Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Tashoshin Mai Basa Iya Loda Mai A Rasha
Published: April 4, 2026 at 1:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar juma’a Rahotanni sun nuna cewa wasu manyan tashoshin mai biyu na Rasha da suke wurare da ake kira Ust-Luga da Primorsk ba zasa iya lodin mai domin kaiwa ketare sakamakon jerin hare da Ukraine ta kai mata da jirage da basu da matuka, wadda ya tilastawa matatun man kasar su nemi wasu hanyoyi domin daukar man zuwa waje, kamar yadda wasu majiyoyi a wannan sashe suka fada.

Hare haren sun lalata kayan aiki a tashoshin ruwa inda ake dakon mai, kuma Ukraine ta dage da ci gaba da kai hare haren cikin makonnin biyu karshe na watan Maris, inda ta kai hari har biyar akan tashar dake Ust-Luga cikin kwanaki 10.

Majiyoyi suka ce dakile dakon man, da kuma kassarawar a manyan matatun man kasar, za su iya janyo koma bayan mai da ake hakowa a Rasha.

Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Amurka Da Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Sun Fara Wata Tattaunawa
Next Post: Isra’ila Zata Kai Hari Cibiyar Makamashin Iran

Karin Labarai Masu Alaka

‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba Afrika
Gwamnatin Najeriya Ta Dauki Matakai Don Farfaɗo Da Maɗaba’ar Gwamnati Labarai
GOSEMA Ta Horar Da Mambobin LEMCs A Jihar Gombe Afrika
Matsayar Iran Na Kera Makamin Nuclear Bazai Sanja Ba Afrika
Fadar Shugaban Kasa Ta Karyata Jita-Jitar Yunkurin Sanya Wa Tinubu Guba A Abinci Afrika
Sojin Saman Najeriya Sun Lalata Sansanonin ‘Yan Ta’adda Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Jam’iyar SDP Tana Gudanar Da Babban Taro A Bauchi Afrika
  • Habasha Tafara Gina Filin Jirgin Sama Mafi Girma A Afirka Afrika
  • Najeriya Zata Kara Mai Da Take Hakowa Afrika
  • Tinubu Ya Jaddada Buƙatar Kare Rayukan ‘Yan Afirka A Taron ECOWAS Afrika
  • Gwamnatin Amurka Na Kokarin Watsi Da Tsohuwar Dokar Jones Labarai
  • Rwanda Zata Janye Dakaru Daga Mozambique Afrika
  • Wani Jirgin Sama Ya Karya Dokar Hana Zirga Zirga Amurka
  • Kirana Ga ‘Yan Siyasar Arewa, Su Jira Sai 2031- Akume Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.