Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani Afrika
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027 Afrika
  • Najeriya: Gombe ‘Yan Sanda Sun Kammala Bikin Ranar Matasa Da Dasa Itatuwa Domin Makoma Mai Ɗorewa Afrika
  • Inuwa Yahaya Zai Jagoranci Tattara Masu Ruwa da Tsaki Na APC A Arewa Maso Gabashin Najeriya Afrika
  • APC Ta Tsayar Da Usman Maijama’a Kallamu A Zaɓen Cike Gurbi Na Gombe, Kwami Da Funakaye Afrika

An Sace Masu Ibada A Wata Majami’ar Ecwa A Jihar Kogi
Published: December 15, 2025 at 6:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

An sace sama da masu ibada 20 a harin da aka kai cocin ECWA a Jihar Kogi

Akalla masu ibada 20 aka yi garkuwa da su bayan ’yan bindiga sun kai hari Cocin First ECWA da ke Ayetoro Kiri, Ƙaramar Hukumar Kabba/Bunu ta Jihar Kogi, yayin ibada a ranar Lahadi.

Rahotanni sun ce maharan sun shigo cocin ne suna harbe-harbe domin tayar da hankula, inda suka sace wasu daga cikin masu ibada sannan suka tsere tdazuzzuka, Mutum ɗaya mai suna JayJay ya mutu a harin.

Harin ya ƙara tayar da hankula kan tabarbarewar tsaro a yankin Okun, musamman ganin cewa wannan shi ne hari na biyu da aka kai wa coci cikin ’yan makonni, lamarin da ya sa mazauna yankin ke kira da a ƙara tsaurara matakan tsaro.

Tsaro

Post navigation

Previous Post: Duniyar Dambe A Makon Jiya
Next Post: Kungiyar ECOWAS Ta Koka Game Da Yawan Juyin Mulki A Kasashen Afirka

Karin Labarai Masu Alaka

Shugaba Trump Yayi Barazanar Tarwatsa Cibiyar Makamashin Iran Amurka
Harin ‘Yan Daba Ya Hallaka Mutane 70 A Kasar Haiti Labarai
Sojin Najeriya Da Amurka Sun Hallaka Jagoran ISIS Afrika
Wasu Mayakan ‘Yan Tawaye Sunkai Hari Filin Jirgin Saman Kasar Kwango Labarai
Rundunar ‘Yan Sandan Kebbi Ta Dakile Yunkurin Garkuwa Da Mutune, Ta Kama Masu Laifi Afrika
Iran Tayi Allah Wadai Da Kai Hari Cibiyar Pars Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kasashen Amurka Da China Sun Matsawa Ghana Domin Rage Kudaden Haraji Afrika
  • Shugaban Koriya Ta Arewa Ya Gabatar Da Gwajin Makami Mai Linzami Afrika
  • China Ta Yi Kira Da Kasashen Gabas Ta Tsakiya Su Hada Kai Labarai
  • Sojoji Sun Fatattaki ‘Yan Ta’adda A Borno Tsaro
  • Dangote Ya Bukaci ICPC Ta Binciki Shugaban NMDPRA Najeriya
  • Gwamnatin Bauchi: Ba Zamu Bude Makarantu Ba Sai 2026 Labarai
  • Iran Ta Kai Hari Matatar Mai A Kuwait Afrika
  • Koriya Ta Arewa Ta Gudanar Da Gwajin Makami Mai Linzami Tsaro
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.