Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • NUJ Ta Yi Gargadi Kan Barazana Ga ‘Yancin Aikin Jarida A Najeriya Afrika
  • ’Yan Sanda Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Satar Wayoyin Wutar Lantarki Afrika
  • Tinubu Ya Shiga Cikin Ka’aba Ya Yi Addu’a Afrika
  • Gwamnatin Tarayya Ta Fara Bada Tallafin Naira Dubu Hamsin Afrika
  • Shari’ar Sirika: Odofin Ya Sha Tambayar Kwakwa Afrika

Nijar Da Gabashin Libya Sun Kulla Yarjejeniya
Published: November 2, 2026 at 12:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Daga Ashiru Alhaji Mukhtar a Agedez Jamhuriyar Nijar

Ƙasar Nijar da hukumomin gabashin Libya sun rattaba hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna domin ƙarfafa haɗin gwiwa tsakanin ɓangarorin biyu.

An rattaba hannu kan yarjejeniyar ne a ranar Lahadi, 1 ga Nuwamba, 2026, a birnin Benghazi na ƙasar Libya.

Firaministan Nijar, Ali Mahaman Lamine Zeine, da Janar Saddam Haftar, mataimakin babban kwamandan rundunar sojin gabashin Libya, ne suka sanya hannu kan yarjejeniyar a gaban shugaban gwamnatin gabashin Libya, Oussama Hammad.

Bayan kammala rattaba hannun, tawagogin ƙasashen biyu sun jaddada muhimmancin ƙarfafa tattaunawa, daidaita manufofi da ayyukansu, tare da ci gaba da tuntubar juna domin tabbatar da aiwatar da yarjejeniyoyin da aka cimma.

Sun kuma bayyana buƙatar ci gaba da sa ido kan matakan aiwatar da yarjejeniyar, domin tabbatar da cimma manufofin haɗin gwiwar da aka tsara.

Afrika, Labarai

Post navigation

Previous Post: Tinubu Ya Shiga Cikin Ka’aba Ya Yi Addu’a
Next Post: ’Yan Sanda Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Satar Wayoyin Wutar Lantarki

Karin Labarai Masu Alaka

‘Yan Tawayen Kasar Kwango Ne Suka Kai Hari Filin Jirgin Saman Kisangani Labarai
Rasha Ta Yiwa Amurka Tayin Daina Bada Bayanan Sirri Afrika
Mayakan Boko Haram Da ISWAP Sun Kai Hari Cikin Dare Afrika
Hukumomin Taliban Sunce A Shirye Suke Domin Sulhu Afrika
Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027 Afrika
’Yan Sanda, Sojoji Da DSS Sun Ceto ‘Yan NYSC Da Aka Sace A Kogi Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • NUJ Ta Yi Gargadi Kan Barazana Ga ‘Yancin Aikin Jarida A Najeriya
  • ’Yan Sanda Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Satar Wayoyin Wutar Lantarki
  • Nijar Da Gabashin Libya Sun Kulla Yarjejeniya
  • Tinubu Ya Shiga Cikin Ka’aba Ya Yi Addu’a
  • Kishin Al’ada: Ministan Kamaru Mohamadou Moustafa Da Gudunmawarsa Ga Hausawa

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Damara Ya Tallafa Wa Gasar Karatun Al-Qur’ani Da Naira Miliyan Biyar A Bambam Afrika
  • Shugaba Trump Ya Janye Karbar Kudin Fito Daga Wasu Kasashen Turai Amurka
  • Rivers: ‘Yan Majalisa 16 Sun Canza Sheka Zuwa APC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya Ta Kai Wasan Kusa Da Na Karshe A Wasan Dambe Na Matasan Afirka Wasanni
  • Sojojin Isra’ila Sun Kashe Babban Kwamandan Kungiyar Hezbollah Afrika
  • Gwamnatin Soji A Nijar Ta Hana Fitar Da Albarkatun Kasa Afrika
  • Na Duke Tsohon Ciniki Shirye-Shirye
  • Muna Kokarin Kawo Karshen Cin Zarafin Jinsi A Gombe – Uwargidan Gwamna Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.