Tsohon Shugaban Brazil Bolsanaro Zai Tafi Gidan Yari
Dazu da maraicen nan agogon Najeriya kotun koli ta kasar Brazil ta kammala bin bahasin shari’ar da aka yi ma tsohon shugaba Jair Bolsanaro game da yunkurin yin juyin mulki, abinda ya share fagen tasa keyarsa zuwa kurkuku domin ya fara zaman shekaru 27 da aka yanke masa a shari;ar. Kotun, wadda ta ki yarda…
Ci Gaba Da Karatu “Tsohon Shugaban Brazil Bolsanaro Zai Tafi Gidan Yari” »

