Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Rashin Kyawun Hanyoyi Babbar Matsalace A Najeriya
Published: April 1, 2026 at 5:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kungiyar Direbobin dakon Mai ta Najeriya Wato NUPENG ta rantsar da Sabon Shugabanta na Yankin Arewacin Najeriya a hedkwatar Kungiyar dake kaduna a dai dai lokacin da Direbobin Ke fama da Matsalar Rashin kyawun hanya a Kasar.

Tun a baya dai Direbobin dakon man sun sha bayyana damuwarsu tare da nunawa Hukumomin Najeriyar matukar bukatarsu na ganin an gyara Hanyoyin mota da Suka hada Arewacin Najeriya da Kuma kudancin Kasar,

Kwamred Faruk kawo shine Sabon shugaban kungiyar Direbobin ta NUPENG na jihohin Arewacin Najeriya 19 yace a yanzu zai maida hankali wajan Matsawa Gwamnatin Najeriya lamba Domin ta wai wayi Hanyoyin Kasar da akasarinsu sun fita hayyacinsu kamar yadda yayi Mani Karin bayani Jim kadan bayan kammala Shan rantsuwar.

Bayanai dai sun cewa Direbobi Dama Suka su Masu motcin suna tabka Asarar da milyoyin Kudi dama rasa rayukkan Mutane duk safiya ta akan Manyan Hanyoyin Nigeria kamar yadda Kwamred Faruk kawo yayi Karin bayani.

A yanzu Yan Najeriya Musamman ta Arewa na cike da fatar ganin Sabon Shugaban Kungiyar ta NUPENG ya Samu Nasarar Shawo. Kan Gwamnatin Najeriyar domin ta waiwayi Hanyoyin cikin hanzari ta yadda Yan Kasa zasu Samu sa,ida.

Daga Minna Ga Rahoton Wakilin Amurka Ke Magana Mustapha Nasiru Batsari

https://gtahausa.com/wp-content/uploads/2026/04/NUPENG-31-03-2026.mp3
Afrika, Labarai, Najeriya

Post navigation

Previous Post: Kasashen Faransa Da Italiya Sun Nuna Rashin Amincewa Da Matakan Sojoji
Next Post: Gwamnatin Najeriya Zata Farfado Da Cibiyar Koyon Sana’oi Ta Dangote

Karin Labarai Masu Alaka

Yan Najeriya na ci gaba da maida martani akan sabuwar dokar zabe da majalisar Dattawan kasar ta Amince dashi Najeriya
APC Ta Yi Babban Taron Amincewa Da Shugabannin Jam’iyyar Ba Hamayya Afrika
Gwamnatin Najeriya Zata Farfado Da Cibiyar Koyon Sana’oi Ta Dangote Afrika
Harkar Zirga Zirgar Jiragen Sama Ya Bunkasa A Kenya Afrika
‘Yan Tawaye A Burkina Faso Sun Kashe ‘Yan Kasar Ghana Afrika
Kungiyar Maharba Da ‘Yan Sintiri Sun Samu Kyautar Motoci Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Rundunar Sojin Amurka Sunfara Ficewa Daga Kasar Sham Amurka
  • Jirgin Sojojin Ruwa Yayi Gobara A Cross River Najeriya
  • ‘Yan Sandan Habasha Sun Kama Dubban Albarusai Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Wani Jirgi Yayi Saukar Angulu Ba Shiri Najeriya
  • Anyi Janazar ‘Yan Shi’a 33 Da Aka Kashe A Masallacin Juma’a Sauran Duniya
  • Hukumar ‘Yan Sanda Ta Dawo Da Dokar Zirga Zirgar Babura A Jihar Gombe Afrika
  • Kasar Aljeriya Ta Soke Yarjejeniyar Jirgin Sama Tsakaninta Da Daular Larabawa Labarai
  • Zaman Lafiya Yafara Dawowa A Sudan Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.