Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Dalibin Jami’a Ya Rasa Ransa A Birnin Dakar Yayin Zanga Zanga Afrika
  • Maikaba Ya Yi Murabus A Matsayinsa Kocin Wikki Tourist FC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • NEDC : Zata Samar Da Cikekken Kulawa Wa ‘Yan Jaridar Da Sukayi Hatsari A Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Trump Zata Kafa Kasuwar Ma’adanai Amurka
  • An Yanke Mishi Hukuncin Kisa Saboda Neman Kudin Aure Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Shugaban Amurka Donald Trump Ya Nanata Aniyar Mallakar Greeland Daga Kasar Denmark
Published: January 21, 2026 at 9:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce ba zai yi amfani da karfin soja don kwace tsibirin Greenland ba, da yake magana a taron tattalin arziki na duniya da ake gabatarwa a Davos, kasar Switzerland a ranar laraba.

Amma ya jaddada kudurin sa na karbe ikon yankin na Denmark, kuma ya nuna alamun akwai abin da zai biyo baya idan aka kawo masa cikas wajen aiwatar da kudurin nasa.

Ya ce mutane suna zaton zan yi amfani da karfin soja, amma ba sai na yi hakan ba, bana so na yi amfani da karfin soja, Trump ya fada ba tare da bayyana irin matakin da zai dauka ba.

Trump ya ce yana so a yi tattaunawar sulhu da gaggawa kan mallakawa Amurka Greenland, wanda yankin kasar Demnark ne. Ya ce suna da zabi, zasu iya yarda, Amuka ta gode musu. Idan kuma suka ki, Amurka zata tuna.

Hannayen jari a Amurka sun farfado, bayan da suka tafka asarar sakamakon takaddamar mallakar Greenland da ya janyo ‘yan kasuwa suka rika sai da hannyen jarin su.

Amurka

Post navigation

Previous Post: ‘Yan Kasar Venuzuela Zasu Fara Komawa Gida
Next Post: Shugaba Trump Ya Janye Karbar Kudin Fito Daga Wasu Kasashen Turai

Karin Labarai Masu Alaka

Tsananin Sanyi Ya Kashe Mutane 38 A Amurka Amurka
Kasar Amurka Da Rasha Zasu Kawo Karshen Tsagaita Nukiliya Amurka
An Yi Fashin Kaguwa Da Dodon-Kodi Na Miliyoyin Dalar Amurka Amurka
Majalisar Dattawan Amurka Ta Amince Da Wata Doka Amurka
Kungiyar ISIS Ta Kashe Sojojin Amurka Biyu Amurka
Shugaban Kasar Amurka Yakara Hana Wasu Kasashe Shiga Amurka Ciki Harda Nijar Amurka

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Dalibin Jami’a Ya Rasa Ransa A Birnin Dakar Yayin Zanga Zanga
  • Kasar Zimbabwe Ta Samar Da Dokar Tsawaita Mulkin Mnangagwa Zuwa 2030
  • ‘Yan Bindiga Sun Karya Alkawarin Dakatar Da Kai Hare Hare A Najeriya
  • Amurka Zata Bawa Sojojin Najeriya Horo
  • Indonesia Zata Kafafa Rundunar Kiyaye Zaman Lafiya A Gaza

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Bahagon Mancha Ya Buge Bahagon Maitakwasara Da Wasun Su! Nishadi
  • Kasar Belarus Zata Taffawa Jamhuriyar Nijar Afrika
  • An Hana Yada Rahotannin Siyasa A Kasar Uganda Tsaro
  • Liverpool Tayi Rashin Nasara A Wasanni Tara Wasanni
  • Najeriya Da Kasar Saudiya Sun Kulla Yarjejeniyar Tsaro Labarai
  • Jamhuriyar Congo Zata Cigaba Da Fitar Da Ma’adanai Afrika
  • Hukumar IMF Tana Naziri Domin Kara Bada Lamuni Ga Kasar Zambiya Afrika
  • An Samu Nasarar Karbo Karin Yara 130 Daga Hannun ‘Yan-Ta’adda Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.