Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Hukumar ‘Yan Sanda Tayi Yarjejeniya Da ‘Yan Takara A Gombe Afrika
  • Hukumomin Bada Agaji Sun Fadakar Da Al’ummar Jihar Gombe Afrika
  • Ana Cigaba Da Shirye-Shiryen Fara Gasar Kwallon Sarakuna A Gombe Afrika
  • Gwamnatin Najeriya Zata Samar Da Sabbin Dakunan Karatun Dalibai Afrika
  • Gwamnatin Tarayya Ta Cire Sharadin Rubuta UTME Ga Masu Neman Shiga Kwalejojin Ilimi Afrika

China Da Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Sun Kulla Yarjejeniya
Published: March 28, 2026 at 10:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

China da jamhuriyar demokuradiyyar Kwango sun rattaba hanu kan wata yarjejeniya da zata zurfafa hadin kai tsakanin kasashen biyu ta fuskar hakar ma’adinai, kamar yadda gwamnatin Kwangon ta fada, yayinda gaggan kasashen duniya suke fadi tashin samun matsaya a kasar da Allah ya yiwa arzikin ma’adinai.

Kwango ce kasa dake kan gaba a duniya wajen samarda ma’adinin Cobalt, da jan karfe, ko Copper da turanci, da kuma ma’adanan da ake kira Lithium. Da coltan, wadanda aka fi amfani da su wajen harhada batura, Musamman na motoci da basa amfani da mai. Kamfanonin kasar Sin ko China sune suka mamaye wannan bangare, baya ga haka China ce babbar mai baiwa Kwango bashi.

Duk da haka, Amurka da wasu kasashe suna bukatar wadannan ma’adinai domin kera motoci da basa amfani da mai, saboda haka suma suke zawarcin hukumomin kasar da suke Kinshasa.

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Post navigation

Previous Post: Mayakan Houthi Zasu Shiga Yakin Amurka Da Isra’ila
Next Post: APC Ta Yi Babban Taron Amincewa Da Shugabannin Jam’iyyar Ba Hamayya

Karin Labarai Masu Alaka

Anyi Janazar ‘Yan Shi’a 33 Da Aka Kashe A Masallacin Juma’a Sauran Duniya
Kasar Kenya Zata Samar Da Makamashi Labarai
Gwamnatin Sham Tace Harin Kurdawa Ya Hallaka Sojojin Kasar Afrika
Kasar Spain Zata Bada Diyya Ga Iyalen Wadanda Da Suka Rasu A Hatsarin Jirgin Kasa Labarai
Shugaba Trump Yace Bazai Bari Iran Ta Mallaki Nukiliya Ba Amurka
Jirgin Hakar Mai Daga Turkiyya Ya Isa Mugadishu Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Hukumar ‘Yan Sanda Tayi Yarjejeniya Da ‘Yan Takara A Gombe
  • Hukumomin Bada Agaji Sun Fadakar Da Al’ummar Jihar Gombe
  • Ana Cigaba Da Shirye-Shiryen Fara Gasar Kwallon Sarakuna A Gombe
  • Gwamnatin Najeriya Zata Samar Da Sabbin Dakunan Karatun Dalibai
  • Gwamnatin Tarayya Ta Cire Sharadin Rubuta UTME Ga Masu Neman Shiga Kwalejojin Ilimi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Motar Yashi Ta Kashe Mutane Shida A Wani Coci Dake Legas Najeriya
  • Shugaban Trump: Washington Zatayi Cinikayya Da Indiya Amurka
  • Fadar Sarkin Musulmi: Talata Ne 1 Ga Watan Sha’aban Na 1447AH Najeriya
  • Kanal Sani: Idan ‘Yan-Ta’adda Zasu Mutunta Sulhu To Gwamnati Ta Duba Hakan Labarai
  • Shugaban Ukraine Ya Tattauna Da Trump Akan Zaman Lafiya Amurka
  • Shirin Safe 0500 UTC Yau Alhamis 11.20.2025 Rediyo
  • Gwamnatin Amurka Na Kokarin Watsi Da Tsohuwar Dokar Jones Labarai
  • Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Rasha: Tura Sojojin Birtaniya Ukraine Zai Kara Ta’azzara Yaki Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.