Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Harin Isra’ila A Gaza Da Jirgi Maras Matuki Ya Kashe Mutane
Published: January 26, 2026 at 7:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani harin da Isra’ila ta kai a zirin gaza ranar lahadi, ya kashe mutane uku a lokaci daban daban a zirin, yayinda wani harin da ta kai da jirgin Drones ya raunata wasu mutane hudu, kamar yadda ma’aikatar kiwon lafiya a yankin ta fada.

Wani mai magana da yawun sojojin Isra’ila yace rundunar bata da masaniya game da lamarin da ya kai ga halaka mutum daya a Khan Yunis.

Da wani kakakin rundunar yake amsa tambaya game da mataki da ya kai ga mutane hudu suka jikkata a birnin Gaza, a rubucce yace, Isra’ila ta auna wata na’ura ce da aka aza akan wani gini ana hangen sojojin, da nufin kai musu hari, na’urar ce aka auna.

A halinda ake ciki kuma, Isra’ila ce zata bude, matsallakar Gaza da Masar domin zirga zirga mutane kawai, bayan da Isra’ilar ta kawo karshen wani bangare na neman gawar mutum daya dan Isra’ila da ya rage, kamar yadda ofishin PM Isra’ilan Benjamin Netanyahu ya sanar.

Afrika, Labarai

Post navigation

Previous Post: Kungiyar MDD Ta Bukaci Ayi Bincike Game Da Kashe ‘Yan Iran
Next Post: Amurka Tana Cigaba Da Kare Jami’in Da Ya Kashe Ba Amurke

Karin Labarai Masu Alaka

Jirgi Marar Matuki Yayi Ajalin A Kallah Mambobin M23 9 Tare Da Kashe Kakakin Rundunar Afrika
An Gargadi Kasar Canada Game Da Tura Sojoji Lebanon Afrika
Isra’ila Ta Dau Alwashin Kawo Karshen Falasdi Labarai
Sojojin Kasar Isra’ila Sun Kashe Wani Babban Kwamandan Hamas Labarai
Ministan Harkokin Wajen Najeriya Yayi Murabus Afrika
Shugaban Amurka Yace Sojojin Amurka Dana Iran Sunyi Taho Mugama Amurka

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Matatar Man Dangote Ta Kara Yawan Mai Dake Zuwa Kasashen Afirka
  • Kungiyar Kiristoci Ta Karyata Kubutar Da Mambobin Su A Kaduna
  • Mutane 27 Sun Rasa Rayukan Su A Najeriya
  • Shugaban Amurka Yayi Barazanar Kulle Wani Dan Jarida
  • Iran Zata Kawo Karshen Yaki Da Isra’ila Da Amurka

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Iran Ta Rufe Sararin Samaniyar Ta Labarai
  • Akwai Yiwuwar Shugaban Ƙasar Afirka Ta Tsakiya Touadera Yasamu Nasara A Karo Na Uku Afrika
  • Hukumar DSS Ta Sake Kama Abubakar Malami Labarai
  • Najeriya Da Kasar Saudiya Sun Kulla Yarjejeniyar Tsaro Labarai
  • Gwamnatin Najeriya Tace Ta Farmaki Mayakan ISIS A Jihar Sokoto Labarai
  • Hawan Sallah Daga Masarautar Kaltungo Nishadi
  • Isra’ila Takai Sabon Hari Tehran Ranar Lahadi Labarai
  • Rikicin Gabas Ta Tsakiya Yanuna Alakar Kasashen Da Najeriya Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.