Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

‘Yan Gudun Hijira A Kasar Libya Suna Fuskantar Cin Zarafi
Published: February 18, 2026 at 5:21 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

‘Yan Gudun hijira a kasar Libya, ciki har da kananan yara mata na fuskantar barazanar kisa, azabtarwa ko tozarci, ko kuma a mayar da su bayi, a cewar wani rahoto daga Majalisar Dinkin Duniya da yayi kira da a dakatar da zirga-zirgar jiragen ruwa masu daukan ‘yan gudun hijira zuwa kasar har sai an tabbatar da kare hakkin mutane.

Kasar Libya ta zamo hanya da ‘yan gudun hijira ke ratsawa ta cikin kogin Mediterranean zuwa Turai don gujewa yaki da talauci tun bayan hambarar da mulkin shugaba Mu’ammar Gaddafi a shekarar 2011.

Rahoton na Majalisar Dinkin Duniya da aka wallafa ranar Talata, ya ce miyagun masu safarar mutane dake da alaka da hukumomin Libya da kuma gungun masu laifi a wasu kasashe, suna kame ‘yan gudun hijirar, su raba su da ‘yan uwan su, a kuma tsare su ba tare da kwakkwarar tuhuma ba.

Gwamnatin kasar Libya da kuma ofishin jakadancin ta na Geneve basu mayar da martani kan wannan magana ba.

Afrika, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Turkiyya Ta Zargi Alakar Isra’ila Da Somaliya
Next Post: Kasar Habasha Da Turkiyya Sun Kulla Yarjejeniyar Makamashi

Karin Labarai Masu Alaka

Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda Afrika
Amurka Zata Fice Daga Iran Cikin Gaggawa Afrika
Tantance Gaskiyar Bayanai Shi Ne Ginshiƙin Aikin Jarida Mai Nagarta – Abdulaziz Afrika
‘Yan Tawayen Houthi Sunkai Hari Isra’ila Afrika
Afrika Ta Kudu Ta Dora Haraji Mai Yawa Kan Karafa Afrika
Gwamnatin Kasar Ghana Ta Rage Farashin Cocoa Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Anyi Asarar Biliyoyin Naira A Gobarar Kasuwar Singa Labarai
  • Hukumar Ƴan Sanda Ta Musanta Zargin Kashe Ɗan Achaba a Gombe Tsaro
  • An Tsaurara Tsaro Yayin Da Tehran Ke Shirin Karɓar Masu Jimamin Ayatollah Khamenei Afrika
  • Zabebben Shugaban Hungary Yace Zaidawo Da Tsarin Dimokraɗiyya Afrika
  • Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Zata Karbi ‘Yan Gudun Hijirar Da Amurka Ta kora Afrika
  • Baba Malam Ya Lallasa Abokan Hamayya Da Kuri’u Sama Da Dubu 236 A Zaben Fidda Gwani Afrika
  • Abba Kabir Yusuf Ya Koma Jam’iyar APC Siyasa
  • Mataimakin Shugaban Amurka Ya Sauka A Islamabad Domin Tattaunawa Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.