‘Yan Bindiga Sun Kashe Fiye Da Mutane 50 Tare Da Sace Mata Da Yara A Jihar Zamfara
A kalla mutane 50 ne suka rasa rayukansu sakamakon harin da ‘yan bindiga suka kai wani kauye a jihar Zamfara, tare da sace mata da yara da yawa, a cewar wani dan majalisa da ya zanta da kamfanin dillancin labarai na Reuters a jiya Jumu’a. Hamisu A Faru, dan majalisa mai wakiltar Bukkuyum ta kudu…

