Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Dalibin Jami’a Ya Rasa Ransa A Birnin Dakar Yayin Zanga Zanga Afrika
  • Maikaba Ya Yi Murabus A Matsayinsa Kocin Wikki Tourist FC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • NEDC : Zata Samar Da Cikekken Kulawa Wa ‘Yan Jaridar Da Sukayi Hatsari A Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Trump Zata Kafa Kasuwar Ma’adanai Amurka
  • An Yanke Mishi Hukuncin Kisa Saboda Neman Kudin Aure Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Kasar Amurka Da Rasha Zasu Kawo Karshen Tsagaita Nukiliya
Published: February 5, 2026 at 8:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Babban sakataten MDD, Antonio Guterres, ya bayyana kawo karshen yin aiki da Yarjejeniyar Takaita Makaman Nukiliya a tsakanin Amurka da Rasha a zaman wani mawuyacin lokaci mai hatsari ga duniya, yana mai kira ga kasashen biyu da su gaggauta kulla wata sabuwar yarjejeniyar da zata maye gurbinta.

Yarjejeniyar, wadda aka fi sani da lakabinta na NEW START, ta kare aiki dazun nan da misalin karfe 6 na safiyar Najeriya, kuma ta takaita adadin kundojin nukiliyar da Rasha da Amurka zasu iya girkawa, da kuma yawan makamai masu linzami na doron kasa ko wadanda ake jigilarsu a jiragen karkashin ruwa da zasu iya dana ma makaman nukiliya.

Guterres yace a karon farko cikin shekaru kusan 50, duniya tana fuskantar zama cikin yanayin da babu wani shirin da ya takaita irin makaman nukiliyar da Rasha da Amurka zasu iya girkawa. Yace wadannan kasashe biyu sune suka mallaki kusan dukkan makaman nukiliyar da ake da su a duniya.

Amurka, Labarai

Post navigation

Previous Post: Amurka Da Iran Zasu Tattauna A Kasar Oman
Next Post: Ansamu Maganin Da Yake Rage Kitsen Jijiyoyi A Amurka

Karin Labarai Masu Alaka

Kasashen AES Sun Buɗe Gidan Talabijin Na Bai Daya Afrika
Dubban ‘Yan Gudun Hijira Sun Halaka Amurka
Mutum Mafi Tsufa A Saudiyya Ya Rasu Yana Da Shekaru 142 Labarai
Fiye Da Mutane 200 Sun Rasa Rayukansu A Wajen Hakar Ma’adanai Labarai
Wakilan Majalisar Dokokin Phillipines Suna Yunkurin Tsige Shugaban Kasar Afrika
Rahoton MDD Yace An Kashe Fiye Da Farar 1000 A Sudan Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Dalibin Jami’a Ya Rasa Ransa A Birnin Dakar Yayin Zanga Zanga
  • Kasar Zimbabwe Ta Samar Da Dokar Tsawaita Mulkin Mnangagwa Zuwa 2030
  • ‘Yan Bindiga Sun Karya Alkawarin Dakatar Da Kai Hare Hare A Najeriya
  • Amurka Zata Bawa Sojojin Najeriya Horo
  • Indonesia Zata Kafafa Rundunar Kiyaye Zaman Lafiya A Gaza

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ukraine Ta Mika Wa Amurka Daftarin Yarjejeniya Da Rasha Sauran Duniya
  • Ga Alamu Jakuna Za Su Bace A Doron Kasa Nan Da Shekaru 5 Labarai
  • Amurka Zata Bawa Ukraine Tsaro Na Musamman Amurka
  • NNPC Da Wasu Kamfanoni Sunyi Yarjejeniyar Iskar Gas Najeriya
  • Ana Zargin Cewa ‘Yan Bindiga Biyun Nan Mambobin Kungiyar ISIS Ne Amurka
  • Gwamnatin Gombe Ta Raba Naira Miliyan 14 Ga Iyalen ‘Yan Jaridan Da Suka Rasu Najeriya
  • Wasan Hamayya (Istanbul Derby) Fenerbahçe Da Galatasaray 1-1 Labarai
  • Farashin Mai Ya Tashi A Kasuwannin Duniya Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.