Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Wani Jirgin Kasa Yayi Hatsari A Kudancin Spain
Published: January 19, 2026 at 8:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Wani Jirgin Kasa Yayi Hatsari A Kudancin Spain
Published: January 19, 2026 at 8:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Wani Jirgin Kasa Yayi Hatsari A Kudancin SpainPublished: January 19, 2026 at 8:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani jirgin kasa mai saurin tafiya ya goce daga kan layin dogonsa ya kara tare da ture wani jirgin daban daga kan layinsa na dogo a yankin kudancin Spain, inda hukumomin ‘yan sanda suka tabbatar da cewa mutane akalla 21 sun mutu. Wannan hatsarin ya faru ne a kusa da Adamuz a lardin Cordoba, inda…

Ci Gaba Da Karatu “Wani Jirgin Kasa Yayi Hatsari A Kudancin Spain” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

FRSC Gombe: Hatsarin Mota Ya Yayi Ajalin Mutane 38 Ya Jikkata Fiye Da 218 A Wata Ɗaya
Published: January 18, 2026 at 9:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 18, 2026

Posted on January 18, 2026January 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on FRSC Gombe: Hatsarin Mota Ya Yayi Ajalin Mutane 38 Ya Jikkata Fiye Da 218 A Wata Ɗaya
Published: January 18, 2026 at 9:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 18, 2026
FRSC Gombe: Hatsarin Mota Ya Yayi Ajalin Mutane 38 Ya Jikkata Fiye Da 218 A  Wata ƊayaPublished: January 18, 2026 at 9:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 18, 2026

Mutane 38 Sun Mutu, 218 Sun Jikkata a Wata Ɗaya Sakamakon Hatsarurrukan Mota. Hukumar Kiyaye Haddura ta Ƙasa, FRSC, reshen jihar Gombe, ta ce ta samu rahoton hatsarurrukan mota 38 tsakanin ranar 15 ga Disamba, 2025, zuwa 15 ga Janairu, 2026. A cewar hukumar, hatsarurrukan sun shafi motoci 74 tare da shafar mutane 345, Daga…

Ci Gaba Da Karatu “FRSC Gombe: Hatsarin Mota Ya Yayi Ajalin Mutane 38 Ya Jikkata Fiye Da 218 A Wata Ɗaya” »

Najeriya, Tsaro

An Kashe Mutane 7 A Unguwar Dorayi Dake Kano
Published: January 17, 2026 at 4:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kashe Mutane 7 A Unguwar Dorayi Dake Kano
Published: January 17, 2026 at 4:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Kashe Mutane 7 A Unguwar Dorayi Dake KanoPublished: January 17, 2026 at 4:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gawarwakin mutane 7 da aka yi wa kisan gilla a unguwar Dorayi Charanachi a jihar Kano a yau Asabar. Tuni dai rundunar Ƴansanda ta jihar Kano ta tabbatar da faruwar ibtila’in ta bankin Kakakin ta, CSP Abdullahi Haruna Kiyawa Kiyawa ya nuna alhini kan abinda ya faru tare da cin alwashin kama waɗanda suka aikata…

Ci Gaba Da Karatu “An Kashe Mutane 7 A Unguwar Dorayi Dake Kano” »

Najeriya

Rikici Ya Lafa A Kasar Iran Bayan Daukar Matakai
Published: January 17, 2026 at 10:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rikici Ya Lafa A Kasar Iran Bayan Daukar Matakai
Published: January 17, 2026 at 10:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rikici Ya Lafa A Kasar Iran Bayan Daukar MatakaiPublished: January 17, 2026 at 10:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Daukan tsauraran matakai da hukumomin kasar Iran sukayi kan masu zanga-zanga ya shawo kan abun, hargitsi ya dan lafa a yanzu, a cewar mazauna wajen ranar Jumu’a, yayin da kafar talabijin ta kasar ta ruwaito cewa an sake yin Kamen mutane. Shugaban Amurka Donald Trump ya sha barazanar kai wa masu zanga-zanga dauki idan aka…

Ci Gaba Da Karatu “Rikici Ya Lafa A Kasar Iran Bayan Daukar Matakai” »

Labarai, Tsaro

Ruwan Sama Yayi Ajalin Daruruwan Mutane A Afirka Ta Kudu
Published: January 17, 2026 at 10:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 18, 2026

Posted on January 17, 2026January 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ruwan Sama Yayi Ajalin Daruruwan Mutane A Afirka Ta Kudu
Published: January 17, 2026 at 10:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 18, 2026
Ruwan Sama Yayi Ajalin Daruruwan Mutane A Afirka Ta KuduPublished: January 17, 2026 at 10:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 18, 2026

Hukumomi a Afirka ta Kudu sun ce ruwan sama me karfi da ambaliyar ruwa ya yi sanadiyar rayukan mutane fiye da dari a kasashen Afirka ta Kudu, Mozambique, da Zimbabwe a makonnin nan, kuma sun yi gargadin sake samun mummunan yanayi a fadin yankin na kudancin Afirka. Jiragen sojoji masu saukar ungulu sun kubutar da…

Ci Gaba Da Karatu “Ruwan Sama Yayi Ajalin Daruruwan Mutane A Afirka Ta Kudu” »

Afrika

Trump Zai Sasanta Tsakanin Masar Da Habasha
Published: January 17, 2026 at 10:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Trump Zai Sasanta Tsakanin Masar Da Habasha
Published: January 17, 2026 at 10:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Trump Zai Sasanta Tsakanin Masar Da HabashaPublished: January 17, 2026 at 10:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump ya yi tayin sasanta rigimar dake tsakanin kasashen Masar da Habasha game da rikicin kogin Nile da ya ratsa kasashen biyu. Trump ya ce a shirye yake da ya shiga tsakani domin kawo karshen takaddama kan yadda rabon ruwan kogin Nile ze kasance tsakanin kasashen biyu ta hanyar da ta dace,…

Ci Gaba Da Karatu “Trump Zai Sasanta Tsakanin Masar Da Habasha” »

Amurka

‘Yan Ta’adda Sun Tarwatsa Wani Kauye A Jihar Sakkwato
Published: January 17, 2026 at 10:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 18, 2026

Posted on January 17, 2026January 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Ta’adda Sun Tarwatsa Wani Kauye A Jihar Sakkwato
Published: January 17, 2026 at 10:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 18, 2026
‘Yan Ta’adda Sun Tarwatsa Wani Kauye A Jihar SakkwatoPublished: January 17, 2026 at 10:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 18, 2026

Mutane na ci gaba da tserewa daga gidajen su a kauyukan da ke jihar Sokoto sakamakon barazanar da ‘yan ta’adda suke musu. Al’ummar karamar hukumar Isa sun koka kan yadda hare-haren ‘yan ta’addar yayi tsamari, tun bayan da shugaban wata kungiyar ‘yan ta’adda ya yi barazanar hallaka mazauna kauyen Tidibali, da yake zargin sun yi…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Ta’adda Sun Tarwatsa Wani Kauye A Jihar Sakkwato” »

Tsaro

Mutane Da Dama Sun Rasa Rayukansu Yayin Rikici A Uganda
Published: January 16, 2026 at 10:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Mutane Da Dama Sun Rasa Rayukansu Yayin Rikici A Uganda
Published: January 16, 2026 at 10:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Mutane Da Dama Sun Rasa Rayukansu Yayin Rikici A UgandaPublished: January 16, 2026 at 10:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A kalla mutane 7 ne suka rasa rayukan su a rikicin da ya barke cikin dare a Uganda bayan gudanar da zaben da ke nuna alamun zarcewar shugaba Yoweri Museveni, a cewar ‘yan sanda ranar Jumu’a. Sakamakon da hukumar zabe ta sanar ya nuna Museveni na da kashi 75 cikin dari na kuri’un da aka…

Ci Gaba Da Karatu “Mutane Da Dama Sun Rasa Rayukansu Yayin Rikici A Uganda” »

Siyasa

Kasar Canada Ta Amince A Shigar Da Motoci Kirar Kasar China Kasar
Published: January 16, 2026 at 10:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Canada Ta Amince A Shigar Da Motoci Kirar Kasar China Kasar
Published: January 16, 2026 at 10:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Canada Ta Amince A Shigar Da Motoci Kirar Kasar China KasarPublished: January 16, 2026 at 10:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wakilin kasuwancin kasa da kasa na Amurka Jamieson Greer ya ce shawarar da gwamnatin kasar Canada ta yanke na barin a shigo da motoci masu amfani da wutar lantarki 49,000 kirar kasar China a haraji me sauki yana da matsala, kuma Canada zata iya yin dana sanin hakan. Da yake Zantawa da tashar labarai ta…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Canada Ta Amince A Shigar Da Motoci Kirar Kasar China Kasar” »

Amurka

‘Yan Kasar Cuba Sunyi Zanga Zanga A Ofishin Jakadancin Amurka
Published: January 16, 2026 at 10:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Kasar Cuba Sunyi Zanga Zanga A Ofishin Jakadancin Amurka
Published: January 16, 2026 at 10:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Kasar Cuba Sunyi Zanga Zanga A Ofishin Jakadancin AmurkaPublished: January 16, 2026 at 10:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Dubbannan ‘yan kasar Cuba sun yi zanga-zanga a gaban ofishin jakadancin Amurka da ke Havana don nuna kin amincewa da mulkin kama karya da Amurka ke yi a yankunan su, biyo bayan kame shugaban Venezuela Niclas maduro. Zaman doya da manjan da aka dade ana yi tsakanin Amurka da Cuba ya kara ta’azzara ne tun…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Kasar Cuba Sunyi Zanga Zanga A Ofishin Jakadancin Amurka” »

Amurka

Posts pagination

Previous 1 … 22 23 24 … 59 Next

Sabbin Labarai

  • Hukumar Zaben Najeriya Ta Sanar Da Ranar Zaben Shugaban Kasa
  • Masu Goyon Bayan Palasdinawa Sunyi Gangamin Zanga Zanga A Australia
  • Shugaban Amurka Zai Sake Gine Gaza
  • Sojoji Zasu Taimakawa ‘Yan Sanda Wajen Yaki Da Mugayen Ayyuka
  • Kasar Ghana Ta Tono Gold Na Miliyoyin Kudade

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • FIFA Ta Yi Wa Malaysia Kaca-kaca Wasanni
  • Kotu A Kasar Faransa Ta Daure Lumbala Shekaru 30 Bisa Laifin Cin Zarafi Labarai
  • Kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar Gombe Ya Ziyarci Pindiga Labarai
  • Meyasa Israela Take Hana Kaiwa Gaza Kayan Tallafi Afrika
  • Hukumar DSS Ta Sake Kama Abubakar Malami Labarai
  • Kungiyar ISIS Ta Dauki Alhakin Harin Kasar Nijar Afrika
  • Kungiyar ISIS Ta Kashe Sojojin Amurka Biyu Amurka
  • Rundunar Operation Hadinkai Sunyi Nasara Akan ISWAP Da Boko Haram Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.