Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Shugaban Lebanon Ya Nemi Gudanar Da Shawarwari Kai Tsaye
Published: April 11, 2026 at 11:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Lebanon, Joseph Aoun, ya nemi da kasar ta gudanar da shawarwari kai tsaye da daddiyar abokiyar gabarta Isra’ila, tun bayan da yaki ya barke wata guda da ya shige, a cikin wata dayan ne Isra’ila ta tilastawa ‘yan kasar lebanon fiye da milyan daya barin muhallansu, ta rusa wani sashe na Beiruit, wanda ya sabunta rikici na banbanci tsakanin yan kasar.

Yanzu, daga karshe da Prime Minustan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya amince da a gudanar da shawarwarin sulhu, masana da masu sharhi sunce Lebanon tana cikin yanayi na rashin karfin daukar wani mataki da zai yi tasiri.

Kungiyar Hezbollah, wacce take artabu da Isra’ila a kudancin kasar, bata goyon bayan a gudanar da shawarwarin ido da ido da Isra’ila, wanda ya jefa shakku kan ko zata amince da duk wata yarjejeniyar tsagaita wuta da Lebanon ta kulla.

“Shawarwari da za’a yi tsakanin Lebanon da Isra’ila a gaskiya bashi da ma’ana, domin wadanda za su gudanar da shawarwarin a madadin Lebanon, basu da wani iko ko tasiri na gudanar da shawarwarin,” kamar yadda wani jami’in kasar wanda yake da kusanci da kungiyar Hezbollah ya gayawa Manema labarai.

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Mataimakin Shugaban Amurka Ya Sauka A Islamabad Domin Tattaunawa
Next Post: Farashin Mai Ya Doshi Dala 100 Kowacce Ganga

Karin Labarai Masu Alaka

Bisa Alamu Hadinkan Kasashen Yankin Sahel Zai Haifar Da Nagarta Afrika
Ankara Gano Wani Abu Mai Kama Da Abun Fashewa A Jabo Jihar Sokoto Tsaro
Majalisar Wakilai Ta Rikon Kwaryar Nijar Ta Gudanar Da Zama Karo Na Biyu Afrika
Baba Buhari Yayi Zargin Ansaka Masa Na’urar Tsaro Labarai
Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki Labarai
An Kaiwa Sojojin Ghana Hari A Lebanon Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Jirgin Hakar Mai Daga Turkiyya Ya Isa Mugadishu
  • Farashin Mai Ya Doshi Dala 100 Kowacce Ganga
  • Shugaban Lebanon Ya Nemi Gudanar Da Shawarwari Kai Tsaye
  • Mataimakin Shugaban Amurka Ya Sauka A Islamabad Domin Tattaunawa
  • Iran Tace Dole A Tsagaita Wuta A Lebanon Kafun Fara Shawarwari

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kasar Congo Ta Dau Alwashin Bin Tsari Wajen Rarraba Ma’adanai Afrika
  • An Sako Ɗaliban Makaranta 130 Da Aka Sace A Jihar Neja  Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Cutar Kurkunu Ta Kusa Zamowa Tarihi A Duniya Amurka
  • Makarantun Allo Zasu Yi Gogayya Da Na Boko Labarai
  • Yakin Rasha Da Ukrain Babban Kalubale Ne Ga Kasashen Turai Labarai
  • Anfara Gangamin Kafa Dokoki Masu Tsanani Ga ‘Yan Luwadi A Senegal Afrika
  • Taron Masu Mu’amala Da Kafar Facebook A Kano Afrika
  • Afirka Ta Kudu Ta Bayyana Yadda Aka Yaudari ‘Yan Kasar Ake Tilasta Musu Ayyukan Bauta Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.