Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maikaba Ya Yi Murabus A Matsayinsa Kocin Wikki Tourist FC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • NEDC : Zata Samar Da Cikekken Kulawa Wa ‘Yan Jaridar Da Sukayi Hatsari A Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Trump Zata Kafa Kasuwar Ma’adanai Amurka
  • An Yanke Mishi Hukuncin Kisa Saboda Neman Kudin Aure Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Babban Malamin Musulunci Sheikh Usman Kusfa Zaria Ya Rasu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Harin Jirgi Maras Matuki Ya Hallaka Mutane A Sudan
Published: January 21, 2026 at 6:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hare -hare da jiragen drone sun hallaka fararen hula da dama a ciki da wajen al-Obeida da ke kwaryar kasar Sudan, yayin da kazamin yakin basasasar da ake ta fafatawa a kasar ya kara kutso kai cikin birnin da sojoji ke iko, a cewar mazauna wurin.

Al- Obeida ta kasance daya daga cikin muhimman biranen Sudan, kuma babban birnin jihar arewacin Kordofan, wanda yake wani bangare na yankin Kordofan, da Yayi iyaka tsakanin kungiyar ‘yan tawayen RSF da ke da karfi a Darfur da kuma rabin gabashin kasar da sojoji ke rike da iko.

Yaki ya barke a Sudan ne a shekarar 2023, bayan da sojoji da ‘yan kungiyar RSF suka kara da juna a kokarin su na kafa gwamnatin demokradiya. Yakin Yayi sanadiyar jefa kusan rabin al’ummar kasar cikin fatara da yunwa, kuma ya lalata tattalin arzikin ta.

Amfani da jiragen drone domin kai hari, ya dara na sauran makamai, musamman ma ‘yan tawayen RSF na yawan amfani da su don dakile rinjayen da sojoji ke da shi na yakin sama.

Labarai, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Sojojin Najeriya Sun Kwato Mutane Daga Hannun Masu Garkuwa
Next Post: Gwamnatin Sham Tace Harin Kurdawa Ya Hallaka Sojojin Kasar

Karin Labarai Masu Alaka

Shugaba Trump Ya Bukaci A Cigaba Da Zanga Zanga A Iran Labarai
Hukumar DSS Ta Sake Kama Abubakar Malami Labarai
Shin Ko Ganawar Zelensky Da Macron Zata Haifar Da ‘Da Mai Ido? Labarai
Gwamnatin Najeriya Na Shirin Yin Zamiya Don Biyan Bashi Labarai
Kasar Amurka Tabada Tabbacin Bawa Ukraine Tsaron Shekarun 15 Amurka
Adamu: “Yakar Cin Hanci Daga Tushe Itace Mafita Daya Tilo” Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Indonesia Zata Kafafa Rundunar Kiyaye Zaman Lafiya A Gaza
  • Shugabannin Kasar Australia Sun Bukaci ‘Yan Kasar Suyi Zanga Zanga Cikin Lumana
  • Shugaban Afrika Ta Kudu Yanuna Goyon Bayan Kawo Karshen Yaki Tsakanin Rasha Da Ukraine
  • Ethiopia Tana Horas Da Dakarun RSF A Wani Sansani
  • Majalisar Dottijan Najeriya Ta Amince Da Tura Sakamakon Zabe Ta Na’ura

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Masar Ta Jibge Jiragen Yaki Marasa Matuka Afrika
  • CAF Ta Dakatar Da Kocin Senegal Pape Thiaw Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Wata Mace Ta Mutu A Hannun ‘Yan-Fashin Daji, Wata Ta Haihu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Shugaban Kasar Tunisiya Ya Tsawaita Dokar Da Baci A Kasar Labarai
  • Shugaba Tinubu Ya Gabatar da Kasafin Kuɗin 2026 Najeriya
  • An Murkushe Wani Yunkurin Juyin Mulki A Jamhuriyar Benin Afrika
  • Da Arzikin Mu: Bamu Ba Bautawa Turawan Yamma Afrika
  • Amurka Ta Janye Sojojinta Daga Gabas Ta Tsakiya Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.