Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Madrid, Arsenal Da Chelsea Sun Fara Zaurancen Dan-Wasa Kenan Yildiz
Published: November 20, 2025 at 3:32 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Ƙungiyar Real Madrid da ke buga Laligar kasar Spain, tare da ƙungiyoyi biyu masu buga gasar Firimiyar burtaniya Arsenal da Chelsea, suna shirin shiga farmakin neman sayen ɗan wasan Juventus mai suna Kenan Yildiz, dan kimanin shekaru 20 da haihuwa bayan da ake ganin akwai matsala kan tsawaita kwantiragin dan kasar Turkiyya da ƙungiyar Turin

A gefe guda kuma Pep Guardiola maihoras da Manchester City ya bayyana sha’awarsa na ganin ya dauko dan wasan Cologne Said El Mala, mai shekara 19 da haihuwa da zaran an bude cinikayyan yan wasa a watan Janairu.

 

Wasanni

Post navigation

Previous Post: Kungiyar Enyimba: Bamu Da Niyyar Rage Albashin ‘Yan-Wasa
Next Post: Gwamnatin Jihar Kano Zata Kashe Makudan Kudade Ga Jama’ar Kano!

Karin Labarai Masu Alaka

Barcelona na hangen Enrique Ko Arteta Wasanni
Ceferin Ya Ce Ba Zai Yi Takarar Shugabancin FIFA Ba Wasanni
Kocin Zambia Na Mata Ba Lafiya Labarai
Nasarawa United Ta Kai Wasan Kusa da Ƙarshe Na Gasar Gusau/Ahlan 2026 Wasanni
Najeriya Ta Mika Koke Ga FIFA Tana Zargin DR Congo Ta Sanya ‘Yan Wasan Da Basu Cancantaba Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Senegal Ta Lashe Gasar Kofin Nahiyar Afirka Afcon 2025. Wasanni

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Iran Zata Shigar Da Lebanon Cikin Cimma Yarjejeniya Afrika
  • Shugaba Trump Yace Amurka Zata Janye Yaki Da Iran Afrika
  • Rasha Takai Mummunan Hari Birnin Kyiv Afrika
  • ‘Yan Jaridar Gidan Gwamnatin Bauchi Sun Kammala Taron Horo Kan Fasahar Sadarwar Zamani Afrika
  • Gwamnatin Bola Tinubu Ta Raba Taraktoci Dubu Biyu Domin Inganta Noma Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Jihar Filato Ta Sauke Hakimin Mushere Afrika
  • Magungunan Cutar Kolera Sun Makale A Dubai Afrika
  • Nada Jakadu Da Tinubu Yayi Sako Ne Ga ‘Yan-Arewa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.