Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gombe: ’Yan Sanda Da NSCDC Sun Ƙarfafa Haɗin Gwiwar Tsaro Afrika
  • Tsadar Gidajen Haya Na Jefa Iyalai Cikin Wahala A Arewacin Najeriya — PRRFN Afrika
  • DPO Ya Harbe Almajiri Har Lahira Afrika
  • NSCDC Ta Kama Mutum Biyu Bisa Zargin Lalata Wayoyin Lantarki Da Kisan Kai A Gombe Afrika
  • An Horar Da Mata Kan Sarrafa Abinci Mai Gina Jiki A Gombe Afrika

Shugaba Trump Ya Kara Matsin Lamba Kan Iran
Published: April 6, 2026 at 7:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ƙara matsin lamba kan Iran a jiya Lahadi, inda ya yi barazanar kai hari kan tashoshin wutar lantarki da gadoji na ƙasar a ranar Talata, idan ba a buɗe mashigar ruwa mai muhimmanci na Hormuz ba.

A cikin wani saƙo da ya wallafa a dandalin Truth Social jiya Lahadin Easter, wanda ya ƙunshi kalaman batsa, Trump ya ce: “Talata za ta zama ranar tashoshin wuta da kuma gadoji, duka a lokaci guda, a Iran. Ba a taɓa ganin irinsa ba!!!” Ya ƙara da cewa wannan yana nuni ne ga wannan muhimmiyar hanyar jigilar kaya ta ruwa, wadda Tehran ta rufe tun bayan da Amurka da Isra’ila suka fara kai hare-hare kan Iran fiye da wata guda da ya wuce.

Trump ya kuma ce: “Ku buɗe wannan mashiga nan take… ko kuma za ku fuskanci sakamako mai tsanani,” inda ya ƙare saƙon safiyar Easter dinsa da kalaman “Tsarki ya tabbata ga Allah.”

Daga baya a ranar Lahadi, shugaban ya sake wallafa wani saƙo inda ya bayar da takamaiman lokaci: “Talata, ƙarfe 8:00 na dare agogon Gabashin Amurka!”

Fadar White House ba ta amsa tambayar ko Trump na nufin wannan lokaci ne da Amurka za ta kai hari kan Iran ba.

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Zata Karbi ‘Yan Gudun Hijirar Da Amurka Ta kora
Next Post: Ukraine Da Syria Zasuyi Haɗin Gwiwar Tsaro

Karin Labarai Masu Alaka

An Damke Wani Likita Da Ke Taimakawa ‘Yan-Ta’adda Najeriya
Nuhu Ribadu Ya Mika Yara 130 Da Aka Kubutar Ga Gwamna Bago Tsaro
Gwamnan Gombe Yace An Sace Yara 48 A Jihar Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Kasar Mauritius Zata Rage Amfani Da Makamashi Afrika
Harin Da Israela Ta Kai Gaza Yayi Ajalin Mutane 27 Da Yara Uku Labarai
Anfara Samun Sakamakon Wucin Gadi a Kasar Guinea Conakry Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Gombe: ’Yan Sanda Da NSCDC Sun Ƙarfafa Haɗin Gwiwar Tsaro
  • Tsadar Gidajen Haya Na Jefa Iyalai Cikin Wahala A Arewacin Najeriya — PRRFN
  • DPO Ya Harbe Almajiri Har Lahira
  • NSCDC Ta Kama Mutum Biyu Bisa Zargin Lalata Wayoyin Lantarki Da Kisan Kai A Gombe
  • Tinubu Ya Nemi ‘Yan Najeriya Su Sake Zaɓensa A 2027

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Rikicin Siyasa A Jihar Rivers Sakamakon Ayyana Fubara A Matsayin Shugaban APC Siyasa
  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24 Afrika
  • Lauya Bala: Tabbas Kotu Zata Soke Zaben Shugaban PDP, Turaki Najeriya
  • ANNOUR Ta Raba Kayan Makaranta Na CFA Miliyan 5.5 Ga Yara A Douala Afrika
  • APC Ta Bayyana Abba Yusuf A Matsayin Halastaccen Ɗan Takara Bayan Cika Sharudda Afrika
  • NAHCON Ta Fitar Da Jadawalin Hajjin Bana 2027 Afrika
  • Najeriya @ 66: Tinubu Ya Ce Gwamnati Za Ta Kara Zuba Jari A Noma, Masana’antu Da Bunƙasa Matasa Afrika
  • Bincike Yanuna Kasashen Afirka Suna Cikin Mafiya Cin Bashi A Duniya Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.