Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Tsohon Lauyan Amurka Jack Smith Ya Fadi Maganganu Game Da Donald Trump
Published: January 23, 2026 at 2:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tsohon Lauyan Amurka Jack Smith Ya Fadi Maganganu Game Da Donald Trump
Published: January 23, 2026 at 2:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tsohon Lauyan Amurka Jack Smith Ya Fadi Maganganu Game Da Donald TrumpPublished: January 23, 2026 at 2:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsohon lauyan Amurka Jack Smith wanda bai sami nasarar ci gaba da gurfanar da Trump gaban shari’a ba saboda zaben sa da aka yi, ya gayawa kwamitin majaisar wakilan Amurka ranar Alhamis cewa, Trump ya “nemi hanyoyin yin tazarce,” duk da cewa ya fadi zabe a shekara ta 2020, yayinda yake amsa zargen zargen da…

Ci Gaba Da Karatu “Tsohon Lauyan Amurka Jack Smith Ya Fadi Maganganu Game Da Donald Trump” »

Amurka

Shugaban Rasha Yafara Ganawa Da Jakadun Amurka Domin Kawo Karshen Yakin Ukraine
Published: January 23, 2026 at 2:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Rasha Yafara Ganawa Da Jakadun Amurka Domin Kawo Karshen Yakin Ukraine
Published: January 23, 2026 at 2:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Rasha Yafara Ganawa Da Jakadun Amurka Domin Kawo Karshen Yakin UkrainePublished: January 23, 2026 at 2:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Rasha Vladimir Putin ya fara shawarwari da wakilai ko jakadun Amurka uku a daren Alhamis da nufin kawo karshen yakin da kasar take yi da Ukraine, kamar yadda fadar Kremlin ta bayyana. Wakilin Amurka na musamman Steve Whitkoff, da Jared Kushner surkin shugaba Trump, da Josh Gruenbaum, wanda bada dadewa ba shugaba Trump ya…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Rasha Yafara Ganawa Da Jakadun Amurka Domin Kawo Karshen Yakin Ukraine” »

Amurka

Mayakan RSF Sun Zafafa Kai Hare Hare Da Jirgi Maras Matuki A Sudan
Published: January 23, 2026 at 2:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Mayakan RSF Sun Zafafa Kai Hare Hare Da Jirgi Maras Matuki A Sudan
Published: January 23, 2026 at 2:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Mayakan RSF Sun Zafafa Kai Hare Hare Da Jirgi Maras Matuki A SudanPublished: January 23, 2026 at 2:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A Sudan mayakan RSF ko Rapid Support Forces da turanci sun zafafa kai hare hare da jiragen yakin da babu matuka da ake kira Drones da turance a ciki da kewayen birnin al-obeid da ke tsakiyar Sudan, a yayinda yakin basasar yake kara kusa da birnin da yake karkashin sojoji, wadda ya haddasa hasarar rayuka…

Ci Gaba Da Karatu “Mayakan RSF Sun Zafafa Kai Hare Hare Da Jirgi Maras Matuki A Sudan” »

Labarai

Shugaban Mulkin Soja A Mali Ya Kirkiro Mukami Kamar Minista
Published: January 23, 2026 at 1:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Mulkin Soja A Mali Ya Kirkiro Mukami Kamar Minista
Published: January 23, 2026 at 1:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Mulkin Soja A Mali Ya Kirkiro Mukami Kamar MinistaPublished: January 23, 2026 at 1:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban mulkin soja a Mali, ya kirkiro mukami daidai da minista, don kula da harkokin hakar ma’adinai a kasar, mataki da zata baiwa shugaban mulkin sojan damar kara sa ido kan harkoki da suka shafi wannan bangare, ya kuma nada wani dan kasar wadda a baya ma’aiakcin babban kamfanin hakar ma’adinai daga kasar Canada ya…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Mulkin Soja A Mali Ya Kirkiro Mukami Kamar Minista” »

Afrika, Siyasa

Shugabannin Kasashen Afirka Ta Tsakiya Sun Kamallah Taron Koli
Published: January 23, 2026 at 1:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugabannin Kasashen Afirka Ta Tsakiya Sun Kamallah Taron Koli
Published: January 23, 2026 at 1:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugabannin Kasashen Afirka Ta Tsakiya Sun Kamallah Taron KoliPublished: January 23, 2026 at 1:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugabannin kasashe dake Afirka ta tsakiya sun kammala taron koli da suka yi tare da bada umarnin a dauki matakai cikin gaggawa domin kawo daidaito ga al’amuran kudi da tattalin arziki na kasashen, domin karfafa su ganin koma baya na tattalin arzikin su, da suka hada da dawo da kudaden kasashen da suke ketare. Shugabannin…

Ci Gaba Da Karatu “Shugabannin Kasashen Afirka Ta Tsakiya Sun Kamallah Taron Koli” »

Afrika

Tinubu Ya Rantsar Da Shugabar Hukumar FCC
Published: January 23, 2026 at 9:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu Ya Rantsar Da Shugabar Hukumar FCC
Published: January 23, 2026 at 9:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tinubu Ya Rantsar Da Shugabar Hukumar FCCPublished: January 23, 2026 at 9:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tinubu ya rantsar da shugabar hukumar FCC da kwamishinoni 37 Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya rantsar da Shugabar Hukumar tabbatar da daidaito ta FCC da kuma kwamishinonin hukumar a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja a ranar Alhamis. Sabuwar Shugabar FCC, Hulayat Omidiran, ta karɓi rantsuwar kama aiki tare da kwamishinoni 37 da ke wakiltar…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu Ya Rantsar Da Shugabar Hukumar FCC” »

Najeriya

Kwamitin Aikin Hajjin Najeriya Ya Shigar Da Korafi
Published: January 22, 2026 at 11:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 22, 2026

Posted on January 22, 2026January 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kwamitin Aikin Hajjin Najeriya Ya Shigar Da Korafi
Published: January 22, 2026 at 11:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 22, 2026
Kwamitin Aikin Hajjin Najeriya Ya Shigar Da KorafiPublished: January 22, 2026 at 11:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 22, 2026

Kwamitin Gudanarwar Hukumar Hajji ta Najeriya Ya Shigar da Ƙorafi ga Tinubu, Ya Nemi A Sauke Shugaban Hukumar Bisa Zargin Cin Hanci da Rashawa Mambobin kwamitin gudanarwa na Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON) sun rubuta wa Shugaban Ƙasa Bola Tinubu wasiƙa, suna neman a sauke shugaban hukumar, Farfesa Abdullahi Saleh Usman (Pakistan),…

Ci Gaba Da Karatu “Kwamitin Aikin Hajjin Najeriya Ya Shigar Da Korafi” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Kasar China Ta Daina Bada Bashi Da Dalar Amurka Sai Da Kudin Kasar Yuan
Published: January 22, 2026 at 8:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar China Ta Daina Bada Bashi Da Dalar Amurka Sai Da Kudin Kasar Yuan
Published: January 22, 2026 at 8:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar China Ta Daina Bada Bashi Da Dalar Amurka Sai Da Kudin Kasar YuanPublished: January 22, 2026 at 8:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A karon farko tun bayan bullar annobar cutar COVID-19, yawan basussukan da kasar China ta bawa kasashen Afirka a shekarar 2024 ya ragu da fiye da rabi zuwa dalar Amurka biliyan 2 da miliyan 100. Wasu alkaluma da Jami’ar Boston a Amurka ta fitar ranar laraba sun nuna cewa wannan adadin, wanda bai kai ko…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar China Ta Daina Bada Bashi Da Dalar Amurka Sai Da Kudin Kasar Yuan” »

Labarai

Gwamnatin Tarayya: Bikin Al’adun Argungu Ya Karbu A Idon Duniya
Published: January 22, 2026 at 8:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Tarayya: Bikin Al’adun Argungu Ya Karbu A Idon Duniya
Published: January 22, 2026 at 8:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Tarayya: Bikin Al’adun Argungu Ya Karbu A Idon DuniyaPublished: January 22, 2026 at 8:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana Bikin Kamun Kifi da Bajekolin Al’adun Duniya na Argungu a matsayin wata babbar alama ta haɗin kan Najeriya, gadon al’adu, da kuma karɓuwar al’adun ƙasar nan a idon duniya, yayin da ta jaddada muhimmancin sa wajen bunƙasa tattalin arziki ta hanyar yawon buɗe ido. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Tarayya: Bikin Al’adun Argungu Ya Karbu A Idon Duniya” »

Labarai, Nishadi

Boko Haram Sun Farmaki Sansanin Sojoji A Borno
Published: January 22, 2026 at 8:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Boko Haram Sun Farmaki Sansanin Sojoji A Borno
Published: January 22, 2026 at 8:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Boko Haram Sun Farmaki Sansanin Sojoji A BornoPublished: January 22, 2026 at 8:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wasu majiyoyin tsaro a Najeriya sun ce an kashe sojoji akalla 8, aka raunata wasu 50 a lokacin da ‘yan ta’addan kungiyar Boko Haram suka kai farmaki a kan wani sansanin sojoji dake jihar Borno. Majiyoyin suka ce ‘yan bindigar na Boko Haram sun isa a kan babura da motoci masu sulke a ranar litinin….

Ci Gaba Da Karatu “Boko Haram Sun Farmaki Sansanin Sojoji A Borno” »

Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 71 72 73 … 131 Next

Sabbin Labarai

  • Akwai Bukatar APC Tayi Gyare-Gyare Kafun Zabe
  • Sojoji Sun Dakile Harin ’Yan Ta’adda a Kukareta
  • Tawagar Masu Yi Wa Maniyyata Hidima Za Ta Tashi Zuwa Saudiyya
  • Shugaba Tinubu Ya Ware Kudade Domin Bunkasa Rayuwar ‘Yan Najeriya
  • Sanata Barau Ya Raba Motoci Da Babura Ga Al’ummar Kano Ta Arewa

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Sojoji Sun Fatattaki ‘Yan Ta’adda A Borno Tsaro
  • Shugaba Yoweri Musevini Ya Zamo Shugaban Uganda Na 7 Yana Da Shekaru 81 Kuma Ya Shafe Shekaru 50 A Mulki Labarai
  • Shugaban Kasar Ukraine Yace Rasha Tana Bawa Iran Bayanan Sirri Afrika
  • ‘Yan Agajin Izalar Jos Sunyi Hatsari Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Kebbi Ta Samu Tankokin Yaki Tsaro
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki Labarai
  • Dakarun Tsaron Ruwan Amurka Sunfara Killace Hanyoyi Amurka
  • Wata Mace Ta Mutu A Hannun ‘Yan-Fashin Daji, Wata Ta Haihu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.