Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Liverpool Tayi Rashin Nasara A Wasanni Tara
Published: November 27, 2025 at 6:41 AM | By: Bala Hassan | Updated: November 27, 2025

Liverpool ta fuskanci ƙarin matsaloli bayan ta sake shan kashi, inda ta sha kashi da ci 4-1 a hannun PSV a Anfield a gasar zakarun Turai.

Rashin nasarar ya ci gaba da zama mummunan yanayin wa ƙungiyar a karkashin maihoraswa Arne Slot hakan kuma zai haifar da ƙarin alaman tambaya game da matsayin sa a ƙungiyar.

Slot ya kuma rasa ɗaya daga cikin sabbin ‘yan wasan da ya saya sakamakon rauni da yaji a wannan daren ya kasance baraza ga ƙungiyar ta Liverpool.

Bayan PSV ta ɗauki dukkan maki uku a Anfield a yanzu haka Liverpool tayi rashin nasara tara kenan daga wasanni 12 da suka gabata a duk gasa.

Inda gasar Premier ɗinsu ya kasance mai ban tsoro amma sun fi kyau a wasan Turai kafin zuwa rashin nasara a ranar Laraba a hannun ƙungiyar Eredivisie.

Wanda hakan ya jefa ƙungiyar zuwa matsayi na 13 a jadawalin gasar zakarun Turai.

Sakamakon kuma ya ƙara matsin lamba ga Slot, inda magoya baya ke mamakin yadda kocin zai iya canza yanayin da ke ciki

Slot ya kuma rasa Dan wasan sa wanda ya saya a lokacin bazara, Hugo Ekitike sakamakon rauni a lokacin wasan.

Dan wasan dan kasar Faransa, ya samu raunin ne a mintina 60’ da farawa, Hugo ya ya taimaka wa Liverpool inda ya zura kwallaye shida a sabuwar kungiyarsa a wannan kakar a dukkan gasar da ya buga mata bayan samun raunin nasa wadda ala ty ilas aka maye gurbinsa da Alexander Isak.

Wasanni

Post navigation

Previous Post: ‘Yan-Ta’adda Sun Kara Sace Mutane A Jihar Naija!
Next Post: Allah Ya Yi Wa Sheikh Dahiru Bauchi Rasuwa

Karin Labarai Masu Alaka

Hawan Durba A Fadar Sarkin Zazzau Afrika
NFF Ta Nada Eguavoen Kocin Rikon Kwarya Na Super Falcons Wasanni
Usman Maiyama Ne Gwarzon Kamun Kifin Argungu Bana Labarai
Fiorentina Ta Yi Tayin Farko Ga Manchester United Kan Zirkzee Wasanni
An Kaddamar Da Kwamitin Kwallon Kafa A Tsakanin Masarautun Jihar Gombe Labarai
Manchester United Na Cikin Manyan Kungiyoyi 10 Na Champions League Wasanni

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Na Duke Tsohon Ciniki Shirye-Shirye
  • An Garkame Wani Babban Soja A Kasar Australiya Afrika
  • ‘Yan Bindiga A Mali Sun Kashe Direbobin Manyan Motoci Afrika
  • Tarkacen Makamai Masu Linzami Sun Lalata Gidaje Da Wuraren Kasuwancin Palasdinawa Afrika
  • Janar Christopher Zai Maye Gurbin Ministan Tsaron Najeriya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Jirgin Ruwan ‘Yan Gudun Hijira Ya Nitse Kogi A Tunisiya Labarai
  • Hare Hare A Kasar Congo Ya Jikkata Mutane Da Dama Afrika
  • Dan Wasan Gaba Na Manchester United, Zirkzee Ya Amince Da Komawa Juventus Ko Napoli Wasanni
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.