 Da ‘Yan Bindiga Suka Kashe a AustraliyaPublished: December 16, 2025 at 3:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A Kasar Australia, mutane da dama ne suka taru ranar Talata domin nuna alhinin su a harin da wasu mutane biyu suka kai a gabar ruwan kasar, suka kashe akalla mutane 16 ranar lahadi. Har ma aka ji jakadan Is’raila a kasar yana kira ga hukumomin kasar a Sydney su dauki matakan da suka wajaba…

Ci Gaba Da Karatu “An Gudanar Da Addu’oi Ga Mutane 16 Da ‘Yan Bindiga Suka Kashe a Australiya” »

Tsaro

Amurka Zata Bawa Ukraine Tsaro Na Musamman
Published: December 16, 2025 at 3:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 16, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Zata Bawa Ukraine Tsaro Na Musamman
Published: December 16, 2025 at 3:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Zata Bawa Ukraine Tsaro Na MusammanPublished: December 16, 2025 at 3:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Amurka ta kwadaitawa Ukraine cewa zata bata tsaro kwatankwacin abunda NATO ta alkawartawa membobinta, a ci gaba da shawarwari da ake yi a Jamus tsakanin wakilan Amurka da Turai da ukrine a Berlin, inda ake samun rahotannin ci gaba a zaman da wakilan suka yi ranar litinin, sai dai an kasa samun daidaito kan baiwa…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Zata Bawa Ukraine Tsaro Na Musamman” »

Amurka

Posts pagination

Previous 1 … 54 55 56 … 77 Next

Sabbin Labarai

  • Jihar Gombe Ta Saka Hannu Kan Yarjejeniya Da Kamfanonin Tunisiya
  • Anyi Sallar Rokon Ruwa A Saudiya
  • Rundunar ‘Yan Sanda Sun Ceto Wani Daga Hannun Masu Garkuwa
  • Rasha Takai Mummunan Hari Birnin Kyiv
  • Amurka Tafara Mayar Da ‘Yan Afghanistan Da Suka Makale A Qatar

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Gwamna Fubara Ya Koma Jam’iyar APC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Wike: Bazamuyi Sake Fubara Ya Sake Samun Nasara Ba Najeriya
  • ‘Yan Kasar Venuzuela Zasu Fara Komawa Gida Amurka
  • Gwamnatin Amurka Da Najeriya Sunyi Hadakar Inganta Asibiticin Kiristoci Amurka
  • Sanyi Mai Tsanani Da Dusar Kankara Ya Tsaida Al’amura A Amurka Amurka
  • Gwamnatin Bauchi: Ta Kaddamar Da Kwamitin Ma’adanai Labarai
  • Burkina Faso: Mun Kama Sojojin Najeriya da Jirgin Yaki Bisa Shigowa Ba Bisa Ka’ida Ba Afrika
  • Ana Cigaba Da Bincike Game Da Mutuwar Matar Da Likita Ya Manta Almakashi A Cikinta A Kano Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.