Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Sojin Kasar Congo Da ‘Yan Tawaye Sun Kara Shiga Yankin Uvira
Published: January 19, 2026 at 5:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 19, 2026

Sojojin kasar Congo da wasu dakarun ‘yan tawaye masu marawa gwamnati baya sun kara shigowa yankin gabashin garin Uvira, a cewar mazauna garin ranar Litinin, wata daya kacal bayan da ‘yan tawayen M23, da Rwanda ke marawa baya suka mamaye garin, abin da ya wargaza kokarin kawo zaman lafiya da shugaban Amurka Donald Trump ke neman sasantawa.

Dakarun M23 sun shiga Uvira, garin da ke kusa da iyakar kasar Congo da Burundi, wanda kuma yake sansani me muhimmanci ga sojojin Congo, ranar 10 ga watan Disamba, kwanaki bayan shugaban Congo Felix Tshisekedi da shugaban Rwanda Paul Kagame suka gana da shugaban Amurka Donalad Trump a Washington don kara jaddada kudurin yarjejeniyar wanzar da zaman lafiya a yankunan su.

A watan Disamba, bayan da sakataren harkokin wajen Amurka, Marco Rubio ya ce abinda Rwanda ke aikatawa a gabashin Congo da ke da arzikin ma’adanai, ya sabawa yarjejeniyar zaman lafiya da aka kulla, dakarun na M23 suka dau alwashin janyewa daga Uvira don bawa tattaunawa kan zaman lafiya dama

Labarai, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Sojin Saman Najeriya Sunyi Gagarumar Nasara A Yankin Borno
Next Post: Dakarun Gwamnatin Kasar Sham Tayi Mamaya Zuwa Gabashin Kasar

Karin Labarai Masu Alaka

Gwamnatin Najeriya Tace Ta Farmaki Mayakan ISIS A Jihar Sokoto Labarai
Kenya Ta Cimma Yarjejeniya Da Kasar Rasha Afrika
Shugaban Najeriya Bola Tinubu Zai Ziyarci Jihohin Borno,Bauchi Da Legas Labarai
Isra’ila Zata Karbi Mutanenta A Yankin Gaza Labarai
An Kashe Mayakan Sakai 67 A Pakistan Sauran Duniya
Addini Ko Kabilanci Basu Da Gurbi Cikin Ta’addanci Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Najeriya Da Amurka Sun Amince Su Haɗa Kai Don Inganta ’Yancin Addini Da ƙarfafa Tsaro A Nijeriya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Donald Trump Yace Basu Cimma Matsaya Da Benjamin Natanyahu Ba Afrika
  • Gwamnatin Kasar Ghana Ta Rage Farashin Cocoa Afrika
  • ‘Yan Tawaye A Burkina Faso Sun Kashe ‘Yan Kasar Ghana Afrika
  • Rasha Ta Gargadi Amurka Da Isra’ila Kan Harin Iran Afrika
  • Tsananta Hukunci Ga Masu Fyade Kan Takaita Cin Zarafin Yara Labarai
  • Iran Da Amurka Zasu Kulla Yarjejeniyar Nukiliya Amurka
  • Na Duke Tsohon Ciniki Shirye-Shirye
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.