Da yammanan ne dai aka iso da wasu daga cikin dalibai da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su tun a makon da ya gabata. Yan zu haka gwaman jihar Neja Alh. Umar Muhammad Bago, ya tarbi yaran.
Zamu kawo muku karin bayani.