Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama Afrika
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara Afrika
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe Afrika
  • Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta Tsaro Afrika
  • Gombe Ta Haɗa Kai Da UNICEF Don Kare Yara Daga Tamowa Tun Kafin Haihuwa Afrika

Umar Ya Lashe Kyautar Gwarzon ‘Dan-Wasa Na 2025
Published: November 18, 2025 at 4:51 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Dan wasan kwallon kafa na Barau FC dake Kano a tarayyar Najeriya Muhammad Umar ya lashe Gwarzon dan wasa na wasa (Man of the Match) a fafatawar da ƙungiyar tayi da Enugu Rangers cikin gasar Firimiyar Najeriya 2025 mako na 12 a jiya Litinin.

Barau FC ta doke Enugu Rangers ne da ci 2-0 a filin tunawa da Sani Abacha kofar mata Kano. Bayan kashi daga wasan mai horan da ƙungiyar Ladan Bosso ya bayyanawa manema labarai yadda suka ji da wannan nasara da suka samu.

“Ina godiya wa Allah da wannan nasara kuma ina da tabbacin cewa zamu cigaba da farantawa magoya bayan rai, fatan mu shine mu fice daga wannan mataki da muke ciki don samun wakiltar Najeriya a wasannin Kwantinaltal na Afrika” a cewar Bosso.

Ƙungiyar ta Barau FC tana samun kalubale wajan zura kwallon a raga, wanda hakan yake kawo mata cikas inda take matsayi na 16 daga kasan teburen gasar Firimiyar Najeriya ta 2025.

https://gtahausa.com/wp-content/uploads/2025/11/RAHOTON-WASANNI-SAFE-18-11-2025.mp3
Wasanni

Post navigation

Previous Post: Shirin Safe 0500 UTC Yau Litinin 11.17.2025
Next Post: Shirin Dare 2030 UTC Yau Talata 11.18.2025

Karin Labarai Masu Alaka

Senegal Ta Lashe Gasar Kofin Nahiyar Afirka Afcon 2025. Wasanni
Tabbas Za’a Gudanar Da Gasar Firimiya Lig Ta Najeriya Wasanni
Dangantaka Tayi Tsamari Tsakanin Salah Da Slot. Wasanni
Real Madrid: Ta Kori Xabi Alonso Bayan Rashin Nasara A Wasan Kofin Sfaniya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Alkalan Wasannin Kwallon Kafa A Ghana Zasu Samu Inshora Wasanni
An Dakatar Da Daniel Bisa Zargin Fyade Wasanni

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe
  • Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta Tsaro
  • Gombe Ta Haɗa Kai Da UNICEF Don Kare Yara Daga Tamowa Tun Kafin Haihuwa

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • An Tsinci Gawar Yarinya A Gombe Najeriya
  • Hafsan Sojin Najeriya: Samar Da Sabbin Wajen Horas Da Sojoji Zai Inganta Tsaro Tsaro
  • Sojoji Sun Yi Juyin Mulki A Guinea Bissau Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnonin Arewa Sunyi Allah Wadai Da Matsalar Tsaro A Shiyar Labarai
  • An Gudanar Da Addu’o’i Na Musamman Don Neman Zaman Lafiya Labarai
  • An Kai Hari Babbar Tashar Iskar Gas A Iran Afrika
  • Kayan Jinya Da Ayyukan Kiwon Lafiya Suna Barazanar Karewa A Sudan Kiwon Lafiya
  • Ministan Yaɗa Labarai: Ceto Daliban Neja An Samu Natsuwa A Kasa Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.