Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Ana Zargin Wani Dan Kasar Libya Da Fataucin Mutane
Published: January 16, 2026 at 10:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ana Zargin Wani Dan Kasar Libya Da Fataucin Mutane
Published: January 16, 2026 at 10:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ana Zargin Wani Dan Kasar Libya Da Fataucin MutanePublished: January 16, 2026 at 10:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Libya zata gurfanar da wani dan kungiyar ‘yan ta’adda da ake zargin sa da hannu a wani kabari da aka gano gawawwakin mutane 25 don tuhumar sa da laifin fataucin mutane, a cewar ofishin Antoni janar na Libya ranar Jumu’a. A shafin sa na Facebook, ofishin ya ce an aike wanda ake tuhumar zuwa…

Ci Gaba Da Karatu “Ana Zargin Wani Dan Kasar Libya Da Fataucin Mutane” »

Tsaro

Limamin Da Ya Ceci Kiristoci Lokacin Rikicin Addini A Jihar Filato Ya Rasu
Published: January 16, 2026 at 12:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 16, 2026

Posted on January 16, 2026January 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Limamin Da Ya Ceci Kiristoci Lokacin Rikicin Addini A Jihar Filato Ya Rasu
Published: January 16, 2026 at 12:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 16, 2026
Limamin Da Ya Ceci Kiristoci Lokacin Rikicin Addini A Jihar Filato Ya RasuPublished: January 16, 2026 at 12:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 16, 2026

Limamin addinin Islama daya ya sami shahara har ya sami lambobin yabo kan zaman lafiya a jahar Filato, Imam Abdullahi Abubakar ya rasu a Jos. Marigayi Imam Abdullahi Abubakar ya shahara a duniya ne biyo bayan sadaukar da kai da yayi na bada kariya ga mabiya addinin Kirista fiye da dari uku, bayan ‘yan bindiga…

Ci Gaba Da Karatu “Limamin Da Ya Ceci Kiristoci Lokacin Rikicin Addini A Jihar Filato Ya Rasu” »

Labarai

Dan Tsohon Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya Atiku Abubakar Ya Shiga Jam’iyyar APC
Published: January 16, 2026 at 11:12 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Dan Tsohon Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya Atiku Abubakar Ya Shiga Jam’iyyar APC
Published: January 16, 2026 at 11:12 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Dan Tsohon Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya Atiku Abubakar Ya Shiga Jam’iyyar APCPublished: January 16, 2026 at 11:12 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar, ya ce matakin ɗansa Abba Abubakar na shiga jam’iyyar APC zabin kansa ne, kuma bai da wani tasiri a kan siyasar sa ko tsayuwarsa kan matsalolin da suka addabi ƙasa. Atiku ya bayyana cewa a dimokuraɗiyya, ’ya’ya na da ’yancin ra’ayi, kuma shi a matsayinsa na dattijo mai bin…

Ci Gaba Da Karatu “Dan Tsohon Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya Atiku Abubakar Ya Shiga Jam’iyyar APC” »

Siyasa

Gwamnatin Trump Ta Karawa Iran Wasu Takunkumai
Published: January 15, 2026 at 9:41 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Trump Ta Karawa Iran Wasu Takunkumai
Published: January 15, 2026 at 9:41 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Trump Ta Karawa Iran Wasu TakunkumaiPublished: January 15, 2026 at 9:41 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Alhamis gwamnatin shugaba Donald Trump ta kakabawa Iran wasu sabbin takunkumi, wadda ta auna kan sifiri ta ruwa, kamfanoni da suke kasuwanci ta fuskar makamashi, kamar yadda bayanai a shafin internet na hukumar baitul malin Amurka suka nuna . Wadannan sabbin takunkumin suna zuwa ne a dai dai lokacin da hukumomi a Farisa ko…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Trump Ta Karawa Iran Wasu Takunkumai” »

Amurka

Shugaba Trump Yayi Barazanar Tura Sojoji Ga Masu Zanga Zanga
Published: January 15, 2026 at 9:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Trump Yayi Barazanar Tura Sojoji Ga Masu Zanga Zanga
Published: January 15, 2026 at 9:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Trump Yayi Barazanar Tura Sojoji Ga Masu Zanga ZangaPublished: January 15, 2026 at 9:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Alhamis shugaban Amurka Donald Trump yayi barazanar tura sojoji jahar Minnesota, karkashin wata dokar kasa data bashi ikon yin haka, bayan da aka kwashe kwanaki ana zazzafar zanga zanga kan tura karin jami’an shige da fice na kasar ko Immgiration kan titunan birnin Minneaplis. Arangama ta tsananta tsakanin mazauna birnin da jami’an gwamnatin Amurka,…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Trump Yayi Barazanar Tura Sojoji Ga Masu Zanga Zanga” »

Amurka

‘Yan Sandan Habasha Sun Kama Dubban Albarusai
Published: January 15, 2026 at 9:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Sandan Habasha Sun Kama Dubban Albarusai
Published: January 15, 2026 at 9:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Sandan Habasha Sun Kama Dubban AlbarusaiPublished: January 15, 2026 at 9:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

‘Yan sanda a Habasha ko Ethiopia sunce sun kama dubban albarusai da Eritrea ta aikawa ‘yan tawaye a yankin Amhara, zargin da Eritean tayi watsi da shi a zaman kariya da Ethiopia ta zuka da nufin kafa hujjar ta afka yaki. Zargin da rundunar ‘Yansandan kasar Ethiopia tayi ya zafafa rikici tsakanin kasashen biyu, da…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Sandan Habasha Sun Kama Dubban Albarusai” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Tsaro

Ghana Tayi Watsi Da Yarjejeniya Akan Hakar Ma’adanai
Published: January 15, 2026 at 9:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ghana Tayi Watsi Da Yarjejeniya Akan Hakar Ma’adanai
Published: January 15, 2026 at 9:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ghana Tayi Watsi Da Yarjejeniya Akan Hakar Ma’adanaiPublished: January 15, 2026 at 9:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ghana zata yi watsi da duk wata yarjejeniyr da kasar ta kulla kan hakar ma’adinai ta kuma ninka harajin da take karba a wannan fanni, wani gagarumin garambawul da hukumar kula da hakar zinari ko Gold da turanci, wacce itace akan gaba wajen hako wannan ma’adanai a duk fadin Afirka kasar ta dauki wadannan matakan…

Ci Gaba Da Karatu “Ghana Tayi Watsi Da Yarjejeniya Akan Hakar Ma’adanai” »

Afrika

Tattalin Arzikin Najeriya Ya Farfardo Bisa Samun Wasu Sauye Sauye
Published: January 15, 2026 at 9:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tattalin Arzikin Najeriya Ya Farfardo Bisa Samun Wasu Sauye Sauye
Published: January 15, 2026 at 9:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tattalin Arzikin Najeriya Ya Farfardo Bisa Samun Wasu Sauye SauyePublished: January 15, 2026 at 9:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Najeriya ta shiga rukuni na karfafa ci gaba da ta samu ta fuskar tattalin arziki, bayan sauye sauye na shekaru biyu da gwamnatin kasar ta kaddamar, wadanda suka taimaka wajen tsaida hauhawar farashin kayayyaki, ya kawo daidaito kan darajar kudi, wadanda suka karfafawa masu zuba jari guiwa, kamar yadda ministan kudi Wale Edun ya fada…

Ci Gaba Da Karatu “Tattalin Arzikin Najeriya Ya Farfardo Bisa Samun Wasu Sauye Sauye” »

Labarai, Najeriya

Amurka Ta Janye Sojojinta Daga Gabas Ta Tsakiya
Published: January 15, 2026 at 4:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Ta Janye Sojojinta Daga Gabas Ta Tsakiya
Published: January 15, 2026 at 4:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Ta Janye Sojojinta Daga Gabas Ta TsakiyaPublished: January 15, 2026 at 4:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Amurka ta fara janye wasu ma’aikata daga sansanonin sojanta a yankin gabas ta tsakiya, a bayan da wani babban jami’in Iran ya gargadi makwabtansu cewa Iran zata kai hari kan sansanonin Amurka idan har aka kai mata hari. A yayin da hukumomi a birnin Teheran ke kokarin kwantar da wutar tarzoma mafi muni tun bayan…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Ta Janye Sojojinta Daga Gabas Ta Tsakiya” »

Amurka

Kasar Amurka Da Denmark Suna Rikici Akan Iyakar Greenland
Published: January 15, 2026 at 4:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Amurka Da Denmark Suna Rikici Akan Iyakar Greenland
Published: January 15, 2026 at 4:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Amurka Da Denmark Suna Rikici Akan Iyakar GreenlandPublished: January 15, 2026 at 4:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani babban jami’in kasar denmark, yace har yanzu akwai abinda ya kira “babban sabani mai tushe a tsakaninsu da shugaba Donald Trump na Amurka a game da yankin Greenland, a bayan tattaunawar da suka yi a fadar White House da mataimakin shugaban Amurka JD Vance da sakataren harkokin waje Marco Rubio. Amma kuma sassan biyu…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Amurka Da Denmark Suna Rikici Akan Iyakar Greenland” »

Amurka

Posts pagination

Previous 1 … 23 24 25 … 59 Next

Sabbin Labarai

  • Hukumar Zaben Najeriya Ta Sanar Da Ranar Zaben Shugaban Kasa
  • Masu Goyon Bayan Palasdinawa Sunyi Gangamin Zanga Zanga A Australia
  • Shugaban Amurka Zai Sake Gine Gaza
  • Sojoji Zasu Taimakawa ‘Yan Sanda Wajen Yaki Da Mugayen Ayyuka
  • Kasar Ghana Ta Tono Gold Na Miliyoyin Kudade

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Gobara Ta Lalata Shaguna Da Gidajen Abinci A Gombe Labarai
  • Magoya Bayan Dan Hamayya A Afirka Ta Kudu Sun Hallara A Kotu Afrika
  • Abba Kabir Yusuf Ya Koma Jam’iyar APC Siyasa
  • Abu Mafi Daukar Hankali A Wasan Dambe Na Yau Wasanni
  • Putin, Sakon Sabuwar Shekara Ya Jinjinawa Dakarun Rasha Da Suke Yaki A Ukraine Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • An Gurfaranar Da Wadanda Ake Zargi Takai Hari Gaban Kotu Najeriya
  • Tawagar Shirya Gasar Kwallon Sarakuna A Gombe Ta Ziyarci Masarautun Jihar Labarai
  • Gwamna Kefas Na Jihar Taraba Ya Karbi Shaidar Jam’iyar APC Siyasa
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.