Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Tinubu: Abba Magajin Aminu Kano Ne A Fagen Siyasa
Published: January 4, 2026 at 7:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 4, 2026

Posted on January 4, 2026January 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu: Abba Magajin Aminu Kano Ne A Fagen Siyasa
Published: January 4, 2026 at 7:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 4, 2026
Tinubu: Abba Magajin Aminu Kano Ne A Fagen SiyasaPublished: January 4, 2026 at 7:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 4, 2026

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, a matsayin magajin Malam Aminu Kano wajen kishin al’umma da jajircewa kan walwalar jihar Kano. Tinubu ya bayyana hakan ne cikin wani saƙon taya murna da ya aike wa gwamnan bisa cika shekaru 63 da haihuwa. Wannan na kunshe ne cikin wata…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu: Abba Magajin Aminu Kano Ne A Fagen Siyasa” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Siyasa

‘Yan Agajin Izalar Jos Sunyi Hatsari
Published: January 4, 2026 at 5:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Agajin Izalar Jos Sunyi Hatsari
Published: January 4, 2026 at 5:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Agajin Izalar Jos Sunyi HatsariPublished: January 4, 2026 at 5:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ƴan Agajin Izala Sun Tsallake Rijiya da Baya a Hatsarin Mota a Hanyarsu Daga Bauchi Ƴan agajin ƙungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah wa Iqamatis Sunnah (Izala) reshen Jihar Gombe sun tsallake rijiya da baya, bayan da motarsu ta yi hatsari a hanyar su ta dawowa daga jihar Bauchi, inda suka halarci Kamfin na ƴan agaji. Rahotanni…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Agajin Izalar Jos Sunyi Hatsari” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Sojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Bindiga A Kano Da Katsina
Published: January 4, 2026 at 2:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Bindiga A Kano Da Katsina
Published: January 4, 2026 at 2:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Bindiga A Kano Da KatsinaPublished: January 4, 2026 at 2:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar Sojan Najeriya ta ce jiragen yaƙinta sun hallaka akalla ’yan bindiga 23 da ke tserewa daga jihar Kano zuwa jihar Katsina, a wani samame na haɗin gwiwa karkashin Operation Fansan Yamma. A cewar rundunar, samamen ya biyo bayan wani hari da ake zargin ’yan bindiga sun kai a daren 1 zuwa safiyar 2 ga…

Ci Gaba Da Karatu “Sojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Bindiga A Kano Da Katsina” »

Tsaro

Wike: Bazamuyi Sake Fubara Ya Sake Samun Nasara Ba
Published: January 4, 2026 at 1:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Wike: Bazamuyi Sake Fubara Ya Sake Samun Nasara Ba
Published: January 4, 2026 at 1:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Wike: Bazamuyi Sake Fubara Ya Sake Samun Nasara BaPublished: January 4, 2026 at 1:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya bayyana cewa siyasar sa za ta shiga mummunan hali matuƙa idan Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya samu wa’adi na biyu a mulki. Wike ya faɗi hakan ne a ranar Asabar yayin da yake jawabi ga masu ruwa da tsaki a wani taro da aka gudanar a…

Ci Gaba Da Karatu “Wike: Bazamuyi Sake Fubara Ya Sake Samun Nasara Ba” »

Najeriya, Siyasa

Mutane Kusan 30 Ne Suka Mutu a Nguru Dake Jihar Yobe
Published: January 4, 2026 at 1:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Mutane Kusan 30 Ne Suka Mutu a Nguru Dake Jihar Yobe
Published: January 4, 2026 at 1:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Mutane Kusan 30 Ne Suka Mutu a Nguru Dake Jihar YobePublished: January 4, 2026 at 1:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Akalla mutane 25 ne suka rasa rayukansu, yayin da wasu 13 suka jikkata sakamakon hatsarin jirgin ruwa da ya faru a yankin Nguru, jihar Yobe a Najeriya. Wasu mazauna yankin sun bayyana yadda jirgin ya nutse a tsakiyar ruwa, lamarin da ya sa fasinjoji da dama suka shiga cikin haɗari kafin a samu agaji. Waɗanda…

Ci Gaba Da Karatu “Mutane Kusan 30 Ne Suka Mutu a Nguru Dake Jihar Yobe” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Kwankwaso: Gwamnatin Kano Tamuce Baki Daya, Tafiya APC Allah Ya Raka Taki Gona!
Published: January 4, 2026 at 1:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 4, 2026

Posted on January 4, 2026January 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kwankwaso: Gwamnatin Kano Tamuce Baki Daya, Tafiya APC Allah Ya Raka Taki Gona!
Published: January 4, 2026 at 1:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 4, 2026
Kwankwaso: Gwamnatin Kano Tamuce Baki Daya, Tafiya APC Allah Ya Raka Taki Gona!Published: January 4, 2026 at 1:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 4, 2026

Jagoran Tafiyar Kwankwasiyya kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bukaci Gwamna Abba K. Yusuf da ya bar kujerar gwamna idan har yana shirin ficewa daga jam’iyyar NNPP. Kwankwaso ya bayyana hakan ne yayin wani taro da magoya bayansa da masu ruwa da tsaki a Kano, a daidai lokacin da ake rade-radin…

Ci Gaba Da Karatu “Kwankwaso: Gwamnatin Kano Tamuce Baki Daya, Tafiya APC Allah Ya Raka Taki Gona!” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Gwamna Abba Gida-Gida Na Dari-Darin Shiga APC
Published: January 3, 2026 at 9:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 4, 2026

Posted on January 3, 2026January 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamna Abba Gida-Gida Na Dari-Darin Shiga APC
Published: January 3, 2026 at 9:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 4, 2026
Gwamna Abba Gida-Gida Na Dari-Darin Shiga APCPublished: January 3, 2026 at 9:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 4, 2026

Dalilan da su ka sanya sauya shekar Gwamna Abba zuwa APC ya samu tsaiko. An gano dalilan da suka sa aka dage sauyin sheƙar Gwamnan Jihar Kano, Abba Yusuf, zuwa jam’iyya mai mulki ta APC, bayan an riga an kammala shirye-shirye na farko. A ranar Juma’a, wasu majiyoyi sun rawaito cewa gwamnan ya kammala shirye-shiryen…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamna Abba Gida-Gida Na Dari-Darin Shiga APC” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Babu Dabbar Da Zata Sake Shiga Amurka Daga Mexico!
Published: January 3, 2026 at 9:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 4, 2026

Posted on January 3, 2026January 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Babu Dabbar Da Zata Sake Shiga Amurka Daga Mexico!
Published: January 3, 2026 at 9:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 4, 2026
Babu Dabbar Da Zata Sake Shiga Amurka Daga Mexico!Published: January 3, 2026 at 9:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 4, 2026

Mexico ta bada labarin samun karin wata dabba da take fama da cutar tsutsa, wannan shine na biyu a cikin kwanaki biyu da hukumomin kasar suke bada rahoto kan haka, yayinda kasar take kokarin shawo kan wannan matsala data sa aka hana dabbobi daga Mexico tsallakawa Amurka. Wata hukumar kasar mai kula da lafiyar dabbobi…

Ci Gaba Da Karatu “Babu Dabbar Da Zata Sake Shiga Amurka Daga Mexico!” »

Amurka

China Ta Dawo Da Harajin Magungunan Hana Haihuwa
Published: January 3, 2026 at 9:38 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 3, 2026

Posted on January 3, 2026January 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on China Ta Dawo Da Harajin Magungunan Hana Haihuwa
Published: January 3, 2026 at 9:38 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 3, 2026
China Ta Dawo Da Harajin Magungunan Hana HaihuwaPublished: January 3, 2026 at 9:38 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 3, 2026

Daga ranar 1 ga watan janairu, China ta kakaba haraji kan dukkan magunguna da wasu kayan jima’i da zasu iya hana mace daukar ciki, da zummar kwadaitawa ‘yan kasar haifuwa, yau fiye da shekaru 30 China ta dauke haraji kan irin wadannan kayayyaki. Daga yanzu kororon roba ko Condom da turanci da sauran kayayyaki na…

Ci Gaba Da Karatu “China Ta Dawo Da Harajin Magungunan Hana Haihuwa” »

Labarai

Kasar Habasha Ta Cimma Matsaya Da Masu Binta Bashi
Published: January 3, 2026 at 9:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Habasha Ta Cimma Matsaya Da Masu Binta Bashi
Published: January 3, 2026 at 9:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Habasha Ta Cimma Matsaya Da Masu Binta BashiPublished: January 3, 2026 at 9:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ma’aikatar harkokin kudi a Habasha tace kasar ta cimma kwarya-kwaryar yarjejeniya da masu binta bashi na dala bilyan daya a shekarar 2024, mataki da yake da muhimmanci wajen sake fasalin bashin dake kanta. Duk da haka akwai bukatar Habasha ta amince da sharuddan bashin da za’a sabunta, kan rancen da ta kasa biya, a shawarwari…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Habasha Ta Cimma Matsaya Da Masu Binta Bashi” »

Afrika, Labarai

Posts pagination

Previous 1 … 29 30 31 … 58 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnatin Sokoto Tabada Umarnin Biyan Albashin Watan Feburairu
  • Jihar Gombe Ta Saka Hannu Kan Yarjejeniya Da Kamfanonin Tunisiya
  • Anyi Sallar Rokon Ruwa A Saudiya
  • Rundunar ‘Yan Sanda Sun Ceto Wani Daga Hannun Masu Garkuwa
  • Rasha Takai Mummunan Hari Birnin Kyiv

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Manoma Suna Fuskantar Barazanar Karyewa A Kasar Ghana Afrika
  • Rasha Takai Sabbin Hare-Hare Akan Wasu Biranen Ukraine Tsaro
  • Kasar Kenya Zata Samar Da Makamashi Labarai
  • Jami’ar Tarayya A Gombe Ta Karyata Harin ‘Yan Bindiga Najeriya
  • Shugaba Tinubu Ya Umarci Janye ‘Yan Sanda Masu Gadin Ministoci Tsaro
  • Gwamna Ododo Ya Gargadi Sarakunan Gargajiya Najeriya
  • Asusun IMF Zasu Ziyarci Kasar Gabon Afrika
  • Amurkawa Sun Nuna Bacin Rai Saboda Yawaita Kashe ‘Yan Kasar Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.