Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Najeriya Taja Hankalin ‘Yan Najeriya Mazauna Iran Da Kasashen Larabawa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnan Gombe Yace An Sace Yara 48 A Jihar Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • ‘Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Tsarin Haraji Mai Cike Da Ayoyin Tambaya Na Shirin Fara Aiki
Published: December 31, 2025 at 2:35 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

A Najeriya batun kwaskwarimar dokar haraji da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya kudiri aniyar yi ne ke ci gaba da daukar hankalin ‘yan kasar.

A tsarin sabuwar dokar dai akwai batun kara yawan kudin da za’a cire a cikin asusun ajiya na Banki ga kowane dan kasar, lamarin da masana tattalin arziki sukace tabbas da sake.
Bayanai dai sun nuna yanzu ‘yan Najeriya na ci gaba da nuna yatsa ga ‘yan Majalisun su tare da yi musu kashedi na kar suyi kuskuren sanya hannu a wannan dokar.
Alh. Kabiru Abubakar Mai Jama’a mai sharhi kana masanin tattalin arziki, yana mai cewar akwai fargaba bisa la’akari da wani tsari na yanayin cinikayya a cikin sabbin tsarin harajin.
Shi kuwa Hon. Audu Buba dan Majalisar wakilan mai wakiltar Mazabar Chanchaga a Jihar Neja, a karkashin Inuwar Jam’iyyar PDP yana ganin  ‘yan kasa suna da damar yin korafi akan wannan batu. Don kuwa duk wakili yana amsa sakon jama’ar shi ne.
https://gtahausa.com/wp-content/uploads/2025/12/SABUWAR-DOKAR-HARAJI.mp3
Labarai

Post navigation

Previous Post: An Gudanar Da Addu’o’i Na Musamman Don Neman Zaman Lafiya
Next Post: Jam’iyyar ADC Ta Karbi Peter Obi Da Wasu Manyan ‘Yan-Siyasa

Karin Labarai Masu Alaka

Makarantun Allo Zasu Yi Gogayya Da Na Boko Labarai
Ethiopia Tana Horas Da Dakarun RSF A Wani Sansani Afrika
Gwamnatin Kano Ta Rufe Gidajen Bukukuwa Da Shakatawa Labarai
Nigeria Zata Bude Asusun Dala Bilyan Biyu Don Habaka Sashin Makamashi Labarai
Ruwan Sama Ya Dai-Daita ‘Yan Gudun Hijira A Gaza Labarai
Kungiyar EU Zata Taimakawa Somalia Da Kudade Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ‘Yan Uwa Musulmi A Jihar Gombe Sunyi Allah Wadai Da Kisan Ayatollah Khomeini
  • An Samu Kaburbura Biyu Dauke Da Gawarwaki 173 A Kasar Kwango
  • Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi
  • Karancin Iskar Gas Kalubale Ne Ga Wutar Lantarki
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Kasar Jamus Ta Haramtawa Yara Kasa Da Shekaru 14 Hawa Dandalin Sada Zumunta Labarai
  • Hukumomin Tsaron Kenya Sunce ‘Yan Kasar Suna Fafata Yaki Da Dakarun Rasha A Ukraine Afrika
  • Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Hadakar Ta Da Amurka Wajen Yakar ‘Yan Ta’adda Najeriya
  • Jihar Kano Tayi Rashin ‘Yan Majalisu Biyu Najeriya
  • ECOWAS Zata Taimakawa Kasar Benin Da Dakarun Soji Afrika
  • An Kashe Falatsinawa Biyar A Wani Hari Da Isra’ila Takai Wata Makaranta A Gaza Tsaro
  • Mace Ta Farko Da Zata Shugabanci Jami’ar Northwest Dake Kano Najeriya
  • An Gudanar Da Zanga-Zanga A Guinea-Bissau Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.