Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Najeriya Taja Hankalin ‘Yan Najeriya Mazauna Iran Da Kasashen Larabawa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnan Gombe Yace An Sace Yara 48 A Jihar Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • ‘Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Tabbas Za’a Gudanar Da Gasar Firimiya Lig Ta Najeriya
Published: November 23, 2025 at 1:02 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Hukumar shirya Gasar firimiya ta Najeriya NPFL ta ɗauke wasan gida na Katsina United daga Jos zuwa Ilorin.

Hukumar Nigeria Premier Football League (NPFL) ta sanar da sabon tsarin ne na mayar da sauran wasannin gida na Katsina United daga Jos zuwa Ilorin, bayan sake duba batutuwan tsaro da na gudanarwa da suka taso a baya-bayannan.

A cewar Jami’in hulda da Jama’a na kungiyar kwallon kafa ta Katsina United Nasir Gide ga me da lamarin. Yayi karin haske akan wannan mataki.

“Tabbas haka ne batun yake amman mun mai da lamarin gurun Allah, babban abunda yake gabanmu shine ƙungiyar tana kokarin ganin ta kara wa ‘yan wasanta kwarin gwiwa don tunkarar duk wani kalubale. “Inji Nasir Gide.

Ya kuma kara da janhakalin hukumar shirya gasar Firimiyar Najeriya da su dinga hukunta alkalanwasa idan sunyi ba dai dai ba.

In za’a iya tunawa hukumar ta NPFL ta hukunta Katsina United ne bayan wasan da suka yi kunnen doki da Barau FC suka tashi 1-1 wanda magoya bayanta suka tada yamutsi. Katsina United zata karbi bakoncin Enyimba FC a ranar Litinin mai zuwa a wasan mako na 14.

Wasanni

Post navigation

Previous Post: Sabon Jadawalin Gasar Kwalon Kafa Ta Turai 2026
Next Post: ‘Yan Kungiyar Boko Haram Sun Yi Awon Gaba Da Mata 13 A Borno

Karin Labarai Masu Alaka

Najeriya Ta Mika Koke Ga FIFA Tana Zargin DR Congo Ta Sanya ‘Yan Wasan Da Basu Cancantaba Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Ahmed Musa, Yayi Ritaya A ƙwallon ƙasa Da ƙasa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Kocin Ranchers Bees Ya Yi Murabus Wasanni
CAF Ta Ci Tarar Ƙasar Masar Dala 5,000 AFCON 2025 Wasanni
Nasarawa Ce Zakara A Wasan Kwallon Kafa Ta Kurame 2025 Wasanni
CAF Ta Dakatar Da Kocin Senegal Pape Thiaw Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ‘Yan Uwa Musulmi A Jihar Gombe Sunyi Allah Wadai Da Kisan Ayatollah Khomeini
  • An Samu Kaburbura Biyu Dauke Da Gawarwaki 173 A Kasar Kwango
  • Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi
  • Karancin Iskar Gas Kalubale Ne Ga Wutar Lantarki
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Kyaftin Na Super Eagles Ya Yi Ritaya. Wasanni
  • Kasar China Ta Sauka Daga Ragamar Bada Bashi Labarai
  • Sojoji Sun Yi Juyin Mulki A Guinea Bissau Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Tarayya Na Kokarin Hana Demokraɗiyya A Najeriya Siyasa
  • Kauran Bauchi: Muna Nan A PDP Daram! Siyasa
  • Dottin Shara Ya Damu Jama’ar Havana Kasar Cuba Labarai
  • Wike: Bazamuyi Sake Fubara Ya Sake Samun Nasara Ba Najeriya
  • Amurka Zata Hana Kwankwaso Shiga Kasar Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.