Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Ilimi: Gidauniyar Danbayo Ta Tallafa Wa Ɗalibai Dubu Uku A Gombe Afrika
  • Gwamnatin Najeriya Ta Tabbatar Da Bullar Cutar Ebola A Abuja Afrika
  • UNICEF Ta Miƙa Kwalayen Abincin Jinya Ga Yara Masu Tamowa A Gombe Afrika
  • Billiri/Balanga: Kotu Ta Bayar Da Umarnin Sabon Zabe, Amma Gwamnati Ta Yi Shiru – AB Ibrahim Afrika
  • Hukumomin Kashe Gobara A Gombe Sun Ƙarfafa Haɗin Kai Don Hana Gobara A Lokacin Bazara Labarai

Darakta Janar Charles Ebuebu Ya Jagoranci Taron Dabarun Karfafa Aikin Hukumar NBC
Published: September 24, 2026 at 10:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar kula da harkokin yada labarai a Najeriya NBC, ta fara gudanar da wani muhimmin taron dabarun aiki a makarantar koyon aikin yada labarai ta kasa da ke Lifecamp a Abuja.

Taron wanda Darakta Janar na Hukumar Mista Charles Ebuebu ke jagoranta, ya hada manyan shugabanni da kuma matasa ma’aikatan Hukumar.

Taron na da nufin karfafa tsare-tsaren Hukumar wajen sauke nauyin da ke wuyenta, musamman a daidai lokacin da harkar yada labarai ke fuskantar sauye-sauye cikin sauri.

Mahalarta na tattaunawa ne kan hanyoyin da za a inganta aikin kulawa, karfafa hadin gwiwa tsakanin hukumomi, da kuma inganta hanyoyin gudanar da aiki yadda ya kamata.

Haka kuma taron na baiwa matasa ma’aikatan Hukumar damar bayyana ra’ayoyinsu domin samar da harkar yada labarai mai inganci da ta dace da zamani.

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i

Post navigation

Previous Post: REAL MADRID: VALVERDE YA SAMU RAUNI MAI TSANANI A ƘAFA
Next Post: Kotun Tarayya Ta Soke Tikitin Pantami, Ta Umarci PDP Ta Sake Zaben Fidda Gwani

Karin Labarai Masu Alaka

Ministan Sufurin Najeriya Ya Ajiye Mukaminsa Domin Takarar Gwamna Afrika
Gwamna Zulum Ya Jinjinawa Inuwa Yahaya Kan Sauya Fasalin Gombe Afrika
Ana Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa A Djibouti Yau Juma’a Afrika
NAHCON Tafara Shirye-Shiryen Aikin Hajjin 2026 Najeriya
Samar Da Albarkatun Mai Ya Ragu A Iraq Afrika
An Farmaki ‘Yan Bindiga Da Dama A Jihar Zamfara Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Agadez: An Gudanar Da Jana’izar Mutane Da Suka Mutu A Wani Harin Ta’addanci
  • Ilimi: Gidauniyar Danbayo Ta Tallafa Wa Ɗalibai Dubu Uku A Gombe
  • Gwamnatin Najeriya Ta Tabbatar Da Bullar Cutar Ebola A Abuja
  • Tambuwal Ya Karyata Rahotannin Shirin Komawarsa APC
  • UNICEF Ta Miƙa Kwalayen Abincin Jinya Ga Yara Masu Tamowa A Gombe

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • NUJ Gombe Ta Ƙarfafa Bin Ɗa’a A Aikin Jarida, Ta Kaddamar Da Kwamitin Ladabtarwa Afrika
  • NLC Ta Yabawa Gwamnan Gombe Inuwa Yahaya Najeriya
  • Shugaban Najeriya Tinubu Ya Amince Na Tura Jakadu Labarai
  • Sakon Shugaban Kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu A Ranar Dimokraɗiyya Ta 2026 Afrika
  • Kasashe Biyar Zasu Tura Sojoji Domin Ayyukan Wanzar Da Zaman Lafiya A Gaza Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Dakarun Sakai A Kasar Sudan Sun Kashe Mutane 28 A Wani Farmaki Afrika
  • Tinubu: Ku Guji Yi Wadaka Da Kudin Kananan Hukumomi Najeriya
  • Shugaban Mulkin Soja A Mali Ya Kirkiro Mukami Kamar Minista Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.