Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan Gombe Ya kori Wasu Hadimansa Bisa Cin Zarafin Kansila
Published: December 23, 2025 at 9:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 23, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnan Gombe Ya kori Wasu Hadimansa Bisa Cin Zarafin Kansila
Published: December 23, 2025 at 9:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnan Gombe Ya kori Wasu Hadimansa Bisa Cin Zarafin KansilaPublished: December 23, 2025 at 9:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya, ya amince da korar Adamu Abdullahi Danko da wasu mataimaka uku nan take bayan binciken cin zarafin da aka yiwa, Abdulrahman Abubakar Sheriff, Kansila mai wakiltar gundumar Shamaki a karamar hukumar Gombe. Matakin wadda Sakataren Gwamnatin jihar Farfesa Ibrahim Abubakar Njodi ya sanar, ya biyo bayan kafa kwamitin bincike na musamman…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnan Gombe Ya kori Wasu Hadimansa Bisa Cin Zarafin Kansila” »

Najeriya

Sojin Ukraine Sun Janye Daga Gabashin Kasar
Published: December 23, 2025 at 9:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 23, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sojin Ukraine Sun Janye Daga Gabashin Kasar
Published: December 23, 2025 at 9:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sojin Ukraine Sun Janye Daga Gabashin KasarPublished: December 23, 2025 at 9:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A halin da ake ciki, rundunar sojojin ukraine ta ce sojojinta sun janye daga garin Siversk na gabashin kasar a yayin da Rasha ta zafafa hare-hare kan garuruwa da birane masu muhimmanci ga kokarin Ukraine na kare gabashin kasar. Faduwar wannan garin na Siversk yana zuwa ne a yayin da Ukraine take shan matsin lamba…

Ci Gaba Da Karatu “Sojin Ukraine Sun Janye Daga Gabashin Kasar” »

Amurka

Harin Makami Mai Linzami Da Rasha Ta Kai Yayi Barna Sosai A Ukraine
Published: December 23, 2025 at 8:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 23, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Harin Makami Mai Linzami Da Rasha Ta Kai Yayi Barna Sosai A Ukraine
Published: December 23, 2025 at 8:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Harin Makami Mai Linzami Da Rasha Ta Kai Yayi Barna Sosai A UkrainePublished: December 23, 2025 at 8:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hare-haren makamai masu linzami da jiragen drone da Rasha ta kai yau talata sun kashe mutane akalla uku cikinsu har da karamin yaro daya a Ukraine, tare da haddasa daukewar wutar lantarki a sassa da dama. Wadannan hare-haren dake zuwa a bayan wani sabon zagaye na tattaunawar neman kawo karshen yakin na shekaru 4, sun…

Ci Gaba Da Karatu “Harin Makami Mai Linzami Da Rasha Ta Kai Yayi Barna Sosai A Ukraine” »

Afrika

Shugaban Amurka Donald Trump Yace Bai Taba Shiga Jirgin Jeffrey Epstein Ba
Published: December 23, 2025 at 8:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 23, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Amurka Donald Trump Yace Bai Taba Shiga Jirgin Jeffrey Epstein Ba
Published: December 23, 2025 at 8:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Amurka Donald Trump Yace Bai Taba Shiga Jirgin Jeffrey Epstein BaPublished: December 23, 2025 at 8:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wata wasikar Email daga cikin takardun da ma’aikatar shari’ar Amurka ta wallafa kamar yadda doka ta bukata, ta nuna cewa shugaba Donald Trump yayi balaguro sau da yawa a cikin jirgin attajirin nan da aka samu da abin fallasa na lalata da ‘yan mata Jeffrey Epstein, fiye da yadda aka zata tun farko. Wasikar dake…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Amurka Donald Trump Yace Bai Taba Shiga Jirgin Jeffrey Epstein Ba” »

Labarai

Akwai Yiwuwar Shugaban Ƙasar Afirka Ta Tsakiya Touadera Yasamu Nasara A Karo Na Uku
Published: December 23, 2025 at 8:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 23, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Akwai Yiwuwar Shugaban Ƙasar Afirka Ta Tsakiya Touadera Yasamu Nasara A Karo Na Uku
Published: December 23, 2025 at 8:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Akwai Yiwuwar Shugaban Ƙasar Afirka Ta Tsakiya Touadera Yasamu Nasara A Karo Na UkuPublished: December 23, 2025 at 8:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Faustin Archange Touadera na Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya, zai nemi komawa kan kujerarsa a wa’adi na uku a zaben da za a gudanar ranar lahadi a kasar, bayan da ya shafe shekaru 10 a kan wannan kujera. Touadera mai shekaru 68 da haihuwa, yana amfani da irin dabarun da aka gani daga wasu kasashen…

Ci Gaba Da Karatu “Akwai Yiwuwar Shugaban Ƙasar Afirka Ta Tsakiya Touadera Yasamu Nasara A Karo Na Uku” »

Afrika

Mayakan M23 Sun Tsagaita Wuta A Gabashin Kwango
Published: December 23, 2025 at 7:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 23, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Mayakan M23 Sun Tsagaita Wuta A Gabashin Kwango
Published: December 23, 2025 at 7:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Mayakan M23 Sun Tsagaita Wuta A Gabashin KwangoPublished: December 23, 2025 at 7:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani babban jami’in gwamnatin Amurka ya ce gwamnatin shugaba Donald Trump ba ta gamsu da janyewar da aka ce kungiyar ‘yan tawayen M23 mai samun goyon bayan kasar Rwanda ta yi daga wani muhimmin gari a yankin gabashin Kwango ta Kinshasa ba. Jami’in na Amurka ya bayyana wannan ma kamfanin dillancin labaran reuters ne a…

Ci Gaba Da Karatu “Mayakan M23 Sun Tsagaita Wuta A Gabashin Kwango” »

Labarai

Shugabannin Kasashen Sahel Sunyi Taro a Mali
Published: December 23, 2025 at 5:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 23, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugabannin Kasashen Sahel Sunyi Taro a Mali
Published: December 23, 2025 at 5:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugabannin Kasashen Sahel Sunyi Taro a MaliPublished: December 23, 2025 at 5:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugabanin kasashen Nijar da Mali da Burkina Faso sun fara gudanar da taron kolin kungiyar AES a wannan litinin 22 ga watan disamban 2025 da nufin tattauna batutuwa da dama da suka shafi yankin da rayuwar al’umomin kasashen 3 masu fama da matsaloli iri daya musamman aika aikar kungiyoyin ta’addanci. wasu ‘yan Nijar suka fara…

Ci Gaba Da Karatu “Shugabannin Kasashen Sahel Sunyi Taro a Mali” »

Afrika

Kananan Hukumomi Na Kokarin Karbar Kudadensu Daga Jihohi
Published: December 23, 2025 at 3:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 23, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kananan Hukumomi Na Kokarin Karbar Kudadensu Daga Jihohi
Published: December 23, 2025 at 3:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kananan Hukumomi Na Kokarin Karbar Kudadensu Daga JihohiPublished: December 23, 2025 at 3:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ƙananan hukumomi na neman karɓar kuɗaɗensu kai tsaye yayin da jihohi suka riƙe N7.43tn Ƙungiyar Shugabannin Ƙananan Hukumomi ta Najeriya (ALGON) da Ƙungiyar Ma’aikatan Ƙananan Hukumomi ta Ƙasa (NULGE) sun bayyana cikakken goyon bayan su ga shirin Shugaba Bola Tinubu na tabbatar da biyan kuɗaɗen ƙananan hukumomi kai tsaye daga Asusun Tarayya (FAAC), duk da…

Ci Gaba Da Karatu “Kananan Hukumomi Na Kokarin Karbar Kudadensu Daga Jihohi” »

Najeriya

Jirgin Sojojin Ruwa Yayi Gobara A Cross River
Published: December 23, 2025 at 1:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 23, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jirgin Sojojin Ruwa Yayi Gobara A Cross River
Published: December 23, 2025 at 1:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jirgin Sojojin Ruwa Yayi Gobara A Cross RiverPublished: December 23, 2025 at 1:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ma’aikatan Jirgin Ruwa 20 Sun Kuɓuta Daga Mutuwa Yayin Da Jirgin Rundunar Sojin Ruwa Ya Kama Da Wuta a jihar Cross River. Rundunar Sojin Ruwa ta Najeriya ta ceto ma’aikata 20 daga wani jirgin ruwa, MV Chimba Express, da ya kama da wuta a hanyar ruwa ta Oron Calabar a jihar Cross River. Aikin ceton…

Ci Gaba Da Karatu “Jirgin Sojojin Ruwa Yayi Gobara A Cross River” »

Najeriya

Akwai Shakku Akan Sanin Wacce Kungiyar Kwallon Kaface Zata Lashe Gasar Kofin Afirka Da Akeyi A Morocco
Published: December 23, 2025 at 9:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 23, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Akwai Shakku Akan Sanin Wacce Kungiyar Kwallon Kaface Zata Lashe Gasar Kofin Afirka Da Akeyi A Morocco
Published: December 23, 2025 at 9:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Akwai Shakku Akan Sanin Wacce Kungiyar Kwallon Kaface Zata Lashe Gasar Kofin Afirka Da Akeyi A MoroccoPublished: December 23, 2025 at 9:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Coach na kungiyar wasan kwallon kafa na Uganda Paul Put, yace bajintar da Tunisia take nunawa ko take dashi, ba shine zai yanke hukunci a karawar da kasasahen biyu za su yi a yau talata a rukunin C, a ci gaba da gasar cin kofin Afirka da a halin yanzu da ake yi a kasar…

Ci Gaba Da Karatu “Akwai Shakku Akan Sanin Wacce Kungiyar Kwallon Kaface Zata Lashe Gasar Kofin Afirka Da Akeyi A Morocco” »

Nishadi

Posts pagination

Previous 1 … 120 121 122 … 139 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • China Ta Yi Kira Da Kasashen Gabas Ta Tsakiya Su Hada Kai Labarai
  • ‘Yan Sandan Birnin New York Sun Karyata Zargin Jefa Bom Ga Masu Zanga Zanga Amurka
  • Yunkurin Samar Da ‘Yan Sandan Jihohi Na Kara Kankama A Najeriya Labarai
  • Salmanu: Ci Gaban Wikki Tourist FC Shine A Gaba Na Wasanni
  • Ana Jimamin Mutuwar Giwa Mai Shekaru Kusan 60 A Kasar Kenya Sauran Duniya
  • Hukumar Kare Hakkin ‘Yan Jarida Tace Isra’ila Ce Ta Kashe ‘Yan Jarida Kashi Biyu Bisa Uku Labarai
  • Shugaba Tinubu Yasa Hannu Kan Dokar Kasafin 2026 Afrika
  • Ranar Talata Amurka Da Isra’ila Sun Cigaban Da Kai Farmaki Iran Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.