Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Kuɓutar da Yaro Daga Hannun Masu Garkuwa Afrika
  • Tinubu Ya Buɗe Katafaren Kamfanin Sarrafa Lithium Domin Bunƙasa Tattalin Arziki Afrika
  • Sojoji Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 1,597, Sun Ceto Mutane 1,516 – DHQ Afrika
  • Ministan Yaɗa Labarai Ya Yi Kira Ga Haɗin Kai Domin Bunƙasa Maɗaba’u Afrika
  • Mataimakin Shugaban kasar Najeriya Ya Kaddamar Da Taron Zuba Jari A Jihar Jigawa Afrika

Kasar Gabon Ta Nemi Tallafin Asusun Bada Lamuni Na IMF
Published: March 12, 2026 at 7:05 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A hukumance kasar Gabon ta bukaci wani shiri daga asusun bada lamuni na duniya, matakin da zai taimaka wajen daidaita kudaden kungiyar OPEC ta Afrika ta tsakiya da kuma karfafa gaskiya, kamar yadda mai magana da yawun asusun ya shaida wa kamfanin dillancin labarai na Reuters a ranar Laraba.

A ranar Juma’a ne IMF ta kammala ziyarar kwanaki 10 a kasar mai mutane miliyan 2.6, wadda ita ce ta farko tun bayan da gwamnatin kasar ta ce tana son lamuni na IMF bayan ta yi wasa da ra’ayin ta sama da shekara guda.

Masu zuba jari da hukumomin suna kallon shirin na IMF a matsayin mai mahimmanci, amma damuwa game da bayyana gaskiyan basussukan Gabon da nufin gwamnati na ingiza sauye-sauyen kasafin kudi, wanda aka bayyana a matsayin “tsattsauran ra’ayi da rashin amincewa,” ya haifar da shakku.

Wani mai magana da yawun asusun ya ce kungiyar tasu ta tattauna batutuwan da suka shafi manufofin gwamnatin Gabon da tsare-tsaren yin garambawul.

“Tattaunawar ta nuna fa’idar da ake iya samu na sauye-sauyen da ake ci gaba da yi, inda suka nuna muhimmancin tabbatar da tsare-tsare na kasafin kudi domin kiyaye zaman lafiyar Gabon da yankin,” in ji kakakin.

Afrika, Labarai, Sana'o'i, Sauran Duniya

Post navigation

Previous Post: Kasar Afirka Ta Kudu Ta Gayyaci Sabon Jakadan Amurka
Next Post: Aminu Tambuwal Ya Fice Daga PDP Ya Koma ADC

Karin Labarai Masu Alaka

Tinubu Ya Yi Allah Wadai Da Kashe-kashen Jos Da Kaduna Afrika
NDLEA Ta Fara Binciken Kwakwaf Akan Wasu ‘Yan Mata Dake Kai Kwaya Gidan Yari Labarai
Hukumar ‘Yan Sanda Ta Dawo Da Dokar Zirga Zirgar Babura A Jihar Gombe Afrika
Nijar: Zamu Tsananta Bincike A Bakin Iyakokin Mu Afrika
An Sako Dan Siyasar Kasar Venezuela Daga Gidan Yari Labarai
Sojojin Kasar Isra’ila Sun Kashe Wani Babban Kwamandan Hamas Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Kuɓutar da Yaro Daga Hannun Masu Garkuwa
  • Tinubu Ya Buɗe Katafaren Kamfanin Sarrafa Lithium Domin Bunƙasa Tattalin Arziki
  • Sojoji Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 1,597, Sun Ceto Mutane 1,516 – DHQ
  • Ministan Yaɗa Labarai Ya Yi Kira Ga Haɗin Kai Domin Bunƙasa Maɗaba’u
  • Mataimakin Shugaban kasar Najeriya Ya Kaddamar Da Taron Zuba Jari A Jihar Jigawa

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Afirka Ta Kudu Tace Bazata Yanke Alaka Da Iran Ba Afrika
  • Majalisar Tarayya Ta Amince Da Gyara Dokar Kasafin Kudi Labarai
  • Hukumar ICPC Ta Kwato Makudan Kudade Rediyo
  • Gwamna Ahmad Aliyu Na Jihar Sokoto Ya Gabatar Da Kasafin Fiye Da Naira Biliyan 700 Labarai
  • Kasar China Ta Kaddamar Da Rawar Daji A Yankin Taiwan Labarai
  • An Kashe Sojojin Bangladesh A Kasar Sudan Tsaro
  • Shugaban Amurka Zai Sake Gine Gaza Amurka
  • An Gudanar Da Idin Karamar Sallah A Birnin Niamey Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.