Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

An Canza Shugabannin Hukumar Hakar Ma’adanai A Congo
Published: February 24, 2026 at 11:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 24, 2026

Shugaban jamhuriyar Dimokraɗiyyar kwango ya canza shugabancin hukumar kula da ma’adinai na kasar, kamar yadda gwamnatin ta bada sanarwa ranar Litinin, wannan gagarumin garambawul ne a dai dai lokacin da shawarwari da Amurka dangane ma’dinan kasar suke kankama.

Wani babban jami’in gwamnatin kasar Deogratias Ngele Masudi, zai karbi shugabancin hukumar, yayinda Baraka Kabemba, zai zama shugaban gudanarwa mai cikakken iko, kamar yadda sanarwar gwamnati da aka karanta a tashar talabijin ta kasar.

Tsohon shugaban hukumar kula da harkokin ma’adinan Guy Robert Lukama, yanzu shine shugaban kamfanin hakar zinari na kasar, kamar yadda sanarwar ta fada.

Nan take dai babu cikakken bayani ko wannan garambawul da gwamnati tayi yana da wata nasaba da yunkurin da gwamnatin Kwangon take yi na shawo kan Amurka ta sa kasashen yammaci su Zuba jari a bangaren ma’adinai karkashin yarjejeniya da kasashen biyu suka kulla, wadda tayi tanadi ga kasar game da tsaro.

Labarai, Sauran Duniya

Post navigation

Previous Post: Aikin Layin Dogon Kasar Uganda Zai Hade Kasar Da Tanzania Da Kwango
Next Post: Ana Zargin Tsohon Shugaban Kasar Philippines Da Ta’addaci A Lokacin Mulkinsa

Karin Labarai Masu Alaka

Rwanda Tana Keta Yarjejeniyar Zaman Lafiya – Tshisekedi Labarai
Karo Na Biyu Cikin Kwanaki 29 An Samu Gobara A Kasuwar Katako Labarai
Isra’ila Zata Karbi Mutanenta A Yankin Gaza Labarai
Gombe Ta Zo Ta Biyu Wajen Aiwatar Da Shirin L-PRES Afrika
Sojin Saman Najeriya Sun Lalata Sansanonin ‘Yan Ta’adda Afrika
Gwamnonin Arewa Sunyi Allah Wadai Da Harin Jos Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kotu A Najeriya Ta Kame Mutane Bisa Zargin Ta’addaci Afrika
  • Najeriya Zata Kara Mai Da Take Hakowa Afrika
  • NNPC Da Wasu Kamfanoni Sunyi Yarjejeniyar Iskar Gas Najeriya
  • Gwamnatin Tarayya Za Ta Sake Fasalin Shirin NYSC Afrika
  • Layin Raba Wutan Lantarki Na Najeriya Ya Fashe Labarai
  • Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Hadakar Ta Da Amurka Wajen Yakar ‘Yan Ta’adda Najeriya
  • Wani Dan Bindiga Ya Harbi Dakarun Tsaron Cikin Gida Su Biyu A Washington DC Labarai
  • Najeriya Da Kasar Saudiya Sun Kulla Yarjejeniyar Tsaro Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.