Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Amurka Zata Tantance Fararen Fata ‘Yan Afirka Ta Kudu
Published: February 27, 2026 at 4:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Amurka tana burin tantance farar fata ‘yan Afirka ta kudu dubu 4,500 ko wani wata a zaman ‘yan gudun hijira zuwa Amurka, adadin ya haura yawan bakin haure da Amurka zata karba a shekara da gwamnatin shugaba Trump ta fada, har ma an girke karin rumfuna ko ofisoshi na wucin gadi a harabar ofishin jakadancin Amurka a Pretoria domin talafawa wannan shiri, kamar yadda bayanai da suke kunshe a takardun kwantiragin wannan aiki suka nuna.

Wannan sabon yunkurin, da ba’a bada sanarwa akai ba dake kunshe cikin wata kasidar ma’aikatar harkokin wajen Amurka mai kwanan watan 27 ga watan Janairu, ya nuna kokarin zafafa shigo da farar fata ‘yan Afirka ta kudun, yayinda Amurkan ta takaita ‘yan gudun hijira daga wasu kasashe.

Shugaba Trump, yace Amurka zata karbi ‘yan gudun hijira 7,500 kadai daga ko ina fadin duniya a bana, yayinda shawarwarin gwamnatin Amurka bara ya nuna kasar tana shirin zata karbi ‘yan gudun hijira dubu 40 ko fi. Zuwa yanzu dai farar fata ‘yan Afirka ta kudu dubu biyu ne suka shigo Amukra zuwa 31 ga watan Janairun bana.

Ahalinda ake ciki, Amurkan ta dakatar da shirin karbar ‘yan gudun hijiran ciki harda farar fata daga Afirka ta kudun.

Afrika, Amurka, Labarai

Post navigation

Previous Post: Shugaban Hukumar Hana Yaduwar Cututtuka A Afirka Yace Akwai Rashin Fahimta A Tsakanin Kasashen Da Amurka Take Tallafawa
Next Post: Kungiyar EU Zata Taimakawa Somalia Da Kudade

Karin Labarai Masu Alaka

An Maka Wasu Jami’an Immigration A Kotu Bisa Zargin Rashin Da’a A Birtaniya Labarai
Shugaba Trump Yace Zai Dakatar Da Kai Hari Cibiyar Makamashin Iran Afrika
Isra’ila Zata Mamaye Lebanon Labarai
‘Yan Tawayen Houthi Sunkai Hari Isra’ila Afrika
Amurka Zata Bawa Sojojin Najeriya Horo Labarai
Gwamnatin Amurka Na Kokarin Watsi Da Tsohuwar Dokar Jones Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Rikicin Aure: Albani Agege Ya Zargi Sheikh Gumi Da Boye Matarsa ‘Yar Morocco Afrika
  • Shugaba Bola Tinubu Ya Tafi Turai Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Magoya Bayan Dan Hamayya A Afirka Ta Kudu Sun Hallara A Kotu Afrika
  • Papa Roma Leo Yayi Gargadi Game Da Rushewar Dimokraɗiyya Afrika
  • ‘Yan Tawayen Houthi Sunkai Hari Isra’ila Afrika
  • Jami’yar ADC A Najeriya Ta Kori Nafiu Bala Afrika
  • Ambaliyar Ruwa Yayi Ajalin Mutane A Nairobi Afrika
  • Matsayar Iran Na Kera Makamin Nuclear Bazai Sanja Ba Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.