Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Kotu Ta Bada Belin Nasiru El Rufai Afrika
  • Najeriya Da Jamus Sun Kulla Yarjejeniyar Zuba Jari Afrika
  • Zaben Fidda Gwani Ya Gudana Lafiya A Jihar Gombe Afrika
  • Sojin Najeriya Da Amurka Sun Hallaka Jagoran ISIS Afrika
  • Hukumar ‘Yan Sanda Tayi Yarjejeniya Da ‘Yan Takara A Gombe Afrika

Kayan Jinya Da Ayyukan Kiwon Lafiya Suna Barazanar Karewa A Sudan
Published: March 18, 2026 at 8:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A Sudan nan da mako biyu kayan jinya da ayyukan kiwon lafiya a cibiyoyin kiwon lafiyar kasar za su kare, sakamakon rikicin da ake yi a gabas ta tsakiya wadda ya janyo tsaiko na jigilar kayan jinya, muddin ba sake hanyar da aka saba bi ba, kamar yadda kungiyar tallafawa yara da ake kira Save the Chldren ta fada.

Yakin da Amurka da Isra’ila suka kaddamar kan Iran wadda yake kara bazuwa ya girgiza hanyoyin zirga zirga da jigila, saboda rufe sararin samaniyar da wasu kasashe suka yi, da kuma dakatar da jigilar kaya ta mashigin ruwan Hormuz.

Akwai magunguna da kayan Kiwon lafiya na kudi samada dala dubu dari shida wadanda ahalin yanzu suka makale a Dubai inji kungiyar da take ayyukan jinkai.

Kimanin cibiyoyin kiwon lafiya na gwamnatin Sudan 90, da suke kula da lafiyar mutane kusan dubu dari hudu sun dogara ne kan wannan kungiyar wajen samarda magunguna da sauran kayan jinya, kuma babu wata kafa a cikin kasar da zata iya samarda haka, inji wani jami’in kungiyar ta Save the Children.

Rikicin da ake yi a Sudan, tsawon shekaru uku yanzu ya raba miliyoyin jama’a da muhallansu, wadda ya haddasa mummunar yanayin zamantakewa mafi tsanani a fadin duniya.

Kiwon Lafiya, Labarai

Post navigation

Previous Post: Na Yi Murabus Ne Don Amurka Ta Keta Haddin Iraniyawa
Next Post: Tinubu Ya Bayyana ‘Yan Bindiga Da Cewa Ruwa Yakarewa Dan Kada

Karin Labarai Masu Alaka

Shugaba Tinubu Ya Taya Musulmai Murnar Sallah, Tare Da Kira Zuwa Ga Kishin Kasa Afrika
Dakarun Gwamnatin Kasar Sham Tayi Mamaya Zuwa Gabashin Kasar Labarai
Magungunan Cutar Kolera Sun Makale A Dubai Afrika
‘Yan Bindiga Sun Kashe Fiye Da Mutane 15 A Kasar Australiya Labarai
Harkar Zirga Zirgar Jiragen Sama Ya Bunkasa A Kenya Afrika
Kasar Faransa Ta Karyata Cire Afirka Ta Kudu Daga G7 Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Kotu Ta Bada Belin Nasiru El Rufai
  • Najeriya Da Jamus Sun Kulla Yarjejeniyar Zuba Jari
  • Zaben Fidda Gwani Ya Gudana Lafiya A Jihar Gombe
  • Sojin Najeriya Da Amurka Sun Hallaka Jagoran ISIS
  • Hukumar ‘Yan Sanda Tayi Yarjejeniya Da ‘Yan Takara A Gombe

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Majalisa Ta Sanya Baki Akan Rikici Tsakanin Dangote Da Hukumar Albarkatun Mai Najeriya
  • Sarkin Gombe Ya Ziyarci Gwamna Inuwa Yahaya Afrika
  • Sheikh Ibrahim Sheikh Dahiru Ya Zamo Khalifan Sheikh Dahiru Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Shugaban Amurka Donald Trump Yace Amurka Zata Kai Babban Farmaki Iran Afrika
  • Amurkawa Suna Turuwa Zuwa Kasar Faransa Duk Da Rashin Jituwa A Tsakanin Kasashen Amurka
  • Dakaru Sun Hallaka ’Yan Ta’adda Masu Yawa – DHQ Afrika
  • ECOWAS Zata Taimakawa Kasar Benin Da Dakarun Soji Afrika
  • Shugaban Koriya Ta Arewa Ya Gabatar Da Gwajin Makami Mai Linzami Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.