Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Akwai Alamar Shawarwari Tsakanin Amurka Da Turai Zai Kawo Karshen Yakin Rasha
Published: December 23, 2025 at 9:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 23, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Akwai Alamar Shawarwari Tsakanin Amurka Da Turai Zai Kawo Karshen Yakin Rasha
Published: December 23, 2025 at 9:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Akwai Alamar Shawarwari Tsakanin Amurka Da Turai Zai Kawo Karshen Yakin RashaPublished: December 23, 2025 at 9:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Ukraine Volodmyr Zelensky, ya fada ranar litinin cewa, shawarwari da aka gudanar da jami’an Amurka da turai, da zummar kawo karshen yakin kasar da Rasha da yanzu ya kusa cika shekaru hudu, akwai alamar zai haifar da da mai ido. Wakilan Ukraine karkashin jagorancin wani babban jami’in kasar Rustem Umerov, tare da­ wakilai daga…

Ci Gaba Da Karatu “Akwai Alamar Shawarwari Tsakanin Amurka Da Turai Zai Kawo Karshen Yakin Rasha” »

Amurka, Najeriya

Asusun IMF Zai Bawa Kasar Misra Lamunin Sama Da Dala Biliyan 2
Published: December 23, 2025 at 8:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 23, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Asusun IMF Zai Bawa Kasar Misra Lamunin Sama Da Dala Biliyan 2
Published: December 23, 2025 at 8:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Asusun IMF Zai Bawa Kasar Misra Lamunin Sama Da Dala Biliyan 2Published: December 23, 2025 at 8:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Asusun bada lamuni na duniya watau IMF a takaice yace ya cimma yarjejeniya da Masar a wasu matakai na biyar da na shida na rance, wanda zai sa asusun ya baiwa Misra dala bilyan 2.5. Asusun yace ya hade rukuni na biyar dana shida karkshin shirin bitar rancen, saboda hakan ya baiwa hukumoin Masar damar…

Ci Gaba Da Karatu “Asusun IMF Zai Bawa Kasar Misra Lamunin Sama Da Dala Biliyan 2” »

Sauran Duniya

Afirka Ta Kudu Ta Bayyana Yadda Aka Yaudari ‘Yan Kasar Ake Tilasta Musu Ayyukan Bauta
Published: December 23, 2025 at 8:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 23, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Afirka Ta Kudu Ta Bayyana Yadda Aka Yaudari ‘Yan Kasar Ake Tilasta Musu Ayyukan Bauta
Published: December 23, 2025 at 8:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Afirka Ta Kudu Ta Bayyana Yadda Aka Yaudari ‘Yan Kasar Ake Tilasta Musu Ayyukan BautaPublished: December 23, 2025 at 8:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rahotanni daga Afirka ta kudu suna kara bayyana yadda aka yaudari wasu ‘yan kasar suka tafi Rasha da sunan aikin tsaro ko makamancin haka, sai suka sami kansu a fagen daga a Ukraine, wani mahaifi Dubandlela yana cikin annashuwa da alfahiri lokacin da dansa dan shekaru 20 da haifuwa ya sanya hanu cikin watan Yulin…

Ci Gaba Da Karatu “Afirka Ta Kudu Ta Bayyana Yadda Aka Yaudari ‘Yan Kasar Ake Tilasta Musu Ayyukan Bauta” »

Afrika

Nuhu Ribadu Ya Mika Yara 130 Da Aka Kubutar Ga Gwamna Bago
Published: December 22, 2025 at 8:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 22, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Nuhu Ribadu Ya Mika Yara 130 Da Aka Kubutar Ga Gwamna Bago
Published: December 22, 2025 at 8:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Nuhu Ribadu Ya Mika Yara 130 Da Aka Kubutar Ga Gwamna BagoPublished: December 22, 2025 at 8:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Nuhu Ribadu, mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro (NSA), ya mika sauran dalibai da malamai 130 na Makarantar St Mary’s Private Catholic Primary and Secondary School da ke Papiri, karamar hukumar Agwara a jihar Neja wadanda suka samu ‘yancinsu a ranar Juma’a, ga gwamnan jihar, Umar Bago. Rahotanni sun ce an kubutar da…

Ci Gaba Da Karatu “Nuhu Ribadu Ya Mika Yara 130 Da Aka Kubutar Ga Gwamna Bago” »

Tsaro

Gwamnatin Tarayya Zata Fara Gwajin Shan Kwaya Kafun Daukar Aiki
Published: December 22, 2025 at 7:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 22, 2025

Posted on December 22, 2025December 22, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Tarayya Zata Fara Gwajin Shan Kwaya Kafun Daukar Aiki
Published: December 22, 2025 at 7:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 22, 2025
Gwamnatin Tarayya Zata Fara Gwajin Shan Kwaya Kafun Daukar AikiPublished: December 22, 2025 at 7:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 22, 2025

Za a dinga yin gwajin shan miyagun ƙwayoyi ga ma’aikata kafin a dauke su aiki inji Gwamnatin tarayyae Najeriya Gwamnatin taayya ta ta sanar da shigo da tsarin gwajin miyagun ƙwayoyi na dole a matsayin sabon sharadi kafin daukar aikin gwamnati. An fitar da wannan umarni ne ga manyan sakatarorin ma’aikatu da shugabannin hukumomi a…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Tarayya Zata Fara Gwajin Shan Kwaya Kafun Daukar Aiki” »

Kiwon Lafiya

Gwamnatin Amurka Da Najeriya Sunyi Hadakar Inganta Asibiticin Kiristoci
Published: December 22, 2025 at 2:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 22, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Amurka Da Najeriya Sunyi Hadakar Inganta Asibiticin Kiristoci
Published: December 22, 2025 at 2:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Amurka Da Najeriya Sunyi Hadakar Inganta Asibiticin KiristociPublished: December 22, 2025 at 2:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Najeriya da ƙasar Amurka sun sanya hannu kan yarjejeniyar dala biliyan 5.1 don inganta asibitocin Kiristoci Amurka da gwamnatin tarayyar Nijeriya sun kulla yarjejeniyar haɗin gwiwar kiwon lafiya ta tsawon shekaru biyar domin ƙarfafa tsarin kula da lafiya a Nijeriya. Yarjejeniyar, wadda aka sanya hannu a ranar Asabar, ta tanadi kusan dala biliyan 2.1…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Amurka Da Najeriya Sunyi Hadakar Inganta Asibiticin Kiristoci” »

Amurka, Najeriya

Kasashen AES Sun Buɗe Gidan Talabijin Na Bai Daya
Published: December 22, 2025 at 12:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 22, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasashen AES Sun Buɗe Gidan Talabijin Na Bai Daya
Published: December 22, 2025 at 12:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasashen AES Sun Buɗe Gidan Talabijin Na Bai DayaPublished: December 22, 2025 at 12:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ƙasashen ƙungiyar AES, wato Burkina Faso da Mali da Nijar, sun buɗe gidan talabijin na bai ɗaya domin ƙarfafa zumunci da haɗin kai a tsakaninsu, tare da isar da sahihan labarai ga al’ummomin ƙasashen uku. Ministocin Harkokin Ƙasashen Waje na ƙasashen AES ne suka rattaba hannu kan yarjejeniyar buɗe gidan talabijin ɗin a ranar 21…

Ci Gaba Da Karatu “Kasashen AES Sun Buɗe Gidan Talabijin Na Bai Daya” »

Afrika, Labarai

Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutu
Published: December 22, 2025 at 10:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 22, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutu
Published: December 22, 2025 at 10:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun HutuPublished: December 22, 2025 at 10:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayya Ta Ayana Ranakun Hutun Kirsimeti, Boxing Day da Sabuwar Shekara Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ayyana ranar Alhamis 25 ga Disamba da Juma’a 26 ga Disamba, 2025 a matsayin ranakun hutun Kirsimeti da Boxing Day a fadin ƙasar. Haka kuma, gwamnati ta ayyana Alhamis 1 ga Janairu, 2026 a matsayin ranar hutun bikin Sabuwar…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutu” »

Najeriya

Najeriya Tayi Asarar Kusan Naira Triliyan 1 Sakamakon Harajin Trump
Published: December 22, 2025 at 9:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 22, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Najeriya Tayi Asarar Kusan Naira Triliyan 1 Sakamakon Harajin Trump
Published: December 22, 2025 at 9:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Najeriya Tayi Asarar Kusan Naira Triliyan 1 Sakamakon Harajin TrumpPublished: December 22, 2025 at 9:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Najeriya ta yi asarar kusan naira tiriliyan 1 wajen fitar da kaya bayan harajin Trump Fitar da kayayyakin Najeriya zuwa Amurka ya ragu da naira biliyan 940.98 a cikin watanni tara na farkon shekarar 2025, yayin da shigo da kaya daga Amurka ya tashi zuwa naira tiriliyan 6.80, lamarin da ya jefa Najeriya cikin gibin…

Ci Gaba Da Karatu “Najeriya Tayi Asarar Kusan Naira Triliyan 1 Sakamakon Harajin Trump” »

Amurka, Najeriya

Ministocin Kasar Asia Zasu Gudanar Da Taro A Kasar Malaysia
Published: December 22, 2025 at 9:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 22, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ministocin Kasar Asia Zasu Gudanar Da Taro A Kasar Malaysia
Published: December 22, 2025 at 9:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ministocin Kasar Asia Zasu Gudanar Da Taro A Kasar MalaysiaPublished: December 22, 2025 at 9:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ministocin harkokin wajen Kungiyar Kasashen yankin Kudu Maso Gabashin Asiya, zasu gana yau litinin a kasar Malaysia, da zummar kawo karshen yakin bakin iyakar da ya kashe mutane akalla 40 tare da raba mutane fiye da rabin miliyan da gidajensu cikin wannan wata a tsakanin Thailand da Cambodia. Ministocin zasu yi kokarin farfado da shirin…

Ci Gaba Da Karatu “Ministocin Kasar Asia Zasu Gudanar Da Taro A Kasar Malaysia” »

Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 121 122 123 … 139 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • ‘Yansandan Uganda Sun Tsare ‘Yar Fafutukar Kare Hakkin Bil’adama Sarah Bireete Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Wani Dan Bindiga Ya Harbi Dakarun Tsaron Cikin Gida Su Biyu A Washington DC Labarai
  • ‘Yan Tawayen M23 Masu Samun Goyon Bayan Rwanda Basu Jamye A Ulvira Ba Labarai
  • Kasar Faransa Ta Karyata Cire Afirka Ta Kudu Daga G7 Afrika
  • Tinubu Ya Jaddada Aniyar Rage Tsadar Rayuwa Da Samar da Ayyukan Yi Afrika
  • Birtaniya Zata Fara Raba Rigakafin Allurar Cutar Sankara Kimiya
  • Amurka Zata Saidawa Saudiyya Da Jirgin Yaki Samfurin F35 Labarai
  • Shugaban Majalisar Tarayyar Turai Yace Rasha Tana Cin Ribar Yakin Gabas Ta Tsakiya Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.