Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani Afrika
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027 Afrika
  • Najeriya: Gombe ‘Yan Sanda Sun Kammala Bikin Ranar Matasa Da Dasa Itatuwa Domin Makoma Mai Ɗorewa Afrika
  • Inuwa Yahaya Zai Jagoranci Tattara Masu Ruwa da Tsaki Na APC A Arewa Maso Gabashin Najeriya Afrika
  • APC Ta Tsayar Da Usman Maijama’a Kallamu A Zaɓen Cike Gurbi Na Gombe, Kwami Da Funakaye Afrika

Wani Jirgin Sama Ya Karya Dokar Hana Zirga Zirga
Published: March 30, 2026 at 9:38 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani jirgin sama na farar hula ya karya dokar hana zirga-zirgar jirage a wani yanki a ranar Lahadi kusa da gidan Shugaban Amurka, Donald Trump, na Mar-a-Lago da ke karamar hukumar Palm Beach, a jihar Florida, kafin daga bisani aka “rakashi cikin aminci daga yankin,” a cewar North American Aerospace Defense Command.

A cikin wata sanarwa, NORAD ta ce jirgin ya karya dokar takaita zirga-zirgar jirage ta wucin gadi da misalin ƙarfe 1:15 na rana agogon yankin. Ana yawan sanya irin wannan dokar ne idan Shugaban Amurka yana cikin yankin.

“Yayin da aka tare jirgin, jiragen NORAD sun harba fitilun gargadi, waɗanda jama’a na iya gani,” in ji sanarwar. “An yi amfani da fitilun ne domin jan hankalin matukin jirgin ko sadarwa da shi,” tare da jaddada cewa ba su haifar da wata barazana ga mutanen da ke ƙasa ba.

NORAD ta bayyana cewa an samu irin waɗannan abubuwa sau da dama tun bayan dawowar Trump kan mulki a bara, kuma dukkan su an shawo kansu ba tare da rahoton wata barazana ba.

Amurka, Labarai, Sauran Duniya

Post navigation

Previous Post: Fafaroma Leo Yayi Allah Wadai Bisa Karuwar Yake Yaken Gabas Ta Tsakiya
Next Post: Jagoran Kwankwasiya A Najeriya Ya Koma Jam’iyar ADC

Karin Labarai Masu Alaka

Kimanin Mutane 200 Ne Suka A Mutu A Wani Harin Jirgin Yakin Sojin Najeriya Afrika
Sanata Goje Yayi Watsi Da Fidda ‘Yan Takarar APC A Gombe Afrika
Tinubu Ya Nuna Alhinin Rasuwar Janar Rabe Abubakar, Ya Jajanta wa Iyalansa Afrika
Allah Ya Yiwa Shahararren Dan Jarida Saleh Shehu Ashaka Rasuwa Labarai
Wani Bincike Ya Nuna Cewar Da Wuya Iran Ta Bude Mashigin Hormuz Afrika
Atiku Ya Bukaci Hadin Kan ‘Yan Adawa Domin Kawo Sauyi A Najeriya Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Yaki Ta Sararin Samaniya Ya Cigaba Tsakanin Amurka, Isra’ila Da Iran Afrika
  • Shugaba Tinubu Ya Ayyana Dokar-Ta-Baci A Fannin Tsaro Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Akwai Bukatar Bin Dokokin Tuki A Kan Hanyoyi Labarai
  • Na Duke Tsohon Ciniki Shirye-Shirye
  • Kasar Faransa Zata Bunkasa Nukiliyarta Afrika
  • Tattaunawar Nukiliya Tsakanin Iran Da Amurka Yana Tasirin Akan Farashin Albarkatun Mai Amurka
  • Wata Kotu A Abuja Ta Wanke Abba Kyari Afrika
  • Kasashe 5 Da Ke Fama Da Matsanancin Zazzabin Cizon Sauro Rediyo
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.