Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani Afrika
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027 Afrika
  • Najeriya: Gombe ‘Yan Sanda Sun Kammala Bikin Ranar Matasa Da Dasa Itatuwa Domin Makoma Mai Ɗorewa Afrika
  • Inuwa Yahaya Zai Jagoranci Tattara Masu Ruwa da Tsaki Na APC A Arewa Maso Gabashin Najeriya Afrika
  • APC Ta Tsayar Da Usman Maijama’a Kallamu A Zaɓen Cike Gurbi Na Gombe, Kwami Da Funakaye Afrika

Donald Trump Yace Basu Cimma Matsaya Da Benjamin Natanyahu Ba
Published: February 12, 2026 at 7:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump ya fada ranar laraba cewa, basu cimma takamammen matsaya ba da PM Isra’ila Benjamin Netanyahu bayan shawarwari da suka yi game da lamarin Iran, duk da haka yace Amurka zata ci gaba da shawarwari da Iran watakil a cimma yarjejeniya.

Netanyahu, wanda ake tsammanin zai matsawa shugaba Trump ya fadada batutuwa da Amurka zata tattauna da Iran su hada da kayyade makamai masu linzami na kasar, ya jaddada muhimmancin a duba batun bukatun tsaron Isra’ila, amma bai nuna alamun ko shugaba Trump ya amincce da haka ba.

Shugabannnin biyu sun tattauna cikin sirri na tsawon sa’ao’i biyu da rabi, lamarin da shugaba Trump ya kira ganawa mai ma’ana, sai dai yace babu wasu muhimman batu da suka tsaida shawara akai.

Ahalinda ake ciki kuma, wata kotu a Isra’ila ta baiwa gidajen yarin kasar su baiwa falasdinawa karin abinci saboda suna jin ‘yunwa.

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Asusun IMF Ya Bukaci Afirka Ta Kudu Ta Rage Bashin Da Suke Karba
Next Post: Amurka Tafara Mayar Da ‘Yan Afghanistan Da Suka Makale A Qatar

Karin Labarai Masu Alaka

An Kusa Kawo Karshen Matsalolin Tsaro A Jihar Filato Afrika
Sarkin Gombe Ya Ziyarci Gwamna Inuwa Yahaya Afrika
Barayin Waya Sun Yanke Yatsun Hannu Guda Biyu Da Gefen Kunne A Bauchi Labarai
Trump: Zamu Kawo Zaman Lafiya A Fadin Duniya Amurka
An Kama Tsohon Jakadan Birtaniya A Amurka Peter Mandelson Amurka
An Gano Wani Kurkukun Sirri Da Ake Azaftar Da Mutane A Kasar Libya Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Bisa Alamu Hadinkan Kasashen Yankin Sahel Zai Haifar Da Nagarta Afrika
  • Rundunar Sojin Amurka Zasu Kaiwa Iran Hari Amurka
  • Lakurawa Sun Kashe A Ƙalla A Mutane 34 A Jihar Kebbi Labarai
  • Iran Da Amurka Sun Gindayawa Juna Ka’idojin Tsagaita Wuta Afrika
  • Kananan Hukumomi Na Kokarin Karbar Kudadensu Daga Jihohi Najeriya
  • Sabon Magajin Garin New York Zai Soke Wasu Dokoki Amurka
  • Hukumar NDLEA Ta Lalata Gonakin Wiwi A Ekiti Afrika
  • Eberechi Eze Ba Zai Buga Wasannin Da Ingila Za Tayiba Arteta Wasanni
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.