Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Shugaba Tinubu Ya Bukaci Samar Da Zaman Lafiya A Filato Afrika
  • Kotu Tayi Watsi Da Tarukan ADC Bangaren David Mark Afrika
  • NAHCON Ta Fitar Da Jadawalin Hajjin Bana 2027 Afrika
  • Gwamnatin Najeriya Ta Jinjinawa Saudiya Afrika
  • Peter Obi Ya Gayyaci Gwamnan Bauchi Bala Abdulkadir Kan Yazo Su Hada Kai Su Gyara Nijeriya. Labarai

Iran Zata Mayarwa Amurka Martanin Harin Kharg
Published: March 14, 2026 at 7:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Iran ta ce zata mai da martani kan harin da Amurka ta kai a cibiyar mai dake tsibirin Kharg. Fadar gwamnatin Tehran tayi kira ga mutane a Hadaddiyar Daukar Larabawa da su fice daga tasoshi da wurin ajiye jiragen ruwa, da kuma wuraren da ‘yan kasar Amurka ke boyewa, a cewar wani mai magana da yawun sojin Iran. Wani hoton bidiyo ya nuna hayaki ya turnuke a cibiyar mai ta Fujairah dake Hadaddiyar Daular Larabawa.

Iran tayi gargadin cewa zata far ma maboyun Amurkawa a Hadaddiyar Daular Larabawa, shi kuma a nasa bangaren, shugaban Amurka Donald Trump ya ce kasashe da yawa zasu aike da jiragen yaki yankin, domin a bar jiragen dakon man su wuce ta mashigin ruwa na Hormuz da Iran ta rufe. Bai yi karin bayani game da kasashen da zasu yi hakan ba, amma a wata wallafa da yayi a shafin sa na sada zumunta na Truth Social, ya ce yana fata China, Faransa, Japan, Koriya ta Kudu, Birtaniya da sauran kasashe zasu aike da jiragen yakin wajen.

Yakin da aka kusan mako uku ana fafatawa yayi sanadiyyar rayukan mutane fiye da dubu biyu, kuma ya hadddasa hargitsi irin wanda ba’a taba samun irin sa ba tarihi na samar da man fetur a duniya.

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Yakin Gabas Ta Tsakiya Ya Kawo Cikas Ga Cinikin Nama A Kenya
Next Post: Shugaban Amurka Yayi Watsi Da Tattaunawar Kawo Karshen Yaki Da Iran

Karin Labarai Masu Alaka

Shugaban Kasar Ghana Ya Soki Manufofin Gwamnatin Amurka Afrika
Hukumar Tsaron Teku A Libya Tafara Janye Jirgi Mai Dauke Da Iskar Gas Labarai
EFCC Ta Tsare Tsohon Minista Abubakar Malami Tsaro
Nuhu Ribadu Ya Mika Yara 130 Da Aka Kubutar Ga Gwamna Bago Tsaro
An Gurfaranar Da Wadanda Ake Zargi Takai Hari Gaban Kotu Najeriya
Gwamnatin Somaliya Da MDD Sun Bayyana Cewa Kimanin Mutane Miliyan Shida Da Rabi Suna Fuskantar Barazanar Yunwa Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Shugaba Tinubu Ya Bukaci Samar Da Zaman Lafiya A Filato
  • Za’ayi Auren Zawarawa Dubu Uku A Kano
  • Kotu Tayi Watsi Da Tarukan ADC Bangaren David Mark
  • Matasa Sun Sayawa Ferfesa Pantami Fom Din Takarar Gwamnan Gombe
  • NAHCON Ta Fitar Da Jadawalin Hajjin Bana 2027

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Channels TV: Ta Yi Rashin Hazikin Dan Jarida Mr Khani Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Hukumar EFCC Ta Kama Dan Kasuwa A Kamaru Afrika
  • Burkina Faso: Mun Kama Sojojin Najeriya da Jirgin Yaki Bisa Shigowa Ba Bisa Ka’ida Ba Afrika
  • Ukraine Ta Mika Wa Amurka Daftarin Yarjejeniya Da Rasha Sauran Duniya
  • Hari Da Jirgi Marar Matuki Ya Kashe Mutane Da Dama A Darfur Labarai
  • Mabiya Addinin Kirista Da ‘Yan Bindiga Suka Sace Sun Kubuta Labarai
  • Amurka Ta Kama Tsohon Ministan Kudin Kasar Ghana Afrika
  • Farfesa Inuwa Ja’afaru Yakarbi Ragamar Shugabancin Jami’ar Kashere Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.