Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Farashin Danyen Mai A Amurka Ya Tashi
Published: March 19, 2026 at 5:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Farashin danyen man fetur a Amurka ya tashi, idan aka kwatanta da na Brent wanda yanzu tashin shi mafi girma cikin shekaru 11 a jiya Laraba, yayin da hare-hare kan cibiyoyin mai a Gabas ta Tsakiya suka ɗaga farashin ma’aunin duniya (Brent), yayin da ƙarin samar da mai a Amurka ke shirya ƙara fitar da mai zuwa ƙasashen waje.

Yaƙin Amurka da Isra’ila da Iran ya jefa kasuwannin mai na duniya cikin rudani, inda ya sa farashin danyen mai da man fetur suka kai matakan da ba a gani ba cikin shekaru da dama, sakamakon rufe muhimman hanyar kasuwanci da kuma dakatar da wasu hanyoyin samar da makamashi a Gabas ta Tsakiya. Ƙarin tashin farashin Brent idan aka kwatanta da man Amurka ya haifar da damar cin riba (arbitrage) ga ‘yan kasuwa, ta hanyar kai mai zuwa kasuwannin da farashi ya fi tsada.

danyen Man a Amurka na West Texas Intermediate (WTI) an yi hada-hadar shi da ragi har zuwa dala $12.05 kowace ganga idan aka kwatanta da Brent a jiya Laraba  mafi girma tun watan Maris na shekarar 2015.

Duk da cewa farashin jigilar man fetur ta jirgin ruwa irin na Aframax (mai ɗaukar ganga har 700,000) daga gabar tekun Gulf, Amurka zuwa Turai ya tashi zuwa kusan dala miliyan $6 daga $4.36 miliyan kafin yaƙin, har yanzu damar cin riba tana nan.

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Tarkacen Makamai Masu Linzami Sun Lalata Gidaje Da Wuraren Kasuwancin Palasdinawa
Next Post: Birtaniya Zata Fara Raba Rigakafin Allurar Cutar Sankara

Karin Labarai Masu Alaka

Iran Ta Tsagaita Kai Hare Hare Makwabta Afrika
Babban Hafsan Sojan Libya Ya Mutu A Wani Hatsarin Jirgin Saman Turkiyya Afrika
Shugaban Amurka Ya Sauke Antoni Janar Amurka
Bahrain Ta Gabatar Da Kudurin Sulhu Ga MDD Afrika
Dakarun Zaman Lafiya Na Majalisar Dinkin Duniya Sun Rasa Rayukan Su Afrika
Farashin Danyen Mai Ya Fadi A Kasuwar Duniya Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Ankara Kai Wani Harin Bom Birnin Maiduguri Afrika
  • Hadakar Gwamnatin Najeriya Da Amurka Ne Suka Kai Hari Sokoto Najeriya
  • Isra’ila Takai Hare Hare Birnin Tehran Afrika
  • Karo Na Biyu Cikin Kwanaki 29 An Samu Gobara A Kasuwar Katako Labarai
  • Nigeria Zata Bude Asusun Dala Bilyan Biyu Don Habaka Sashin Makamashi Labarai
  • Sunayen Jakadu: Kungiyar CISLAC Ta Nemi A Janye Sunan Mr. Ayodele Oke Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Kauran Bauchi: Muna Nan A PDP Daram! Siyasa
  • Iran Ta Tsagaita Kai Hare Hare Makwabta Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.